MKM Poultry Farm

MKM Poultry Farm Allah muke roko da ya kara tabbatar damu akan Sunnar Annabin Rahama, Manzon Allah (SAW). ALLAH KASA MU CIKA DA IMANI.

23/12/2025

GWAMNATIN NIGERIA TA AYYANA ’YAN BINDIGA A MATSAYIN ’YAN TA’ADDA

ME WANNAN KE NUFI? ME ZAI CANZA A GASKIYA?

A wani muhimmin mataki na tsaro, gwamnatin Najeriya ta ayyana ’yan bindiga a hukumance a matsayin ’yan ta’adda (terrorists). Wannan ba magana ce ta baki kawai ba, matsayi ne na doka da ke da manyan sakamako.

Tambaya ita ce:
👉 Shin wannan mataki zai kawo ƙarshen ta’addanci?
👉 Ko kuwa canjin suna ne kawai ba tare da canjin aiki ba?

🧾 ME AYYANA SU A MATSAYIN ’YAN TA’ADDA KE NUFI?

A ƙarƙashin doka:

’Yan bindiga sun shiga ƙungiyar ta’addanci kamar Boko Haram

Duk wanda:

ya tallafa musu

ya ba su mafaka

ya biya fansa
➡️ yana fuskantar hukuncin ta’addanci

➡️ Gwamnati na da ikon:

ƙwace dukiyarsu

amfani da ƙarfin soja kai tsaye

amfani da dokokin yaƙi (war laws), ba na ’yan sanda kaɗai ba

⚔️ ABIN DA YA SA GWAMNATI TA ƊAUKI WANNAN MATAKI

Ƙaruwa da:

kisan jama’a

sace mutane

cin zarafin ƙauyuka

Gazawar yarjejeniyar sulhu da afuwa

Tabbacin cewa ’yan bindiga: ❌ ba laifi na talauci kaɗai ba ne
❌ ƙungiyoyin laifi ne masu tsari da makamai

📉 ABIN DA ZAI IYA CANZAWA A FILI

✅ FA’IDA MAI YIWUWA:

Tsaro zai samu ikon doka mai ƙarfi

Rage siyasar “afuwa” ga masu laifi

Sauƙin haɗin kai da ƙasashen waje wajen yaƙi da su

❌ BARAZANAR DA KE TAFE:

Iya:

ƙaruwa da tashin hankali

asarar rayukan fararen hula

Idan babu sahihin bayanan sirri, farmaki na iya zama makaho

🛡️ SHIN WANNAN ZAI MAGANCE RASHIN TSARO?

👉 Gaskiya a fili ita ce:

❌ A’a — idan da ƙarfi kaɗai aka dogara da shi

Domin:

Talauci

Rashin aiki

Rashin adalci

Yawan makamai
➡️ su ne tushen matsalar

➡️ Idan ba a gyara su ba, ’yan bindiga za su sake fitowa da sabbin sunaye

🗳️ TASIRINSA A SIYASA

Gwamnati na son:

nuna ƙarfi

dawo da amincewar jama’a

Amma: 👉 Jama’a za su kalli sakamako, ba furuci ba

❗ MUHIMMIN GARGADI

Idan aka ayyana su ’yan ta’adda amma:

ana ci gaba da cin hanci

ana yin siyasar tsaro

ana ɓoye gaskiya
➡️ wannan mataki zai zama takarda kawai

🧠 KAMMALAWA

Ayyana ’yan bindiga a matsayin ’yan ta’adda: ✔️ mataki ne mai ƙarfi
✔️ alama ce ta fahimtar girman matsalar

❌ Amma ba zai yi aiki ba:

ba tare da gyaran tattalin arziki ba

ba tare da adalci ba

ba tare da gaskiya ba

🗣️ TAMBAYA GA JAMA’A

A ra’ayinka:
👉 Shin wannan mataki zai kawo ƙarshen ta’addanci?
👉 Ko kuwa zai ƙara tsananta matsalar?

