BORNO STATE ADC

BORNO STATE ADC Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from BORNO STATE ADC, Political organisation, Biu.

Tsohon Shugaban kasar Nigeria Goodluck Johnathan ya ziyarci Shugaban Jamiyyar ADC na kasa Sanata David Mark a gidansa da...
26/09/2025

Tsohon Shugaban kasar Nigeria Goodluck Johnathan ya ziyarci Shugaban Jamiyyar ADC na kasa Sanata David Mark a gidansa dake Abuja.

YANZU-YANZU: Atiku Ya Gana Da Jiga-jigan Jam'iyyar Haɗaka Ta ADC A AbujaTsohon mataimakin shugaban ƙasa Alhaji Atiku Abu...
25/09/2025

YANZU-YANZU: Atiku Ya Gana Da Jiga-jigan Jam'iyyar Haɗaka Ta ADC A Abuja

Tsohon mataimakin shugaban ƙasa Alhaji Atiku Abubakar ya gana da Jiga-jigan Jam'iyyar Haɗaka ta ADC a babban birnin Tarayya Abuja.

Shugaban jam'iyyar Sen. David Mark da Nasiru Elrufa'i da Sen. Aminu Waziri da Sheikh Isa Ali Pantami da Dr Abdulfata tsohon gwamna Kwara sun halarci zaman.

Kai Staye wajen Babban taro a Jamiyyar ADC AGarin Biu Jahar Borno
22/09/2025

Kai Staye wajen Babban taro a Jamiyyar ADC AGarin Biu Jahar Borno

JAM’IYYAR ADC TA JIHAR KEBBISANARWA GA MANEMA LABARAI20 Ga Satumba, 2025SANARWA DAGA SASHE NA JIHAR KEBBI NA JAM’IYYAR A...
20/09/2025

JAM’IYYAR ADC TA JIHAR KEBBI
SANARWA GA MANEMA LABARAI
20 Ga Satumba, 2025

SANARWA DAGA SASHE NA JIHAR KEBBI NA JAM’IYYAR AFRICAN DEMOCRATIC CONGRESS (ADC)

Mu a jam’iyyar ADC reshen Jihar Kebbi muna bayyana matuƙar ɓacin rai da damuwa bisa yadda Gwamnatin Jihar Kebbi ke nuna halin ko-in-kula da sakaci, musamman a fannin tsaron rayuka da dukiyoyin al’umma!

A matsayinmu na jam’iyya da ke kishin walwalar 'yan ƙasa da kare mutuncinsu, reshen ADC na Jihar Kebbi na nuna matuƙar takaici da damuwa kan yadda gwamnati da wakilan da aka zaɓa s**a kasa nuna damuwa da halin ƙuncin da jama’a ke ciki musamman game da halin tsaro da ya taɓarɓare, da harin da aka kai kwanan nan a garin Bunza.

Wannan mummunan hari ya sake tabbatar da cewa Gwamnatin Jihar Kebbi da masu ruwa da tsaki a cikinta ba sa nuna wata damuwa game da tsaron lafiyar jama’ar da s**a ce suna mulka.

Zarge-zargen da tsohon Ministan Shari’a, Abubakar Malami, ya yi a baya suna kara samun karɓuwa a zukatan mutane. Abin da ke faruwa a yanzu na nuna cewa watakila akwai gaskiya a cikin korafinsa. Yaushe gwamnati za ta farka daga wannan sakaci? Har yaushe rayukan bayin Allah za su ci gaba da fuskantar haɗari, alhali gwamnati na da iko da albarkatun da za ta magance matsalar?

Muna kuma ƙara bayyana ɓacin rai kan shiru da rashin aikin da wakilanmu a matakin jiha da tarayya ke nunawa. Wannan ne lokacin da ya kamata su tashi tsaye, su ji tsoron Allah, su tsaya tsayin daka wajen kare mutanen da s**a zaɓe su. Amma saboda yawancinsu ba su samu kujerunsu da sahalewar jama’a ba, sun zaɓi yin shiru, su jingina a gefe.

Sau da dama idan aka s**ar gwamnati, sai a ga sun fito da gaggawa suna kare kansu a kafafen yada labarai. Amma yanzu da aka rasa rayuka a Bunza, ba ma guda ɗaya daga cikin shugabanni ya fito ya yi magana. Wani irin shugabanci ne wannan? Sai mutum ya zama mai iko ko sananne kafin a ba da muhimmanci ga rayuwarsa?

Muna tunatar da Gwamnatin Jihar Kebbi cewa rayukan jama’a amana ne daga Allah da aka ɗora musu. Babu

Just In: Today in Kaduna Mallam Nasiru El-Rufai met with his trusted allies Senator Suleiman Abdu Kwari and Umar Waziri ...
20/09/2025

Just In: Today in Kaduna Mallam Nasiru El-Rufai met with his trusted allies Senator Suleiman Abdu Kwari and Umar Waziri Agarin in Kaduna concerning the new journey, sabuwar Tafiya.

