AREWA Youth for Good Governance

AREWA Youth for Good Governance The aims and objectives of Arewa Youths for Good Governance (and similarly named groups across Northe

10/08/2026

DA DUMI-DUMI: Yar Sanata Natasha Mai Shekara 16 Ta Gina Gidan Marayu A Kogi Ba Tare Da Kuɗin Mahaifiyarta Ba

Daga Ayau News//Sadiya Yusuf

Nadia Zakaria, ’yar Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan mai shekaru 16, ta gina tare da samar da kayan aiki cikakke a Gidan Marayu na Oyiza-Salem Divine da ke Okene, Jihar Kogi.

Nadia ta ce ta fara tunanin aikin ne tana da shekara 15, inda ta tara kuɗin ginin tare da taimakon iyali, abokai da sauran masu kishin al’umma. Mahaifiyarta, Sanata Natasha, ta ce ba ta ba Nadia ko sisi ba, domin ’yar tata ce ta tara kuɗin da kanta.

An mika gidan ga marayun ne a wani biki da aka gudanar a ranar Asabar.

Menene Raayinku?

LIKE // SHARE & FOLLOW ~ Ayau News

Allhamdulillah we have Done the National Congress and Inauguration for the National and state Excos, May Allah make Nati...
10/08/2026

Allhamdulillah we have Done the National Congress and Inauguration for the National and state Excos,

May Allah make National leadership of Arewa Youth for Good governance Succeed Ameen Ya Allah,

Signed by National President AYAGG

Kungiyar Arewa Youth for Good Governance (AYYAG) tana mika sakon jajenta ga gwamnatin Jihar Borno, iyayen daliban da abi...
30/06/2026

Kungiyar Arewa Youth for Good Governance (AYYAG) tana mika sakon jajenta ga gwamnatin Jihar Borno, iyayen daliban da abin ya shafa, al'ummar Jihar Borno, da kuma daukacin 'yan Najeriya bisa wannan mummunan al'amari na sace dalibai da ake zargin mayakan ISWAP sun aikata.
Muna yin Allah-wadai da duk wani nau'i na ta'addanci, garkuwa da mutane, da cin zarafin fararen hula, musamman yara da dalibai masu neman ilimi. Ilimi ginshiki ne na ci gaban al'umma, kuma bai k**ata tsoro ko tashin hankali su hana yara samun ilimi ba.
Muna kira ga hukumomin tsaro da su kara kaimi wajen ceto waɗannan dalibai cikin gaggawa tare da tabbatar da tsaron makarantu da al'ummomin da ke cikin hadari.



I strongly condemn the recent attacks in Maiduguri. My thoughts are with the victims and the resilient people of Borno. ...
18/03/2026

I strongly condemn the recent attacks in Maiduguri. My thoughts are with the victims and the resilient people of Borno. I commend leadership of AREWA Youth for Good governance for their swift response. Nigeria will not bow to terror.

Signed by National President AYAGG,
Hon.Shamsu Yarima Dokaji

IFTAR mubarak to All of us members of this Great Movement AYAGG, Signed by National President AYAGG.
16/03/2026

IFTAR mubarak to All of us members of this Great Movement AYAGG,

Signed by National President AYAGG.




IFTAR mubarak, May Allah Accept our ibadat and Grant us jannatirfirdausy Ameen ya Allah, Ya Allah kabawa Kasarmu Zaman l...
11/03/2026

IFTAR mubarak, May Allah Accept our ibadat and Grant us jannatirfirdausy Ameen ya Allah,

Ya Allah kabawa Kasarmu Zaman lapiya da abunda lapiya zataci Ameen Ya Allah,

“Ba Za Mu Lamunci Sayen Ƙuri’a Ba” – INEC Kan Zaɓen Kananan Hukumomin AbujaShugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa...
18/02/2026

“Ba Za Mu Lamunci Sayen Ƙuri’a Ba” – INEC Kan Zaɓen Kananan Hukumomin Abuja

Shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC), Farfesa Joash Amupitan, ya gargaɗi duk masu niyyar sayen ƙuri’a cewa za a hukunta su yayin da ake shirin gudanar da zaɓen ƙananan hukumomin Birnin Tarayya (FCT) a ranar Asabar, 21 ga Fabrairu, 2026.

A wajen taron masu ruwa da tsaki da aka gudanar a Abuja, Farfesa Amupitan ya bayyana cewa hukumar ta kammala duk shirye-shiryen zaɓen cikin kwanciyar hankali da gaskiya, tare da haɗin kai tsakanin jam’iyyun siyasa, hukumomin tsaro, ƙungiyoyin fararen hula, da kafafen yaɗa labarai.

INEC ta tabbatar da amfani da sabuwar na’urar "BVAS", inda sak**akon zaɓe zai kasance kai tsaye a shafin intanet na "IReV Portal". Hakanan, hukumar ta bayyana cewa jami’an EFCC da ICPC za su kasance a filin zaɓe domin k**a duk wanda ya shiga harkar sayen ƙuri’a.

“Ba za mu lamunci sayen ƙuri’a ba, domin hakan na lalata dimokuraɗiyya,” in ji Farfesa Amupitan.

Hukumar ta kuma tabbatar da cewa an ɗauki dukkan matakan tsaro tare da haɗin gwiwar ‘Yan Sanda na Abuja (FCT Police Command) da sauran hukumomin tsaro domin tabbatar da zaɓe cikin lumana.

  4rom the national president AYYAG. Hon. Shamsu Yarima Dokaji. May Allah accept our act of ibadat and forgive our past,...
18/02/2026

4rom the national president AYYAG. Hon. Shamsu Yarima Dokaji. May Allah accept our act of ibadat and forgive our past, Amin.



😭😭😭😭This is terrifying 😭😭😭😭A man entered Gombe State University girls hostel through the window and held a lady by the n...
19/01/2026

😭😭😭😭This is terrifying 😭😭😭😭

A man entered Gombe State University girls hostel through the window and held a lady by the neck. He wanted to cut her throat with a sharp knife.

In an attempt to save herself, she blocked the knife with her hands, and sadly he ended up cutting both her ankles so deep💔

This is heartbreaking and terrifying. Please everyone, stay alert and look out for one another. Safety is no joke 🙏

May Almighty God Protect Our students and entirely Nigerians....

Al’ummar unguwar Sabuwar Gandu sun barranta kansu da matashin nan Umar Auwalu mai kimanin shekaru 23 da ake zargi da hal...
19/01/2026

Al’ummar unguwar Sabuwar Gandu sun barranta kansu da matashin nan Umar Auwalu mai kimanin shekaru 23 da ake zargi da hallaka matar aure da yaran 6 a unguwar Chiranchi Ɗorayi.

Al’ummar unguwar ta bakin mai unguwarsu, Alh. Abdullahi Muhammad Mai Kano, sun ce bayan samun labarin matashin ya bayyanawa jami’an tsaro cewa shi dan asalin unguwar Sabuwar Gandu ne, s**a shiga bincike domin tabbatar da hakan wanda binciken ya bayyana cewa matashin dan wata unguwa ne can da ke nesa da Sabuwar Gandu.

Tun da farko, sanarwar da rundunar yansandan jihar Kano ta fitar, ta ambaci matashin a matsayin dan asalin unugwar Sabuwar Gandu.

Address

Northern
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AREWA Youth for Good Governance posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share