💬 Ka faɗi ra’ayinka
🔁 Ka SHARE domin wayar da kai
👍 Ka BI RealFuture Nigeria don sahihan nazari da hasashe

18/11/2025

Adolf Hi**er: The Rise and Fall of N**i Germany

Adolf Hi**er (1889–1945) was the leader of N**i Germany and one of the most influential—and destructive—figures of the 20th century.

He rose from a failed artist to the head of the National Socialist German Workers’ Party (N**i Party). In 1933, he became Chancellor of Germany and quickly transformed the country into a brutal dictatorship.

Under his rule, Europe saw the outbreak of World War II, and millions of innocent people, including six million Jews, were murdered during the Holocaust. Hi**er’s aggressive expansion, propaganda, and suppression of dissent reshaped world history in tragic ways.

His regime finally collapsed in 1945, marking the end of World War II and leaving the world with lessons about tyranny, extremism, and the dangers of unchecked power.

📍 Posted from Nigeria
📚 Follow History in Minutes for more powerful historical facts!
🔁 Share to educate someone today!

**er

08/12/2016

I am a Nigerian and Nigeria is my country. I have no place else on earth to call home except Nigeria. If Nigeria fails I fail, If Nigeria succeeds I will be exalted amongst nations. Therefore I must do whatever it takes, beyond the limits of my natural abilities, to ensure this Nigeria does not fail. I will do my bit and ensure everyone else around me do theirs.
I will not be an agent of division or subversion, because in so doing I hurt not others but my myself. I will support my government to enable them have the courage to always do what is right, and where I feel they are failing, I will make my voice heard, not to ridicule or abuse, but to proffer better alternatives.
I believe that the labours of our heroes past shall never be in vain, and I also believe that the pains I feel today are sacrifices being made for Nigeria to rise again because only God annoints leaders and Nigeria is a blessed country...this is my stand, and may God give me the courage to always stand for what is right at all times. Amen.
---Muhammadu Buhari.

07/12/2016

Federal Government will Support The Agricultural revolution in all states- Agric Minister
Minister for Agriculture, Chief Audu Ogbeh, has assured of the Federal government's readiness to partner with the states towards enhancing agricultural productivity.
Chief Ogbeh stated this, on Tuesday, during an inspection tour by the Presidential Task Force on Agriculture to Ogun State.
Chairman of the task force His Excellency Gov Abubakar Atiku Bagudu of Kebbi state led the team which also included the Central Bank Governor Mr Godwin Emefiele
The Minister who expressed delight with the different initiatives of the Ogun State government in the area of agriculture, said the President Muhammadu Buhari-led administration is ready to support the state government.
The Task Force were taken on the tour by HE Sen Ibikunle Amosun to the Eriwe Fish Farm settlement in Odogbolu Local government Area of Ogun State.
Speaking in the same vein, Governor of the Central Bank of Nigeria, Mr. Godwin Emefiele, urged farmers in Ogun State to continue to organise themselves properly. The CBN governor said by organising themselves into cooperative societies, the farmers will stand a better chance of getting the needed financial assistance.
On his part, Chairman of the Presidential Task Force on Agriculture and the Governor of Kebbi State, Senator Atiku Bagudu, commended the Ogun State Government for focussing fully on Agriculture just like what had been done in the Infrastructural sector.
The Ogun State Governor, Senator Ibikunle Amosun, appreciated the federal government for supporting agriculture, adding that this is one sector that is capable of driving the economy out of recession.

23/11/2016

BUHARI YA FASA KWAI - Karanta ka Raba a shafinka

Dalilin da yasa Najeriya ta shiga cikin Matsalolin Tabarbarewar Tattalin Arziki da Talauci - Muhammadu BUHARI
------------------------

Shugaba Muhammadu Buhari a birnin New York na kasar Amurka, ya sake yin bayani dalla - dalla kan dalilan da ya sa Nigeria ta samu kan ta cikin matsalolin da muke fama da su a yanzu.

