Darazo Emirate Council

Darazo Emirate Council masarautar Darazo

05/12/2025

FITOWAR MAI MARTABA SARKIN DARAZO ZUWA MASALLACIN JUMMA’A

A yau Juma’a, Mai Martaba Sarkin Darazo, HRH Alhaji Ibrahim Babayo Darazo, ya fita daga fada tare da tawagarsa zuwa babban Masallacin Juma’a domin gudanar da sallar Juma’a.

Allah ya karɓi ibadunmu, Amin..

HOTUNAN MAI MARTABA SARKIN DARAZO DAGA MAJALISAR DOKOKI TA JIHAR BAUCHIMai Martaba Sarkin Darazo, Alhaji Ibrahim Babayo ...
27/11/2025

HOTUNAN MAI MARTABA SARKIN DARAZO DAGA MAJALISAR DOKOKI TA JIHAR BAUCHI

Mai Martaba Sarkin Darazo, Alhaji Ibrahim Babayo Darazo, tare da tawagarsa, sun halarci zaman majalisar dokokin Jihar Bauchi a yau, domin shaida gabatar da kasafin kuɗi na shekarar 2026 da Gwamna Bala Mohammed zai gabatar.

Auta Kari ✍️
Muhammad Ali Halliru
27-11-25

31/10/2025

Video; YDDA MAI MARTABA SARKIN DARAZO, ALHAJI IBRAHIM BABAYO DARAZO TARE DA TAWAGARSA BAYAN FITOWA DAGA MASALLACIN JUMMA'A A YAU 31-10-25

31/10/2025
Yayinda Mai Martaba Sarkin Darazo, Alhaji Ibrahim Babayo Bababa, ya kai ziyarar jaddada mubaya’a da neman albarka ga Mai...
27/10/2025

Yayinda Mai Martaba Sarkin Darazo, Alhaji Ibrahim Babayo Bababa, ya kai ziyarar jaddada mubaya’a da neman albarka ga Mai Martaba Sarkin Bauchi, Dr. Rilwanu Sulaimanu Adamu hakan ya nuna karara irin soyayya, girmamawa da kyakkyawar alaka dake tsakanin shugabannin biyu.

Allah ya kara Ɗaukaka masarautar Bauchi
Allah ya kara Ɗaukaka masarautar Darazo

27/10/2025

Alhamdulillah Look, the New Darazo Emirate flag is waving in the air, Masha Allah. This fantastic sight will continue forever and ever, In sha Allah

26/10/2025

ALHAJI IBRAHIM MUHAMMAD BABAYO BABABA RECEIVES APPOINTMENT LETTER AS THE FIRST CLASS EMIR OF DARAZO.

Address

Darazo

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Darazo Emirate Council posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category