Bauchi State Ministry of Religion Affairs

Bauchi State Ministry of  Religion Affairs Updating the world about what is going on in bauchi state of nigeria about religious

this page is for the government through bauchi state ministry of religious affairs and community relation

KWAMISHINAN HARKOKIN ADDINAI YA KADDAMAR DA KWAMITIN RABON KAYAN MAULIDI NA GWAMNATIN JAHAR BAUCHII Kwamishinan Harkokin...
20/08/2026

KWAMISHINAN HARKOKIN ADDINAI YA KADDAMAR DA KWAMITIN RABON KAYAN MAULIDI NA GWAMNATIN JAHAR BAUCHII

Kwamishinan Harkokin Addinai Da Gyaran Tarbiyan Alummah Na Jahar Bauchi Engr Muhammad Binni Abdulkadir Ya Kaddamar Da Kwamitin Da Gwamnatin Jahar Bauchi Ta Kafa Na Rabon Kayan Maulidi Na Wannan Shekara Me Membobi Ashirin Da Hudu (24) Na Wannan Shekara 1448AH/ 2026 Anan Jahar Bauchi.

Kwamishinan Harkokin Engr Muhammad Binni Abdulkadir Wanda Ya Kaddamar Da Kwamitin A Madadin Gwamnatin Jahar Bauchi, Yace An Zakulo Membobin Ne Bisa Hazakan Su Gaskiya Da Rikon Amana Da Aka Sansu Dashi Inda Yayi Fatan Zasu Fiddda Kitse A Wuta, Wajen Ganin Ansamu Nasaran Yin Bikin Maulidi Cikin Aminci Da Kwanciyar Hankali Kamar Yadda Gwamnati Ke Bukata.

Engr Muhammad Binni Abdulkadir Ya Kuma Mika Godiya Wa Mai Girma Gwamna Sanata Bala Abdulkadir Mohammed Bisa Gudumawar Da Yake Bayarwa A Bangaren Daya Shafi Harkokin Addinai , Dangantakan Alummah Da Kuma Gyaran Tarbiyan Alummah A Fadin Jahar Bauchi.

A Jawabinsa Tun Farko Babban Sakatare A Ma'aikatar Harkokin Addinai Alh Musa Datti Giade Ya Bukaci Membobin Kwamitin Dasu Gudanar Da Aikin Su Bisa Doka Kamar Yadda Aka Umurce Su Domin Samun Kyakkyawan Sakamako.

Daga Cikin Membobin Da S**a Tofa Albarkacin Bakinsu Awajen Bikin Kaddamar Da Kwamitin Akwai Babban Mai Tallafawa Gwamna Akan Harkokin Addinin Musulunci Alarammah Aminu Maisule Zirami Da Babban Mai Tallafawa Gwamna Akan Dangantakan Alummah Alh Garba Muhammed ( Baza Aiki) Sai Sakataren Kwamitin Rabon Kayan Maulidi Na Jahar Bauchi Malam Ibrahim M Sadiq Wanda Har Ila Yau Shine Darektan Harkokin Addinin Musulunci Duk Sun Bada Tabbacin Cewar Zasuyi Duk Mai Yuyuwa Wajen Ganin Ansamu Nasaran Yin Bikin Maulidi Cikin Aminci Da Nasara.

Kwamitin Rabon Kayan Maulidi Na Wannan Shekara Na Gwamnatin Jahar Bauchi Zai Kasance Karkashin Jagorancin Malam Ibrahim Baba Karami,Inda Malam Ibrahim M Sadiq Darektan Harkokin Addinin Musulunci Zai Kasance A Matsayin Sakataren Kwamitin.

