Ilelah Youths for Z B T 2027

Ilelah Youths for Z B T 2027 A platform dedicated to amplifying the vision and works of Hajia Zainab Baban Takko

Yanda Kika Dama Haka Damu Sha.
29/07/2026

Yanda Kika Dama Haka Damu Sha.

26/07/2026

Khadimatul - Ummah🥰🥰

Zainab Baban-Takko

Barka da Safiya, Al-umman Jihar Bauchi.Tare da Hajia Zainab Baban-Takko.
21/07/2026

Barka da Safiya, Al-umman Jihar Bauchi.

Tare da Hajia Zainab Baban-Takko.

🕌 BARKA DA JUMU'A 🕌      A wannan rana mai Albarka ta Jumu'a, muna miƙa sakon gaisuwa da fatan Alheri tare da addu'ar Al...
17/07/2026

🕌 BARKA DA JUMU'A 🕌

A wannan rana mai Albarka ta Jumu'a, muna miƙa sakon gaisuwa da fatan Alheri tare da addu'ar Allah Ya karɓi ibadunmu, Ya gafarta mana zunubanmu, Ya biya mana buƙatunmu na alheri, Ya sanya zaman lafiya da albarka a cikin ƙasarmu da al'ummarmu, ya kuma sa damu da Alherorin Duniya da na Lahira.

Muna yi wa kowa fatan Jumu'a mai cike da Rahama, Albarka da karbuwar addu'a.

Amin.

Daga: Hajiya Zainab Baban Takko
For Member, Bauchi State House of Assembly, Bauchi Constituency.

Ilelah Youths for ZBT 2027.

Fatan Alheri.  daga Yar Takaran Majalisar Dokokin Jihar Bauchi a Jam'iyar PRP me 🗝️ .   Hajiya Zainab Baban-Takko .
16/07/2026

Fatan Alheri.

daga Yar Takaran Majalisar Dokokin Jihar Bauchi a Jam'iyar PRP me 🗝️ .

Hajiya Zainab Baban-Takko .

16/07/2026

Firgitasu Yar Gidan Baraya

Ilelah Youths for ZBT 2027

Allah ya kai mana ke Majalisar Dokokin Jihar Bauchi.
13/07/2026

Allah ya kai mana ke Majalisar Dokokin Jihar Bauchi.

Al-umman Jihar Bauchi Cikin Gari    ga Yanda ya dace kuzuba Ruwan Kuri'an Ku Domin a nan ne bada kuji Kunya baIlelah You...
12/07/2026

Al-umman Jihar Bauchi Cikin Gari
ga Yanda ya dace kuzuba Ruwan Kuri'an Ku

Domin a nan ne bada kuji Kunya ba

Ilelah Youths for ZBT 2027

MAMA AJIYAR ALLAH.      A cikin rayuwa, akwai shugabanni da Allah Ya albarkace su da tausayi, hangen nesa da kishin jama...
11/07/2026

MAMA AJIYAR ALLAH.

A cikin rayuwa, akwai shugabanni da Allah Ya albarkace su da tausayi, hangen nesa da kishin jama'a. irin su Hajiya Zainab Baban Takko ta kasance abin koyi wajen nuna kulawa, jajircewa da hidima ga al'umma.

Wannan lokaci ne na goyon bayan shugabanci mai nagarta, wakilci mai ma'ana da tafiyar da za ta kawo ci gaba. Muna kira ga jama'a da su kasance tare da wannan tafiya domin samun kyakkyawar makoma.

Mama Ajiyar Allah, muna roƙon Allah Ya ƙara miki basira, Ya albarkaci wannan tafiya, Ya kuma sanya alheri a ciki.

©IlelahYouthsForZBT2027

Address

Ilelah Street Bauchi
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ilelah Youths for Z B T 2027 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category