08/07/2022
SANATA BARAU I JIBRIN MALIYA YA BADA KUDIN BARKA DA SALLAH GA KUNSHIN SHUGABANCIN MALIYA MEDIA TEAMWORK NA JIHAR KANO WANDA YA HADA DA SHUGABANCIN JIHA, SHIYYOYI GUDA 3, SHUGABAN CIN CHIYAMOMI 44 DA MAMBOBIN SU.
Zababban Sanatan Kano Ta Arewa Kuma Shugaban Kwamitin Kasafin Kudi Na Majalisar Dattijai Ta Kasa Distinguished Sen Barau I Jibrin Maliya Ya Gwangwale Shugaban Cin Kungiyar Maliya Media Teamwork Kano State Mai Mambobi Sama Da Dubu Daya Da Kudin Barka Da Sallah, Wanda Ya Hada Da Shugaban Cin Jiha, Shugaban Cin Shiyyoyi Guda Uku, Kano Ta Arewa, Kano Ta Tsakiya, Kano Ta Kudu, Shugaban Cin Kananan Hukumomi 44 Da Mambobinsu Baki Daya. Kowa Da Kasonshi Inji Sanata Barau Maliya Ya Basu Kuma An Isarda Sakonsa Cikin Aminci Da Yardar Allah S. W. T
Amadadin Kungiyar Maliya Media Teamwork Kano State Muna Godiya Kwarai Da Gaske Da Fatan Allah Ya Sakawa Barau Maliya Da Alkhairi, 2023 Allah Ya Tabbatar Dashi Amatsayin Zababban Sanatan Kano Ta Arewa Akaro Na Uku. Wannan Tagomashi Ba Sabon Abu Bane Duk Shekara Ana Yinsa Da Karamar Sallah Da Kuma Babba, Banda Sauran Abubuwa Na Alkhairi Da Maliya Yake Kwararowa Wannan Kungiya Mai Albarka. Muna Addu'a Allah Ya Bamu Dama Da Ikon Cigaba Da Taimakawa Tafiyar Sanata Barau I Jibrin Maliya Ta Hanyar Yada Manufofinsa, Tallata Ayyukan Sa Da Kuma Duk Wata Hanya Da Zata Tabbatar Da Samun Nasarar Sa Akoda Yaushe.