AN KADDAMAR DA ADDU'OI NA MUSAMMAN TAREDA BADA TALLAFI NA KUDI WA ALARAMMOMI DA MALAMAN ISLAMIYU A KANANAN HUKUMOMI ALKA...
11/08/2026

AN KADDAMAR DA ADDU'OI NA MUSAMMAN TAREDA BADA TALLAFI NA KUDI WA ALARAMMOMI DA MALAMAN ISLAMIYU A KANANAN HUKUMOMI ALKALERI DA KIRFI

Kwamitin Zagayen Gangami Na Addu'oi Wa Mai Girma Gwamna Sanata Bala Mohammed Tareda Bada Tallafi Na Kudi Wa Alarammomi Da Malaman Islamiyyu, Karkashin Jagorancin Babban Mai Tallafawa Gwamna Akan Harkokin Addinin Musulunci Alarammah Aminu Maisule Zirami Ta Kaddamar Da Addu'oi Na Musamman Tareda Saukan Karatun Alkur'ani Mai Girma Inda Alarammomi Da Malaman Islamiyyu S**a Amfana Da Tallafi Na Kudi A Karamar Hukumomi Alkaleri Da Kirfi .

Taron Kaddamar Da Addu'oin Wanda Ya Gudana Karkashin Shuwagabanin Kananan Hukumomi, Wakilan Sun Ya Yabawa Kokarin Malaman Na Addini Bisa Gudumawar Da Suke Bayar Wa A tsakanin Alummah Ta Hanyar Bada Ilimi Inda Ya Bukace Suci Gaba Dayin Addu'oin Domin Samun Zaman Lafiya A Kuma Gudanar Da Zaben Kananan Hukumomi Wanda Ke Gaban Mu.

A Jawabin Sa Babban Mai Tallafawa Gwamna Akan Harkokin Addinin Musulunci Kuma Shugaban Kwamitin Zagayen Gangami Na Addu'oi Wa Mai Girma Gwamna, Alarammah Aminu Maisule Zirami Yace An Shirya Taron Addu'oin Ne Da Nufin Samun Nasaran Mai Girma Gwamna Da Yan Takarkaru Na Zaben Kananan Hukumomi Guda A Shirin, Inda Yaja Hankalin Alarammomn Kan Fai'idan Da Addu'oin Ke Dashi Musamman Adaidai Lokacin Da Zaben Kananan Hukumomi Ke Kara Karatowa Ya Kuma Yi Addu'an Allah Ubangiji Yabawa Jam'Iyar APM Nasaran Lashe Zabukan Kananan Hukumomi Guda 20 Na Jahar Bauchi

12-08-2026

11/08/2026

AN KADDAMAR DA ADDU'OI NA MUSAMMAN TAREDA BADA TALLAFI NA KUDI WA ALARAMMOMI DA MALAMAN ISLAMIYU A KANANAN HUKUMOMI ALKALERI DA KIRFI

Kwamitin Zagayen Gangami Na Addu'oi Wa Mai Girma Gwamna Sanata Bala Mohammed Tareda Bada Tallafi Na Kudi Wa Alarammomi Da Malaman Islamiyyu, Karkashin Jagorancin Babban Mai Tallafawa Gwamna Akan Harkokin Addinin Musulunci Alarammah Aminu Maisule Zirami Ta Kaddamar Da Addu'oi Na Musamman Tareda Saukan Karatun Alkur'ani Mai Girma Inda Alarammomi Da Malaman Islamiyyu S**a Amfana Da Tallafi Na Kudi A Karamar Hukumomi Alkaleri Da Kirfi .

Taron Kaddamar Da Addu'oin Wanda Ya Gudana Karkashin Shuwagabanin Kananan Hukumomi, Wakilan Sun Ya Yabawa Kokarin Malaman Na Addini Bisa Gudumawar Da Suke Bayar Wa A tsakanin Alummah Ta Hanyar Bada Ilimi Inda Ya Bukace Suci Gaba Dayin Addu'oin Domin Samun Zaman Lafiya A Kuma Gudanar Da Zaben Kananan Hukumomi Wanda Ke Gaban Mu.