Shugaba Buhari yayi bayanin ne a lokacin da ya karbi bakuncin wasu 'yan Nigeria su 15 da s**a yi fice tare da kwarewa a wuraren da suke aiki a kasar ta Amurka, wadanda Babbar Mai Bawa Shugaban Kasa Shawara ta Musamman kan Harkokin Kasashen Waje, Mrs. Abike Dabiri-Erewa ta jagoranta s**a gana da Shugaban Kasar.

Ganawar ta bawa Shugaba Buhari damar yi musu bayanin dalla-dalla kan dalilan da ya sa 'yan Nigeria da kasar ke cikin wahalhalu a yanzun, sai dai ya basu tabbacin cewa idan dukkan 'yan Nigeria zasu bada gudunmawarsu ciki harda mazauna kasashen waje, Kasar za sake daidaituwa har ma a koma fiye da yadda ake a baya cikin lokaci ba mai tsawo ba.

Ga bayanin na Shugaba Buhari wanda ya ratsa zukatan duk wadanda suke wurin ganawar...

"Na yi matukar farin cikin wannan ganawa da ku, duk inda ka je a fadin duniya, za ka samun 'yan Nigeria na kwarai kuma hazikai da s**a yi fice ta fannoni daban - daban. Kuma ba suna amfanar kasar da suke zaune ne kadai ba, mafi yawan lokuta suna taimakawa Nigeria musamman a bangaren tattalin arziki.

"Mun shiga matsalolin da muke ciki a yanzu saboda ba mu yi tanadi domin lokaci makamancin wannan ba. A misali, daga shekarar 1999 zuwa 2015, a lokacin da muke iya samar da danyen mai ganga milyan biyu da rabi a kullum kuma farashin danyen man ana sayar da shi fiye da dalar Amurka $100, ba mu yi tadani ba, kuma ba mu samar da ayyukan da zasu ciyar da kasar nan gaba ba. Cikin kankanin lokaci a yayin da muka zo a 2015, farashi danyen mai ya fadi zuwa kasa da dalar Amurka $30.

"Na tambaya, ina tanade - tanaden da muka yi domin irin wannan lokaci? Sai aka ce Babu komai, ba mu yi tanadin komai ba. Na sake tambayar ina hanyoyin jiragen kasa da tituna da zasu saukaka mana rayuwa a irin wannan lokaci? Wadanan ma babu. Na sake tambaya, me da me muka yi da biliyoyin dalolin da muka tara cikin wadannan shekaru? Sai s**a ce wai sun sayo abinci. Abinci na biliyoyin daloli? Ban yarda da su ba kuma ba zan taba yarda ba.

"A mafi yawan yankunan Nigeria, muna cin abin da muka noma ne. Mutanen Kudu suna cin gari ne, wadanda suke Arewa suna cin gero ne, wanda su s**a noma shi, kuma wannan abincin da suke nomawa ya kai akalla kaso 60% na abin da muke ci. Saboda haka, ina biliyoyin dalolin s**a tafi? Mun yi wa kan mu matukar barna, mun ki ciyar da kasar mu gaba a lokacin da muke da makudan kudade.

"Idan za mu yi maganar jami'an tsaron mu ne, sun samu daraja, ana girmama su, saboda kokarin samar da zaman lafiya da s**a yi a kasashen kamar su Burma, Zaire, Sudan, Liberia, Sierra-Leone, kawai cikin kankanin kokaci wadannan jami'an tsaro sai s**a kasa kawo kananan hukumomi 14 daga cikin 774 da muke da su daga hannun 'yan Boko Haram. 'Yan ta'adda sun gagare su, har sai lokacin da muka zo, muka hargitsa su, muka nakasa su, muka rage musu karfi tare da kwato duk wuraren da suke hannun su.

