S.A projects monitoring Bichi Local Government

S.A projects monitoring Bichi Local Government office work

Member house of reps Bichi has completed a one story block of classroom with 8 classes and offices fully furnished at GS...
30/05/2022

Member house of reps Bichi has completed a one story block of classroom with 8 classes and offices fully furnished at GSS Danzabuwa

13/04/2022

Barkan mu da shan ruwa,Allah ya karbi Ibadun mu..

ANSAUKE WUTAR NEPA A SUBSTATIONS DAKE FARNO FARNO WACCE MAIGIRMA DANMAJALISA TARAYYA HON ABUBAKAR KABIR ABUBAKAR BICHI Y...
22/03/2022

ANSAUKE WUTAR NEPA A SUBSTATIONS DAKE FARNO FARNO WACCE MAIGIRMA DANMAJALISA TARAYYA HON ABUBAKAR KABIR ABUBAKAR BICHI YA SAMAR .

Alhamdullahi awanna Rana ta Litinin 21/03/2022 Hukumar dake kula da harkar Wutar Lantarki ta kasa, wato TCN tabada umarni a kunna wanna wuta Domin fara Aiki da ita yadda yakamata,

Maigirma Danmajalisa tarayya Hon Abubakar Kabir Abubakar Bichi shine Wanda yasamar da wanna Mobile Substations dakuma wajan Ajiyeta

Ayanzo haka kowane Lokaci daga yanzu za'a iya kunna wanna Wuta zuwa Gidan Ruwa na watari, dakuma cikin Garin Bichi da sauran kananan hukomomi na masarautar Bichi

Jamilu Halliru Master,
Jami'in Yada Labarai na maigirma Danmajalisa.

Bichi First...!!!AN KAMMALA GINA BABBAR ISLAMIYYA DAKE KUSADA MASALLACIN AHLUSSUNNA DAKE TITIN GWARZO WADDA MAIGIRMA DAN...
16/03/2022

Bichi First...!!!

AN KAMMALA GINA BABBAR ISLAMIYYA DAKE KUSADA MASALLACIN AHLUSSUNNA DAKE TITIN GWARZO WADDA MAIGIRMA DAN MAJALISAR TARAYYA KUMA SHUGABAN KWAMITIN AYYUKA NA MAJALISA HON ABUBAKAR KABIR ABUBAKAR BICHI YA GINA MUSU ITA.....

MAKARANTUN DA HON ABUBAKAR KABIR ABUBAKAR BICHI YA GINA MASU AJUJUWA TAKWAS..

1. GSS Danzabuwa
2. GTC Bichi
3. Taawunil Umma Islamiyya
4. Ihya'u Islamiyya
5. GGSS Saye
6. GGASS Bichi
7. 'Yarkasuwa Islamiyya.

Kawo yanzu dai Akalla ba akasaraba Maigirma Dan majalisar tarayyar ya gina ajujuwa sunfi guda Dari da Hamsin.

Muna rokon Allah daya cigaba da karfafa masa gwiwar kawo mana ayyukan alheri.

Amadadin.
Kamalu Edita Bichi

Rahoton.
Abdullahi Sada Abdullahi
16/03/2022

Architect of modern bichi..
15/03/2022

Architect of modern bichi..

13/03/2022
12/03/2022

Da sunan Allah Mai rahama Mai Jin Kai...

Address

Gwale Quarters Bichi
Bichi

Telephone

+2347012151484

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when S.A projects monitoring Bichi Local Government posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to S.A projects monitoring Bichi Local Government:

Share