A Jawabin Sa Babban Mai Tallafawa Gwamna Akan Harkokin Addinin Musulunci Kuma Shugaban Kwamitin Zagayen Gangami Na Addu'oi Wa Mai Girma Gwamna, Alarammah Aminu Maisule Zirami Yace An Shirya Taron Addu'oin Ne Da Nufin Samun Nasaran Mai Girma Gwamna Da Yan Takarkaru Na Zaben Kananan Hukumomi Guda A Shirin, Inda Yaja Hankalin Alarammomn Kan Fai'idan Da Addu'oin Ke Dashi Musamman Adaidai Lokacin Da Zaben Kananan Hukumomi Ke Kara Karatowa Ya Kuma Yi Addu'an Allah Ubangiji Yabawa Jam'Iyar APM Nasaran Lashe Zabukan Kananan Hukumomi Guda 20 Na Jahar Bauchi

12-08-2026

HON. COMMISSIONER FOR RELIGIOUS AFFAIRS ATTENDS 2026 DEMOCRACY DIALOGUE IN BAUCHIThe Honourable Commissioner for Religio...
11/08/2026

HON. COMMISSIONER FOR RELIGIOUS AFFAIRS ATTENDS 2026 DEMOCRACY DIALOGUE IN BAUCHI
The Honourable Commissioner for Religious Affairs, Engr. Muhammad Binni Abdulkadir, has attended the 2026 Democracy Dialogue, organised by the Goodluck Jonathan Foundation in collaboration with the Bauchi State Government.

The high-level dialogue, held at the International Conference Centre, Bauchi State, was themed: “Beyond Elections: Can Political Parties and Judiciary Save African Democracy?”
The prestigious gathering brought together distinguished statesmen, political leaders, scholars, policymakers, and other prominent personalities from within Nigeria, across Africa, and beyond.

Among the notable dignitaries in attendance were former President of the Federal Republic of Nigeria, H.E. Dr. Goodluck Ebele Jonathan; former President H.E. Chief Olusegun Obasanjo; President of the Republic of Ghana, H.E. John Dramani Mahama; former Vice Presidents, former Governors, Ministers, and other eminent leaders.

The dialogue provided a significant platform for constructive discussions on the future of democracy in Africa, particularly the role of political parties and the judiciary in strengthening democratic institutions, promoting the rule of law, ensuring credible elections, and safeguarding democratic values across the continent.

Engr. Muhammad Binni Abdulkadir’s participation reflects his commitment to engaging with important national and continental conversations that promote peace, unity, good governance, justice, and sustainable democratic development.

The Honourable Commissioner commended the organisers and the Bauchi State Government for hosting such a distinguished gathering, describing the dialogue as an important opportunity for leaders and stakeholders to exchange ideas and chart a better course for the future of African democracy.



Nafiu Hashimu personal assistance to Hon commissioner of religious affairs.

HER EXCELLENCY HAJ (DR) AISHA BALA MOHAMMED OPEN SHIKABA ORPHANAGE SCHOOL AT TUDUN SALMANU, BAUCHI The wife of His Excel...
11/08/2026

HER EXCELLENCY HAJ (DR) AISHA BALA MOHAMMED OPEN SHIKABA ORPHANAGE SCHOOL AT TUDUN SALMANU, BAUCHI

The wife of His Excellency The Executive Governor of Bauchi State Haj. (Dr.) Aisha Bala Mohammed 1st (Sarauniyar Bauchi / Uwar Marayu) First Lady, Bauchi State open an orphanage School at Tudun Salmanu Bauchi.

The orphanage school is to commence with thirty (30) children. The children are to stay at the fully founded apartments made up of their beds, free food, shelter, medical care, and study materials that will enable them to attend their studies fully from the primary school level up to the secondary school level. With all this in mind, it is our role to start championing the rights of the weak and nobody is weaker than a helpless orphan sleeping on the ground shivering from the cold with an empty stomach.

The First Lady said it has become necessary to establish the orphanage considering the need to incumbent children that have lost their parents or they are from a less privileged background. The orphanage will go a long in adding value to the life of the children where they will become significant in society. She affirms that caring for orphans is a significant part of Islam. Orphans are mentioned 22 times in the Qur’an; their mistreatment is a serious sin while nurturing and sponsoring them is an immensely valuable good deed.

Han. Dr. Aisha Bala Mohammed further said as Muslims, we are ordered to ease the plight of all those who suffer. It is a collective responsibility that can’t be taken lightly. Muslims are directly ordered to take care of the orphans. Allah Almighty says, “And serve Allah. Ascribe no thing as partner unto Him. (Show) kindness unto parents, and unto near kindred, and orphans, and the needy…” (An-Nisaa’ 4: 36)

She further said a Muslim should allocate a portion of it for social purposes atop of which comes catering to the needs of orphans, especially at times of disasters. Allah Almighty says, “And feed with food the needy wretch, the orphan, and the prisoner, for love of Him.”

