13/11/2024
GODIYA! GODIYA!! GODIYA!!!
Government Secondary School Anchau Takalafiya Old Student Class of 2002
A Madadin dukkan Abokanan karatun mu na ajin 2002
Muna Mika sakon godiya ta Musamman ga:
✓Maigirma REGISTRAR Jami'ar Jihar Kaduna (KASU)
Kuma
✓Maigirma GIMBIYAR KUBAU
Kuma
✓Uwa ga Marayu da Talakawan KUBAU
HAJIYA (BARRISTER), SAMIRA UMAR BALARABE KUBAU
BISA SAMAMA ABOKINMU AIKI DA TAYI A JAMI'AR JIHAR KADUNA (KASU).
Muna godiya kwarai da gaske, Allah yakaramaki karfin Gwiwan taimakakon Jama'an Karamar hukuman Kubau da Jahar Kaduna baki daya.
Allah yasaka da ALKHAIRI.
Allah Ya kara DAUKAKA.
Allah Ya ja KWANA.
Allah kara KARFIN GWIWA.
Allah yakai MATSAYI NAGABA.
Allah Ya jikan MAHAIFA.
Allah Ya albarkaci ZURI'A,Yasa AGAMA LAFIYA.
Sanarwa:Shehu Yahaya Goma Anchau
Sakaren watsa labarai na 'Yan ajin 2002
Amadadin Shugaba: Suleiman Shehu Anchau