01/06/2022
NI DAN PDP NE AMMAH A MAKAKIN TARAYYA DALILINA SHINE
Muyi yakin neman zaben kaura a zaben 2019 wa gwamnan bauchi da wadan nan alkawura ne kuma wallahi babu wanda yacika
1. Biyan kudin yan fansho
2.daukan ma'aikata
3.inganta rayuwan matasa
4.farfado da kamfanoni
5.yaran da basa zuwa makaranta za a tallafa don yaki da jahilci
Dan allah idan bahaka bane banda son zuciya dan allah muyi maganar gaskiya.
Yanzu yaran da basa zuwa makaran sun karune ko son rago dan allah an kasa biyan kudi waec wa yara wai saboda gwamnati tana barnar kudin jaha a banza
Yamanta yaran su gwamnatin ne take biyamasu kudin makaranta kowace makaranta suke a fadin duniya