Sheik Ismail Bajoga applauded Her Excellency for this wonderful initiative. He said it is enough to say that the Prophet (peace and blessings be upon him) promised those who take care of the orphan's paradise. The best house is the one where orphans are cared for and treated most honorably and kindly.

Alh. Maijama'a Winti after appreciating the efforts of Her Excellency said those who care for the orphans will obtain the highest rank of paradise along with Prophets and Messengers. Allah says, “Whoso obeyeth Allah and the messenger, they are with those unto whom Allah hath shown favor, of the Prophets and the saints and the martyrs and the righteous. The best of company are they!” (An-Nisaa’ 4: 69).

The Great Grand Khadi of Bauchi affirms that Blessed is the wealth of the Muslim, from which he/she gives to the poor, the orphan, and the wayfarer. He also said when mentioning certain good deeds in the Qur’an, Allah also describes in detail the beautiful things in Jannah we will earn by doing these good deeds. In Surah Insan, Allah describes people who give their food to orphans and the needy, purely for His sake.

Alh Dr. Abdullahi Bello Bodejo The National President Miyetti Allah Kautal H**e Fulani Sociocultural Association of Nigeria thanked Governor Bala and his amiable wife for such a remarkable gesture. He said, It is so beautiful that Allah recognizes not only the practical help we give to orphans such as food and medical check-ups but also the fact that we have brought them happiness through our support. Just knowing that the Governor and his wife care about the orphans and their future is a beautiful gift that every child deserves.

Chairman of Toro Local Government Hon. Danlami Garba Barau Tashan Durumi and also a nominee commissioner from Toro and wife of the Deputy Governor Hajiya Asma'u Muhammad Auwal Jatau and Others applauded her Excellency for touching the lives of the needy.

Various prayers were made by Islamic scholars as well as the students (orphans).

Alh. Nuru Abdullahi
Chairman Kaura Social Media Forum (KSMF-TV)
Bauchi State, Nigeria.
9th/August/2023

10/08/2026
AN ADDU’AR DAURA AUREN ’YA'YAN IMAM HASSAN USMAN ZANGO A Ranan Juma'a 07-08-2026 Aka Gudanar da Addu'an Daurin Auren ’Ya...
09/08/2026

AN ADDU’AR DAURA AUREN ’YA'YAN IMAM HASSAN USMAN ZANGO

A Ranan Juma'a 07-08-2026 Aka Gudanar da Addu'an Daurin Auren ’Ya’yan Imam Hassan Usman Zango Cikin Kwanciyar Hankali Farin Ciki da Walwala, Inda Iyalai, ’Yan Uwa, Abokai da Al’umma S**a Halarta Domin Taya Ma’auratan Murna.

Amaren Da Ya Aurar Sune
Fatima Hassan Usman Zango
Rukayya Hassan Usman Zango

Bayan Jagorantan Jumma'a Wanda Prof. Zubairu Abubakar Madaki Yayi A Masallacin ABDURRAHMAN BIN AUF Dake Unguwar Zango Cikin Garin Bauchi. Cikin Khuduban Sa Yayin Addu'o'i Wa Ma'auranta Tare Da Addu’a Wa Mai Girma Gwamna Sanata Bala Abdulkadir Mohammed Kauran Daular Usmaniyya Daya Gina Wannan Masallaci Allah ya Saka Masa Da Alkhairi Amin.

Imam Babangida Sulaiman Shine Ya Jagoranci Addu’a Tare da Sanya Albarka a Cikin Wannan Aure ga Ma’auratan Na Samun Zuriyya Dayyiba Tare Da Zaman Lafiya,

Cikin Wanda S**a Sami Halattan Aure
> Kwamishinan Addinai Da Gyaran Tarbiyyan Alumma Engr Muhammad Abdulkadir Binni,
> Imam Dr Hassan Dukko Permanent Commissioner Shariah
> Prof. Zubairu Abubakar Madaki
Shugaban Kungiyar JIBWIS Gwallaga.
>§Imam Abubakar Ibrahim Rariya
> Malam Shu'ayau Yushe'u
Dauran Manyan Malamai, Masu Sarautan Gargajiya 'Yan Uwa Da Abokan Arziki.