"Kafin mu zo, Boko Haram suna yin abin da suke so, suna kashe mutanen da basu ji ba, basu gani ba a masallatai, majami'u, makarantu, kasuwanni da tasoshin motoci da sauran su. Kuma suna kiran Allahu Akbar, kuma idan har da gaske sun san Allah ba zasu taba yin irin wadannan ta'addanci ba. Musulunci ko kowane addini da na sani ba, bai yarda da ta'addanci ba. Amma sun kashe dubban mutane da sunan addini. Yanzu mun yi maganin wannan ta'addancin.

"Haka kuma wadanda s**a sace dukiyar Nigeria ba sa cikin farin ciki, sun dauki tsageru a yankin Niger Delta, suna yi mana zagon kasa ta hanyar farfasa hanyoyin mai. Muna yin asarar miliyoyin gangar danyen mai a kullum, a lokacin da duk dala dayan da muka samu tana da amfani. Kuma abin haushi ne a ce jihohi 27 daga cikin 36 da muke da su a Nigeria ba sa iya biya albashin ma'aikata.

"Nayi addu'a sosai, Allah ya bani Shugaban Kasa, na tsaya a 2003, 2007, 2011 da kuma 2015, Allah ya amsa addu'a ta. Ku kalli abin da nazo na samu a kasa. Amma ba zan yi nadama ko korafi ba, tunda na roki Allah ne kuma ya bani. A aikin Soja, na samu karin matsayi daga Laftana zuwa Manjo-Janar. Na rike matsayin Gwamna a 1975 a jihar da a yanzu ta haifar da jihohi 6. An daure ni na tsawon shekaru 3, na kuma rike mukamin Shugaban PTF, wanda a lokacin take da naira bilyan 53 a asusun ta.

"Allah ya albarka ce ni sosai, so ba zan taba nuna damuwa ta ko korafi ba. A duk sanda wani ya zalunci ne, ina rokon Allah ne ya bani ikon yafewa. Allah ya bani abubuwa masu tarun yawa.

"Sannan ku tuna, bayan shekaru 16, Jam'iyya guda na mulki, ba jam'iyyar da za ta zo ta samu abubuwa cikin sauki, haka halin Dan Adam yake. Muna bukatar nagartattun hannaye su rike Nigeria, kuma zamu yi amfani da wadanda suke da su a yanzu. Za su na gayyace ku ku dawo gida idan lokacin yayi, saboda haka ina so ku zama cikin shiri."

Bayan Shugaba Muhammadu Buhari ya kammala wannan jawabi na sa mai matukar ratsa jiki, dukkan wadannan s**a halarci zaman sun tabbatar da cewa a shirye suke don bada gudunmawarsu don ganin kasar su ta gado ta ci gaba ta kowane fanni.

23/11/2016

A LITTLE WORD OF ENCOURAGEMENT FOR BUHARI WILL NOT KILL YOU. By Theophilus Utchaychukwu

No doubt we are going through hard times as a nation. We sure know that PMB is slow and we all want change like magic. That notwithstanding, CHANGE IS HERE.

For example, on Saturday, March 15th 2014, the then government of Goodluck Jonathan invited over 7 million Applicants for 4000 jobs, in the most fraudulent manner lacking in standards. Eventually,16 innocent people died.

But today, Buhari's Government gave out 200,000 jobs using the E method of application, and no casualty recorded.

That is CHANGE

Despite that we are under recession, Buhari is paying seven years pension arrears, employing 200,000 graduates at cost of 6bn naira monthly, and with 300,000 soon to follow.

That is CHANGE

Despite recession, Buhari has released N700 billion for capital projects to reflate the economy, N150bn for women entrepreneurship development, N30 Billion for Lecturers' Allowances and CBN is giving 3 each to graduate entrepreneurs.

That is CHANGE

Buhari implemented The Treasury Single Account (TSA) policy that past leaders were afraid to implement because it will expose their corruption.

That is CHANGE

Buhari Increased to 30% CAPEX and Infrastructural Engagements Nationwide.

