APC New Media Bauchi

  • Home
  • APC New Media Bauchi

APC New Media Bauchi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from APC New Media Bauchi, Political Party, .

26/08/2026

In Sha Allah 🙏

16/08/2026

Ku zabi M.A, Domin Wallahi Yafi Duka Sauran Dottakuâś….
29/07/2026

Ku zabi M.A, Domin Wallahi Yafi Duka Sauran Dottakuâś….

28/07/2026

Barr M.A Yafi Kowa Chanchanta Da Dacewa Yazama Gwamna A Jihar Bauchi.

APC UNITY FORUM TAYI ZAMA DA RECONCILIATION COMMITTEE KUMA AN SAKE JADDADA ANIYARTA NA GINA CIKAKKEN HAĆŠIN KAI A JAM'IYA...
28/07/2026

APC UNITY FORUM TAYI ZAMA DA RECONCILIATION COMMITTEE KUMA AN SAKE JADDADA ANIYARTA NA GINA CIKAKKEN HAĆŠIN KAI A JAM'IYAR APC A JIHAR BAUCHI

A yau, Kwamitinmu na APC Unity Forum ya gudanar da muhimmin zama da Kwamitin Sulhu na Jam'iyyar APC ƙarƙashin jagorancin tsohon Kakakin Majalisar Wakilai ta Tarayya, Rt. Hon. Yakubu Dogara, tare da sauran mambobin kwamitin.

A yayin zaman, Kwamitin Sulhu ya yaba matuƙa da ƙoƙari da sadaukarwar da APC Unity Forum ta nuna wajen tabbatar da haɗin kai tsakanin masu neman takara tun kafin gudanar da zaɓen fidda gwani da kuma bayan kammaluwarsa, Kwamitin ya bayyana cewa irin wannan aiki ya taimaka wajen ƙarfafa zaman lafiya da haɗin kai a cikin Jam'iya

Haka kuma, Kwamitin ya jaddada mana cewa babban aiki yana gaban mu, Ya buƙace mu da mu ci gaba da aiki ba dare ba rana domin tabbatar da cikakken haɗin kai tsakanin dukkan 'ya'yan jam'iyar APC a faɗin Jihar Bauchi, domin shiga zaɓen 2027 da ƙarfi da murya ɗaya, tare da samun nasara daga sama har ƙasa

Wannan zama ya sake tabbatar da cewa jam'iyar APC ta ɗauki ingantacciyar hanya ta sulhu, haɗin kai da gina Jam'iya Da yardar Allah, wannan tsari zai kasance ginshiƙin samun gagarumar nasara a zaɓen shekarar 2027

Buhari Garba Doya
PRO APC Unity Forum ✍️

APC BAUCHI✌️
15/07/2026

APC BAUCHI✌️

10/07/2026

I got over 50 reactions on my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

09/07/2026

Jawabin Shugaban Jam’iyyar APC na Jihar Bauchi Alh. Muhammad A. Hassan Tilde, a Lokacin rantsar da sabbin shugabanni na ƙaramar hukumar Bauchi.

08/07/2026

You're highly welcome Hon. Farouk Mustapha.

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when APC New Media Bauchi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Want your organization to be the top-listed Government Service?

Share