Mu'assasah Qur'anic School Damaturu

Mu'assasah Qur'anic School Damaturu Mu'assasah Qur'anic School, Damaturu

Muna jiranku a farfajiyan makaranta Se kunzo 😊🙏
13/05/2024

Muna jiranku a farfajiyan makaranta

Se kunzo 😊🙏

Alhamdulillah!Allah ya nufa mun kammala Rana na farko yau in Sha Allah zamu cigaba daga inda muma tsaya.
06/06/2023

Alhamdulillah!
Allah ya nufa mun kammala Rana na farko yau in Sha Allah zamu cigaba daga inda muma tsaya.

05/06/2023

Assalamu Alaikum
Alhamdulillah! da wannan muka kawo Qarshen karatun yau sakamakon iska da akeyi se idan Allah ya kaimu gobe 06/06/2023 Zamu cigaba da izinin Allah karfe 4:15pm kamar yadda aka saba.

Opening ceremony
05/06/2023

Opening ceremony

05/06/2023

Few hours to go

Come one come All
We are waiting for you 🙏😍

Assalamu Alaikum, da fatan mun wayi gari lafiya, Insha-Allahu gobe zamu fara musabaqa ta bana kamar yadda muka Saba, kum...
04/06/2023

Assalamu Alaikum, da fatan mun wayi gari lafiya, Insha-Allahu gobe zamu fara musabaqa ta bana kamar yadda muka Saba, kuma za'a rufe ranar Alhamis 08th June, 2023 (04:15pm).

Karkashin haka muke gayyatarku tare da neman gudunmawar ku na kudi ko duk wani abu mai kima da zamu rabawa Daliban da sukayi fice kamar yadda Kuka Saba. Domin bada gudunmawa na kudi ga account number kamar haka:

Account: 0032331126
Name: MU'ASSASAH QUR'ANIC SCHOOL, DAMATURU.
Bank: STANBIC IBTC BANK.

Allah ya bada ikon taimakawa, Allah kuma ya Karawa zuriya albarka, Allah yasa a gama da duniya lafiya...

Ma'assalam.

Come one come All It's Monday 05/06/2023
03/06/2023

Come one come All
It's Monday 05/06/2023

Address

Damaturu

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mu'assasah Qur'anic School Damaturu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share