That is CHANGE

‬The Army under Buhari has fought Boko Haram to a standstill, rescued some Chibok Girls, sanitized Areppo, forced Niger Delta militants to negotiation, thought IPOB and MASSOB how to observe the rule of law. The untouchables like Tompolo are in hiding. Those who thought they were bigger than Nigeria have understood otherwise. Gani Adams, Dokubo Asari, Uwazuruike, Ateke Tom and their likes now know the limit of their shenanigans. Even Nnamdi Kanu is secretly negotiating for freedom. Non of our territories are under the control of non state actors. At best, all that those COWARDS can do is to secretly go and bomb our pipelines or send su***de bombers to IDP camps. They are all afraid to confront the army under Buhari.

That is CHANGE

Buhari is unwavering in his Anti-Corruption War. Despite some incoherence as I highlighted yesterday we are getting results that have surpassed all of the results of former regimes put together. Today, the former National Security Adviser, Sambo Dasuki and over 26 retired and serving Army Generals are facing trail. That was unthinkable in the past. And their civilian counterparts are not left out. With hooligans like Obanikoro, Olisamethief, Fani-KayoStole and the rest returning stolen monies and judicial criminals being arrested the battle is getting set.

That is CHANGE

Come to the energy sector, there are many ongoing Power Projects that will over time make Nigeria energy sufficient. Buhari has a policy of Energy Mix, which will ensure that the sabotage of power infrastructure in the Niger Delta is tackled going forward. Other regions of Nigeria have identified energy sources that will make them independent of Niger Delta gas. Today wind and sun energy are being harnessed from North East and North West, Coal in the South East, Hydro power North Central and the rest. In no distant future, one of Buhari's ambitious power projects, Mambilla 3,000 plant will gush energy with ease. All these compared to I6 wasted years of past administration in energy sector. These other administrations spent over 36 billion dollars and could not generate 3000 megawatts. Meanwhile China spent 25 billion dollars in eleven years to generate 22,000 megawatts. Meaning that given the same time Buhari has achieved a great feat.

That is CHANGE

By 2018, all our rice consumption needs will be locally met. Tomatoes and many others.

That is CHANGE

How about National Railway interconnectivity project and the Recent $2.2billon GE PPP agreement. Many federal roads are being constructed. Contractors who have not been paid since 20I2 have started receiving their checks. The construction of Second Niger Bridge is under way, Calabar to Lagos rail, Lagos to Kano rail, Ibadan to Lagos rail and many other ambitious projects that will restore Nigeria to it's former glory are being undertaken by Buhari.

That is CHANGE

Buhari banned 41 Items in the Forex list to help boost local production and protect naira. If you cannot take advantage, that is your fault. This ban is in your interest.

And that too is CHANGE

Subsidy removal was to stop the elite from robbing you of the money we need to develop. Past administrations refused to do it because they were beneficiaries and they lack the moral rectitude to do it. Only and incorruptible man like Buhari could stand up to those elites who were the beneficiaries of it.

That is CHANGE

Despite organized sabotage by corrupt politicians and other ignorant elements in our society, Buhari is trudging forward.

Although, President Buhari needs to speed things up and he needs to restructure our systems and bring about true Federalism that will help component units become productive and useful to the whole.

Nobody can fix Nigeria in one day. Even God believe in process, he is not in partnership with magicians. Buhari has not solved all our problems, but we are making progress. Don't let your hate becloud your sense of good.

Credits: Theophilus Utchaychukwu.

21/11/2016

Ok

20/11/2016

Ka zama kai kadai ya fi kana tare da wanda bai dace ba. Nemi abokin kwarai. Zama da madaukin kanwa shi ke sa farin kai.

11/11/2016

Wasu manya a kasashen waje suke yin karatu. Idan ba su da lafiya a kasashen waje suke shan magani. Abu daya ne suke yi a cikin kasarsu, shi ne sata. Kishin kasa shi ma addini ne.

Address

Bungudu

Telephone

8035794005

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MKM Poultry Farm posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share