Mu Koma Tsangaya

Mu Koma Tsangaya Mu Koma Tsangaya. Nazari akan Al-Qur'ani. Tilawar Al-Qur'ani Mai Girma. Tsangaya Makarantar Allo.
(1)

31/08/2026

وَإِذْ، وَإِذْ، وَإِذْ، ثُمَّ...
وَإِذْ، وَإِذْ، وَإِذْ، ثُمَّ...
Ba kowa zai gane abinda ake nufi ba — sai ma'abota Al-Qur’ani.! 😘

30/08/2026

Masha Allah tilawar Al-Qu'rani mai Girma tare da su Goni Hassan Azare daga haramin Makkah. 🕋♥🫶🏼🕌


29/08/2026

Masha Allah tilawar Shaikh Khalifa Nguru Kenan, 💕


29/08/2026

Masha Allah jiya juma'a kenan tare da yan uwa Ahlul Qur'an a haramin Makkah. ♥👏🏼🕋

Zumuncin Qur'ani kenan, Allah ya karba mana ya mai maita mana yasa mu dace, duk wanda bai taba zuwaba Allah ya kawo shi. 🕋🤲🏻


29/08/2026

Masha Allah wani Alarammah sayana Zana rubutun Qur'ani kan takarda. 💕


29/08/2026

Masha Allah Alarammah Ismail borno yana taqara an tuno gida, naji Alarammah yana jan yasin... ☺️


27/08/2026

ga harji na Minjaye na gaban Kumsa. 👏🏼💕


Address

Bojude

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mu Koma Tsangaya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Mu Koma Tsangaya:

Shortcuts

Share