May God bless us with success in 2027

Shugabannin jam'iyyar hadaka ADC na jihohin Najeriya wanda hukumar INEC ta tabbatar dasu, a matsayin halastattun shugaba...
19/09/2025

Shugabannin jam'iyyar hadaka ADC na jihohin Najeriya wanda hukumar INEC ta tabbatar dasu, a matsayin halastattun shugabannin jam'iyyar na kowace jiha.

Ga jerin sunayensu kamar haka:

1. Abia State – Iyke Nwoka
2. Adamawa State – Yohanna Shehu K.
3. Akwa Ibom State – Duke Gabriel Dick
4. Anambra State – Patrick Obianyo
5. Bauchi State – Hon. Haruna Hassan
6. Bayelsa State – (Vacant / Pending Confirmation)
7. Benue State – Celestine Orbunda
8. Borno State – Mohammed Bolori
9. Cross River State – Comrade John Ogar
10. Delta State – Austine Okotie
11. Ebonyi State – Jennifer Adibie N.
12. Edo State – Kennedy Odion
13. Ekiti State – Adekolu O. Moses
14. Enugu State – Stella Chukwula
15. Federal Capital Territory (FCT) – Yusuf Tijani
16. Gombe State – Mallam Danladi Yau
17. Imo State – Chief Emmanuel Amushe
18. Jigawa State – Alhaji Sanni Mohammed
19. Kaduna State – Ahmed Tijani M.
20. Kano State – Ungogo Musa
21. Katsina State – Alhaji Usman Musa
22. Kebbi State – Hajia Hawa Mohammed
23. Kogi State – John Adeli Udale
24. Kwara State – Adebayo Akadi
25. Lagos State – George Ashiru
26. Nasarawa State – Musa S. Shuaib
27. Niger State – Auta Mohammed
28. Ogun State – Otunba Pat. Olufemi
29. Ondo State – Chief Mrs. Ganiyu Sidirika
30. Osun State – Charles Idowu
31. Oyo State – Alhaji Yinka Adona
32. Plateau State – Hanatu Garaba
33. Rivers State – Ode Lawrence E.
34. Sokoto State – Hon. Umar Farouk
35. Taraba State – Adamu Hassan
36. Yobe State – Alhaji Kalli Umar
37. Zamfara State – Alhaji Kabiru Garba

Don haka Mallam Danladi Yau, shine halastaccen shugaban jam'iyyar hadaka ADC a jihar Gombe.

Alhamdulillah 💕 A daren jiyane alhamis 18/9/2025  Alh Atiku Abubakar Ya Ziyarci Prof Isa Ali Pantami A Gidansa Dake Abuj...
19/09/2025

Alhamdulillah 💕

A daren jiyane alhamis 18/9/2025 Alh Atiku Abubakar Ya Ziyarci Prof Isa Ali Pantami A Gidansa Dake Abuja

Allah Ya Tabbatar Mana Da Alkhairi A Zaɓen 2027 Allahumma Ameen 🙏

Congratulations Comr Ismail Alhassan Musa for your well deserved appointment as deputy national Covener and Zonal Coordi...
16/09/2025

Congratulations Comr Ismail Alhassan Musa for your well deserved appointment as deputy national Covener and Zonal Coordinator North East

Shugaban Jamiyyar ADC Kano Hon Musa Ungogo Yana cigaba da Ganawa Da kungiyoyin Matasa Masu Goyan Bayan Jamiyyar ADC A Ja...
13/09/2025

Shugaban Jamiyyar ADC Kano Hon Musa Ungogo Yana cigaba da Ganawa Da kungiyoyin Matasa Masu Goyan Bayan Jamiyyar ADC A Jahar Kano Da Nigeria Baki daya.

Wannan Shi Yake Nuna maka cewa Babu wata Jamiyya Da take da saukin talla a wajan mutane Kamar Jam'iyar ADC
ADC MEDIA TV

Yanzu-Yanzu: Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya sauka Yola kan yunkurin kafa sabuwar jam'iyyar haɗaka ADC...
13/09/2025

Yanzu-Yanzu: Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya sauka Yola kan yunkurin kafa sabuwar jam'iyyar haɗaka ADC a Najeriya.

KAI TSAYE DAGA GIDAN SANATA HALLIRU DAUDA JIKA DOKAJIN BAUCHI DAKE GARIN KAFIN MADAKI GAMJUWA LGA ,Senator Halliru Dauda...
12/09/2025

KAI TSAYE DAGA GIDAN SANATA HALLIRU DAUDA JIKA DOKAJIN BAUCHI DAKE GARIN KAFIN MADAKI GAMJUWA LGA ,

Senator Halliru Dauda Jika Dokajin Bauchi Yagana Da Shuwagabanin Tafiyan Siyasansa Na Shiyan Bauchi Ta Tsakiya Kananan Hukumomi Guda Shida 6 Domin Cigaban Tafiyan Dokajin Bauchi Da Nasaran Jam'iyar ADC Anyi Wannan Zama Ne Akarkashin Jagorancin Ambassador Abubakar D Siyi Allah Yabamu Nasara Amin 🙏

DOKAJI ICT UNIT
BAUCHI STATE
📷📷🖍🖍🖍

Address

Biu

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when BORNO STATE ADC posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share