Borno State Political Reporters

Borno State Political Reporters Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Borno State Political Reporters, Biu.

Borno state political reporters An kirkireta ne ran 30 ga watan 5 2022 domin kawo muku labarai a kan abinda ya shafi siyasa anan gida Nigeria musamman Arewacin kasar

18/11/2022

Addu’ar Talaka kadai ta ishi APC!

17/11/2022

Ýan Media sunfi kowa yada manufar Siyasa
Musamman 2023

GASKIYA DA SAKELMagana ta gaskiya jam'iyyar da taci amanar talakawan Nigeria bata kyauta ba da ta tsayar mana da Kaka Ti...
17/11/2022

GASKIYA DA SAKEL

Magana ta gaskiya jam'iyyar da taci amanar talakawan Nigeria bata kyauta ba da ta tsayar mana da Kaka Tinubu takara, sun shiga hakkinsa

Babu abinda Tinubu yake bukata a wannan shekaru nasa sama da hutu, ba zai taba iya mulkin Nigeria ba, hutu yake bukata

Gashi nan a gurin taro yana ta sharar bacci abinsa

Allah Ka mana zabi mafi alheri

Ilimi, Natsuwa, Sanin ya kamata da baiwa mutane daraja sai Mohammed Ali Jajari, idan yana bayani baya tayar da hankalins...
17/11/2022

Ilimi, Natsuwa, Sanin ya kamata da baiwa mutane daraja sai Mohammed Ali Jajari, idan yana bayani baya tayar da hankalinsa kuma yana bada abinda ake so cikin kwanciyar hankali.

Bai taba cewa zai ci mulki a dole ba kuma baya umurtan mutanensa su kariye doka, shi ya fi cancanta a zaɓe shi a matsayin Gomnar Borno.

Allah ya bashi nasara

17/11/2022

RIKICI A JAM'IYYAR APC

Daga Datti Assalafiy

Dan takaran shugaban Kasa a jam'iyyar APC da taci amanar talakawan Nigeria yayi tsokaci akan rikicin cikin gida da ya dabaibayesu a jam'iyyar

Tinubu yace masu takaicin rashin samun kujeran Mataimakin Shugaban Kasa ke caccakarsa, kamar yadda BBC s**a ruwaito

Lokacin da nake cewa za'a yiwa Tinubu Anti-party a APC karnukan da suke kareshi a media karyatani s**ayi, to gashi nan ya fara furtawa da bakinsa, shima ya san da haka

Mun san har a cikin fadar Shugaban Kasa akwai wadanda suke adawa da Tinubu, ba shi suke so ba, kuma ba zasu zabeshi ba, sannan ba zasu bari a murda zabe ba, domin sunfi kowa sanin hatsarin mika Kasarnan a hannun Tinubu

Tinubu ba zai mulki Nigeria ba Insha Allah

INSHA ALLAHYau saura kwanaki 99 Maigirma Wazirin Adamawa Alhaji Atiku Abubakar ya zama sabon shugaban Kasarmu Nigeria da...
17/11/2022

INSHA ALLAH

Yau saura kwanaki 99 Maigirma Wazirin Adamawa Alhaji Atiku Abubakar ya zama sabon shugaban Kasarmu Nigeria da taimakon Allah

Allah Ka tabbatar wa Atiku nasara, Ka haramta wa APC taron dangin maciya amana nasara

Wannan Shine   Kennan    Shugaban wannan gidan jaridar  a jahar Borno, Wace irin fatan Alkhairi za ku masa?
17/11/2022

Wannan Shine Kennan
Shugaban wannan gidan jaridar a jahar Borno,
Wace irin fatan Alkhairi za ku masa?

17/11/2022

Duk wanda yasan Halin Tinibu Bazai zabe shi ba idan ba hakaba ku Tambayi ýan Arewa lokacin Da yake Gomnan Lagos

16/11/2022

SANARWA!DAGA INEC 🗣️🎤📢📢.

Hukumar zabe mai zaman kanta na kasa (INEC) tana sanar da wanda s**ayi regista katin zabe, ko gyara wanda akayishi kafin 1/2/2022.
Da su hanzarta zuwa gundumominsu domin karba.

Wand aka fara daga 12/11/2022 zuwa 18/11/2022.

A karbo domin ceton kai da kai

16/11/2022

SHUGABA BUHARI YA AIKA SAKO

A gurin taron kamfen din jam'iyyar da taci amanar talakawan Nigeria take son ta sake dasa mana gajiyayye Tinubu..

Maigirma Shugaban Kasarmu Nigeria Alhaji Muhammadu Buhari Maigaskiya yaki ya daga hannun Tinubu, madadin haka sai ya daga tsintsiya

Sannan Shugaba Buhari yaki yayi jawabi a gurin kamfen din Tinubu, kuma kafin a kammala taron ya fice abinsa

Shugaba Buhari ya aika mana babban sako ne, yana nufin mu zabi cancanta kawai, ba zai tallata mutumin da shi kansa ya san ya gaji ba, Tinubu ba zai iya mulkin Nigeria ba

Muna rokon Allah Ya mana zabi mafi alheri

Address

Biu

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Borno State Political Reporters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Borno State Political Reporters:

Share