aag media awarness and physical mobilization kano state

aag media awarness and physical mobilization kano state wannan page din na tallata manufar kwankwasiyya ne da comrade Aminu Abdussalam Gwarzo

31/08/2026
WANNAN BABBAN SAKONE DA AKA FARLANTAWA KOWANE MEMBER DA MAGOYA BAYAN WANNAN KUNGIYAR
31/08/2026

WANNAN BABBAN SAKONE DA AKA FARLANTAWA KOWANE MEMBER DA MAGOYA BAYAN WANNAN KUNGIYAR

Maigirma dantakarar gwamnan jihar Kano na jam'iyar NDC comrade Aminu Abdussalam Gwarzo ya karfafawa kungiyar AAG MEDIA A...
30/08/2026

Maigirma dantakarar gwamnan jihar Kano na jam'iyar NDC comrade Aminu Abdussalam Gwarzo ya karfafawa kungiyar AAG MEDIA AWARENESS AND PHYSICAL MOBILIZATION KANO STATE ,

karkashin jagorancin comrade Bashir I.A makama da secretary general engnr Mudassir Bala Gaye da wasu daga cikin state exco.

lokacin da yabamu aikin shiga kananan hukumomin mu guda 44 don wayar da kan jama'a musamman mata, tare da kafa tsarin dazamu bawa kowa dama domin muyi aiki tare.

adon haka wannan kungiyar mai albarka tana tabbatarwa da dukkan members dinta da ya jajirce sosai domin kafa gwamnatin NDC a kowane mataki.

sannan muna kira da kowa da kowa da ya cigaba da addu'ar zaman lafiya tare da fatan kafa gwamnatin NDC
Fatan Allah ya bamu nasara.

cikin ikon Allah wannan kungiyar mai albarka karkashin jagorancin maigirma chairman comrade Bashir I.A makama da secreta...
29/08/2026

cikin ikon Allah wannan kungiyar mai albarka karkashin jagorancin maigirma chairman comrade Bashir I.A makama da secretary general engnr Mudassir Bala Gaye
da P.R.O Abdulganiyyu Yazan da Attahiru warawa da Falalu karaye p.r.o
bisa izinin mai girma engnr Al huda hudan matasan Bagwai munsamu damar tattaunawar mutunta juna, tare da ziyarar gaishe gaishe na rashe rashe da akayi a karamar hukumar Bagwai.

Bayan haka muna masu dada yabawa tsagin shugabancin wannan kungiya na Bagwai da shanono bisa yadda sukai kokarin tsara yadda taro ya gudana karkashin jagorancin uban kungiya Al~huda hudan bagwai mazansu da matansu.

muna dada yabawa al'umar Bagwai da shanono, fatan nasara da karfin ikon allah

masha allah a yaune 27~8~2026 kungiyar AAG MEDIA AWARENESS AND PHYSICAL MOBILIZATION KANO STATE ta samu zaman tattaunawa...
27/08/2026

masha allah a yaune 27~8~2026 kungiyar AAG MEDIA AWARENESS AND PHYSICAL MOBILIZATION KANO STATE ta samu zaman tattaunawa da maigirma dantakarar mataimakin gwamnan jihar Kano ALH MUSTAPHA RABI'U KWANKWASO.

tattaunawar ta kunshi irin fadakar dashi bisa gudunmawar da muke bayarwa akan sha'anin wayar da kan al'uma.

bayan haka mundada da rokonsa cewa babbar bukatarmu shine yaza'a taimaki al'uma idan Allah yabada nasara,
musamman mutanan kungiyar AAG MEDIA AWARENESS AND PHYSICAL MOBILIZATION KANO STATE.

maigirma dantakarar mataimakin gwamnan kano ya tabbatarmana cewa zaiyi tafiya tare da kungiyoyi musamman kungiyar AAG MEDIA AWARENESS AND PHYSICAL MOBILIZATION KANO STATE.

akarshe muna masu dada yabawa al'umar wannan kungiyar tamu mai albarka bisa kokari da kuke na wayar da kan jama'a mahimmancin zaben jam'iyar NDC.

Allah ya taimaka yasa albarka cikin bukatunmu na alkhairi.

Comrade Bashir I.A makama chairman
engnr Mudassir Bala Gaye secretary general
Abulganiyu Yazan P.R.O

Cím

Yan Awaki
Kánó
700211

Weboldal

Értesítések

Ha szeretnél elsőként tudomást szerezni aag media awarness and physical mobilization kano state új bejegyzéseiről és akcióiról, kérjük, engedélyezd, hogy e-mailen keresztül értesítsünk. E-mail címed máshol nem kerül felhasználásra, valamint bármikor leiratkozhatsz levelezési listánkról.

Parancsikonok

Megosztás