18/08/2026
Adamawa Ayau, Labari Da Dumi Dumin Ta....
Mum'munar Labari Ga Mutanen Central Zone Baki Daya.
Yanzu muke samun Labari Alh. Aliyu Jamilu Babson ya janje, daga takarar shi ta Senator a central zone Adamawa State. Amma yanye'warshi ba haka bane kawai tana da alaka da batu ta family.
Bugu da Kari, a bayanan da muka samu, shi Alh. Babson yace, bai janye takarar shi, ma wani bah koh kuma don wani bah, wannan kawai wata shawara ce na family, shi yasa ya zantar da hakan.
Shawaran mu ga Alh. Babson itace, ya koma APC kawai, domin babu anfanin zaman shi a PDP din, dalili shine, mutum mai kamala da al'ummah irin Alh. Babson Adamawa State, a ganin mu bai chanchi zama a PDP bah, koh mene shawaran ku jama’an central zone????
Mu hadu a comments section jama'a
- AREWA BLOG. COM