Sheikh Imam Hassan Usman Zango Shugaban Kwamitin MYa Bayyana Godiyarsu ga Shugabanni, Dattawa, Malamai, ’Yan uwa da Abokan Arziki da S**a Halarci Auran.

8-08-2026

AN KADDAMAR DA ADDU'OI NA MUSAMMAN TAREDA BADA TALLAFI NA KUDI WA ALARAMMOMI DA MALAMAN ISLAMIYU A KARAMAR HUKUMAR BAUCH...
09/08/2026

AN KADDAMAR DA ADDU'OI NA MUSAMMAN TAREDA BADA TALLAFI NA KUDI WA ALARAMMOMI DA MALAMAN ISLAMIYU A KARAMAR HUKUMAR BAUCHI

Kwamitin Zagayen Gangami Na Addu'oi Wa Mai Girma Gwamna Sanata Bala Mohammed Tareda Bada Tallafi Na Kudi Wa Alarammomi Da Malaman Islamiyyu, Karkashin Jagorancin Babban Mai Tallafawa Gwamna Akan Harkokin Addinin Musulunci Alarammah Aminu Maisule Zirami Ta Kaddamar Da Addu'oi Na Musamman Tareda Saukan Karatun Alkur'ani Mai Girma Inda Alarammomi Da Malaman Islamiyyu S**a Amfana Da Tallafi Na Kudi A Karamar Hukumar Bauchi.

Taron Kaddamar Da Addu'oin Wanda Ya Gudana Karkashin Jagorancin Kwamishinan Harkokin Addinai Engr Muhammad Binni Abdulkadir Wanda Darektan Harkokin Addinin Musulunci Malam Ibrahim M Sadiq Ya Wakilce Shi Ya Yabawa Kokarin Malaman Na Addini Bisa Gudumawar Da Suke Bayar Wa Atsakanin Alummah Ta Hanyar Bada Ilimi Da Kuma Tarbiya Inda Ya Bukace Suci Gaba Dayin Addu'oin Domin Samun Zaman Lafiya Da Karuwar Arziki.

Shima Anasa Jawabi Babban Mai Tallafawa Gwamna Akan Harkokin Addinin Musulunci Kuma Shugaban Kwamitin Zagayen Gangami Na Addu'oi Wa Mai Girma Gwamna, Alarammah Aminu Maisule Zirami Yace An Shirya Taron Addu'oin Ne Da Nufin Samun Nasaran Mai Girma Gwamna Da Yan Takarkaru Na Jam'Iyar APM Mai Alaman Rogo Tun Daga Sama Har Kasa, Inda Yaja Hankalin Alarammomn Kan Fai'idan Da Addu'oin Ke Dashi Musamman Adaidai Lokacin Da Zaben Kananan Hukumomi Ke Kara Karatowa Ya Kuma Yi Addu'an Allah Ubangiji Yabawa Jam'Iyar APM Nasaran Lashe Zabukan Kananan Hukumomi Guda 20 Na Jahar Bauchi.

Daga Cikin Manyan Malaman Da S**ayi Addu'oi Kuma Jawabi A Wajen Taron Kaddamar Da Addu'oin Sun Hada Da Malam Ibrahim Aliyu Bakaro, Sai Imam Mohammed Bello ( Limamin Wuntin Dada) Da Kuma Malam Mohammed Ibrahim Dayyib, Da Sauran Manyan Malaman Da Aka Gayyata.

Dukkan Manyan Kungiyoyin Addiniin Musulunci Sun Amfana Da Shirin Bada Tallafin Na Kudi A Karamar Hukumar Bauchi.

09/08/2026

07/08/2026

Address

Bello Ahmadu Way Behind Central Bank
Bauchi

Telephone

+2348180814368

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bauchi State Ministry of Religion Affairs posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Bauchi State Ministry of Religion Affairs:

Shortcuts

Share