Engr.Umar Abdullahi Ajiya campaign team

  • Home
  • Engr.Umar Abdullahi Ajiya campaign team

Engr.Umar Abdullahi Ajiya campaign team Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Engr.Umar Abdullahi Ajiya campaign team, Political organisation, .

30/12/2024
Muna daf dafara dauka dalibai wanda za'a koyamusu sana'o'in kaman su ɗinki, haɗa takalmi da jaka da kuma make-up wato (k...
01/12/2024

Muna daf dafara dauka dalibai wanda za'a koyamusu sana'o'in kaman su ɗinki, haɗa takalmi da jaka da kuma make-up wato (kwalliya na mata) da kuma kayan shafe shafe wato cosmetic. Allah yasaka wa engr. Umar Abdullahi Ajiya da alkhairi mutanen Bauchi ta kudu suna yabawa irin kokarin ka.

24/11/2024

Ga yadda riran ta gabata a mahanga TV tare da ɗan' amanan engr. Umar Abdullahi Ajiya.

Barka da safiya engr.umar Abdullahi Ajiya, ɗan kwarai irin albarka ko da naka ka dauna kwarai.
24/11/2024

Barka da safiya engr.umar Abdullahi Ajiya, ɗan kwarai irin albarka ko da naka ka dauna kwarai.

Yayin ziyaran sada zumunci wa malam isa yuguda matawallen Bauchi tson governor jihar Bauchi, fatan nasara.
19/11/2024

Yayin ziyaran sada zumunci wa malam isa yuguda matawallen Bauchi tson governor jihar Bauchi, fatan nasara.

Barka da juma'a shugaba Allah yayika senator Bauchi south
15/11/2024

Barka da juma'a shugaba Allah yayika senator Bauchi south

12/11/2024

Committeen da engr.umar Abdullahi Ajiya ya tura anguwan Makafi na gyaran bohul sun samu isa kuma aiki yana kan tafiya Allah yamaka jagora.

Yayin nuna farin ciki da taya Nigeria murna cika shekara 64 da samun yan'ci kai, dakuma nuna alhini naganin yadda lamari...
06/11/2024

Yayin nuna farin ciki da taya Nigeria murna cika shekara 64 da samun yan'ci kai, dakuma nuna alhini naganin yadda lamarin kasar yake taɓarbarewa, Allah yabamu jagorori nagari masu tausayin talakawa.

Barka da safiya jagora arziki Allah ya maka yadda kake so muna sanar da Al'ummar Bauchi ta kudu da sozo ga ɗan kwarai ir...
06/11/2024

Barka da safiya jagora arziki Allah ya maka yadda kake so muna sanar da Al'ummar Bauchi ta kudu da sozo ga ɗan kwarai irin albarka ko da naka kaso na kwarai.

Bayan dawowanmu daga feshin sauro Wanda engr.Umar Abdullahi Ajiya ya dauki nauyi.
02/11/2024

Bayan dawowanmu daga feshin sauro Wanda engr.Umar Abdullahi Ajiya ya dauki nauyi.

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Engr.Umar Abdullahi Ajiya campaign team posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your organization to be the top-listed Government Service?

Share