Zannan Bungudu

Zannan Bungudu Member House Of Representative Maru/Bungudu Federal Constituency
(2)

03/09/2026

Earlier today, I sent a delegation to Mayanchi town to condole with the people and family of late Vice Chairman of the All Progressives Congress APC Maru LGA, Alhaji Idris Muhammad Mayanchi who died hours after attending yesterday's rally in Gusau.

Late Idris death had indeed came to me as a shock owing to his sterling proven qualities which distinguished him from ordinary politicians.

He was known for keeping to his words, patience, respect and loyalty to party decision, dedication and commitment to duty.

It is my prayer that Allah SWT will grant him Jannah and family courage to bear the painful loss.

Allah SWT Ya hada mu da Idris Mayanchi a Jannatul Firdaus.

Hon. Abdulmalik Zubairu Zannan Bungudu MHR Bungudu/Maru

Alhamdulillah Hakika abinda muka gani a yau daga al'ummar jihar Zamfara musammam matasa a lokacin tattakin nuna godiya d...
02/09/2026

Alhamdulillah

Hakika abinda muka gani a yau daga al'ummar jihar Zamfara musammam matasa a lokacin tattakin nuna godiya da goyon bayan karimcin da Shugaban Kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu yayi na nadin H.E Sen. Abdulaziz Abubakar Yari a matsayin DG APC/PCC ya tabbatar da matsayar al'umma a zaben 2027.

Muna godiya ga dukkan wanda ya bada gudunmuwa maza da mata tare da fatan Allah SWT Ya bamu cikakkiyar nasara Ya kuma dawo muna da zaman lafiya a jihar mu da Nijeriya baki daya.

Hon.Dr. Abdulmalik Zubairu Zannan Bungudu MHR Bungudu/Maru.

02/09/2026
Assalamu Alaikum.Today, I had the privilege of paying a courtesy visit to my esteemed political associate and friend, Ho...
31/08/2026

Assalamu Alaikum.

Today, I had the privilege of paying a courtesy visit to my esteemed political associate and friend, Hon. Kabiru Amadu Maipalace, Member representing Gusau/Tsafe Federal Constituency.

Our meeting provided an important opportunity for constructive and meaningful discussions on key issues concerning the progress, unity, strength, and future of our great party, the All Progressives Congress (APC).

As committed stakeholders, we remain determined to strengthen our party, promote unity among our members, and work collectively towards achieving greater progress and development for our people.

May Allah Almighty continue to guide our steps, strengthen our unity, and grant us success in all our legitimate efforts.

May Allah grant us الخير and bless us with complete victory Ameen.

30/08/2026
Alhamdulillah Dear my Principal and a political mentor H.E Sen. Dr. Abdul'aziz Yari Abubakar MARAFAN SOKOTO, SHATTIMAN M...
22/08/2026

Alhamdulillah

Dear my Principal and a political mentor H.E Sen. Dr. Abdul'aziz Yari Abubakar MARAFAN SOKOTO, SHATTIMAN MAFARA

I write to congratulate you for making the list of APC/PCC 2027 as the Director General.

It is my prayer that SWT will guide and protect you throughout this noble and expensive assignment.

Congratulations once again.

Hon. Abdulmalik Zubairu
Zannan Bungudu MHR Bungudu/Maru Federal Constituency

Kamar yadda muka dabi'antu da jajantawa, ta'aziyya ko kuma taya murna ga al'ummar da muke yiwa wakilci idan bukatar haka...
15/08/2026

Kamar yadda muka dabi'antu da jajantawa, ta'aziyya ko kuma taya murna ga al'ummar da muke yiwa wakilci idan bukatar hakan ta taso lokaci bayan lokaci.

Jiya Jumu'ah, Allah SWT a cikin ikon Sa, Ya bamu damar sadar da gaisuwar ta'aziyyar rasuwar wadansu muhimman mutane dake yankunan mu na Maru da Bungudu da wadansu abokanin mu'amalar mu ta siyasa a wadansu wuraren da s**a samu jarabawar rashin yan'uwan su.

A garin Rawayya mun gabatar da ta'aziyya ga Hon. Lawali Anchasko wanda Allah Ya karbi rayuwar mahaifiyar sa a jiya Jumu'ah.

A Bela mun yi ta'aziyyar rashin Limamen Masallacin Jumu'ah na 2 Imam Dan Mande Bela da kuma Mallam Muhammad na Bela.

Haka kuma mun gabatar da ta'aziyyar rashin Alhaji Mande Sarkin Gobir na Maru da Marigayi Ibrahim Yabani I.O Maru da kuma garin Bungudu inda muka mika ta'aziyyar rashin Nura Ibrahim Maigari Ma'aikacin Bankin Micro Finance Bungudu.

A Gusau munyi ta'aziyyar rashin mahaifiyar Hon. Ibrahim Ma'aji Admin da kuma marigayi Kasir Dalhatu Makaman Badararawa wanda Allah Ya karbi rayuwar sa a kasar Egypt.

Muna addu'ar Allah SWT Ya gafarta masu Ya cigaba da tsayawa iyalan su tare da bamu hakurin rashin su.

Ina amfani da wannan dama na mika cikakkiyar godiya ga dukkan wadanda s**a raka mu a cikin wannan ziyara da fatan Allah SWT Ya saka muna wannan aiki a cikin mizanin mu na lada Ya yaye muna dukkan fitina.

14/08/2026

Sana’a ko wata hanyar neman abin dogaro da kai tana da matuƙar muhimmanci a rayuwar kowane mutum. Ko da kana cikin siyasa, yana da kyau ka kasance kana da kasuwanci ko wata sana’a a gefe.

Ya ku ’yan uwa, kada ku taɓa raina kowace irin sana’a ta halal, komai ƙanƙantarta. Kowace hanya ta halal da mutum ke neman abin da zai ci tana da daraja da mutunci.

Muna yin tsare-tsare ne kawai, amma Allah ne Mai cika su. Allah Ya karɓi kyawawan ayyukanmu.
14/08/2026

Muna yin tsare-tsare ne kawai, amma Allah ne Mai cika su. Allah Ya karɓi kyawawan ayyukanmu.

Address

Bungudu

Telephone

+2348036827563

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zannan Bungudu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Zannan Bungudu:

Shortcuts

Share