Ok Obi-Kwankwaso Support

Website

Ok Obi-Kwankwaso Support Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ok Obi-Kwankwaso Support, Political organisation, No 11A Maitama Abuja, Abuja.

Mr. Peter Obi ya kara bani kwarin gwiwar ba shi kuri'a ta a 2027 bayan hirarsa da BBC Hausa...Madina tace: “Ka yi wa ’ya...
06/10/2026

Mr. Peter Obi ya kara bani kwarin gwiwar ba shi kuri'a ta a 2027 bayan hirarsa da BBC Hausa...

Madina tace: “Ka yi wa ’yan Najeriya alkawarin yin wa’adin shekara hudu a kan kujerar shugaban kasa. Shin ba za ka kamu da son mulki ba bayan wa’adin?”

Mr. Peter Obi yace: “Ba zan kara kwana daya bayan shekaru hudu ba. Ina kwadayin yin aiki ne, ba ina kwadayin yin mulki ba.”

A kan matsalar tsaro, Obi yace ba zai zauna a Abuja yana ta bada umarni ba, zai dinga zuwa wuraren domin gani da idanunsa. Abin da ake bukata shi ne shugaban kasa ya saka a ransa cewa matsalar za ta zo karshe. Masu aikata laifi nan an san su, suna cikin daji, saboda haka za mu nemo su.

Madina tace: “Amma dai zan ganka a Jejina, domin nima zan dinga zuwa aiki.”

Mr. Peter Obi yace: “Ai Madina, idan na zama shugaban Najeriya, ba zan bar kasar nan ba, ba zan je hutu ko na kwana daya ba a cikin shekaru hudun. Zan yi tafiya ne kawai saboda wasu dalilai, amma ba don hutu ba.”

“A cikin shekaru hudun, zan yi hutuna a nan Najeriya, a Zamfara, ko Sokoto, ko Jos. Zan je wuraren da aka fi fama da matsala. Ina so in yi amfani da damar hakan wajen tattaunawa da jama’a.”

A bangaren tallafin mai, Obi yace cin hanci da rashawa su ne babbar matsalar, kuma zai yi maganin cin hanci da rashawar da ake yi a bangaren tallafin mai. Cin hanci ne ya tsala bangaren tallafin mai. Abin da zan yi shi ne kawar da cin hanci sannan a ci gaba da bada tallafin.

“Idan ba ka sata, matarka da ’ya’yanka ba sa sata, za a rage wannan matsalar da kaso 50 cikin 100.”

Madina tace: “Buhari ya taba cewa zai yi maganin cin hanci da rashawa, amma hakan bai yiwu ba.”

Obi yace: “Tsaya, tsaya Madina. Bambanci na da Buhari shi ne, shi bai kasance mai cikakken iko ba. Ni kuma zan kasance mai cikakken iko a gwamnati.”

Madina tace: “Za ka janye idan aka samu dan takara guda daya ka goya masa baya?”

Obi yace: “A bar mutane su zabi wanda suke so.”

Madina tace: “Ba za ka janye ba kenan?”

Yace: “No, no... Ki yi tunani. Idan mutum daya ya samu kuri’u miliyan 20 fa?”

Idan ka ci zabe a 2027, za ka sake yin takara?

Obi yace: “Lokaci na kara tsufa, amma kila in yi idan ta k**a. Amma ina son Najeriya ta zama kasa da yaran da aka haifa bayan samun ’yancin kai za su yi mulki.”

Me yasa baka zabi mataimaki matashi ba, duk da ka ce kana son matasa su mulki Najeriya?

Obi yace: “A’a, a’a. Kwankwaso idan aka kwatanta shi da sauran ’yan takarar Najeriya, matashi ne. Aikin yana bukatar wanda ya goge. Kwankwaso yana da gogewa a bangaren siyasa.”

Nigeria will be OK 👍
Peter Obi ya cancanta. 🇳🇬

🇳🇬❤️ A BETTER NIGERIA STARTS WITH HOPE, UNITY, AND PURPOSE.As the 2027 campaign continues, let’s keep the conversation f...
06/10/2026

🇳🇬❤️ A BETTER NIGERIA STARTS WITH HOPE, UNITY, AND PURPOSE.

As the 2027 campaign continues, let’s keep the conversation focused on competence, accountability, opportunity, and service to the people.

Peter Obi & Dr. Rabiu Musa Kwankwaso — NDC 2027. 🇳🇬


Sanatocin Mu Guda 3 Masu Albarka. Daga Jihar Kano 2027. Insha'Allah Dr Nasiru Yusif Gawuna Kano Central Hon Kassi Ibrahi...
06/10/2026

Sanatocin Mu Guda 3 Masu Albarka. Daga Jihar Kano 2027. Insha'Allah

Dr Nasiru Yusif Gawuna Kano Central

Hon Kassi Ibrahim Bataiya Kano Ta Kudu

Hon Nasiru Sule Garo Kano Ta Arewa

Allah Ya Bamu Nasara.
Ameen ya rabbi

Protecting Every Vote. Winning 2027. Together.My fellow Nigerians at home and abroad,Over the past months, wherever I go...
04/10/2026

Protecting Every Vote. Winning 2027. Together.

My fellow Nigerians at home and abroad,

Over the past months, wherever I go and in your many messages, two questions keep coming up: How will our votes be protected in 2027? And how will we win?

These are fair questions, and you deserve direct answers.

This Sunday, I will answer you directly, and more importantly, listen to you. I will join you for A New Nigeria Global Digital Townhall. We will speak plainly about protecting every vote and the path to victory.

But this is not only about speaking to you. It is about listening to you. I want to hear your concerns, your insights and your strategies. This movement has always been built by you, and your ideas will shape what we do next.

YANZU YANZU 💥Muna neman masoya NDC Kwakwasiya. a comment section 👇
04/10/2026

YANZU YANZU 💥
Muna neman masoya
NDC Kwakwasiya. a comment section 👇




03/10/2026

"NDC Party ✌️✌️will cook 👨‍🍳🍲🥘🍚
TINUBU MUST GO"
Comdrd ismail Abdullahi Sarki
Organizing Secretary

Kwankwasiyya ✌️♥️♥️♥️♥️
03/10/2026

Kwankwasiyya ✌️♥️♥️♥️♥️


Address

No 11A Maitama Abuja
Abuja
7000182

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ok Obi-Kwankwaso Support posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share