18/12/2021
Wallahi jagoran jagora ne, har kullum kai ne a ranmu madugun darikar kwankwasiyya ta Duniya kuma Bama jin akwai lokacin da kaunar ka zata bar ran yayen talakawa .
Allah ya Ida Mana nufin Mu Madugu ya zama shugaban kasar tarayyar najeriya .