04/09/2026
DAURA SABUWA ( DAURA FIRST) TAKEN SARDAUNAN SARKIN FADAN DAURA ALHAJI Bashir Sade
DAURA: Gari mai Aminci, Allah ka tabbatar da aminci agarin.
DAURA: Gari na zaman Lafiya babu cin mutunci, hon, bai yarda da cin mutuncin wani ba kuma shi bazai yiba.
DAURA: Garin babammu Muhammad Buhari, Allah Jaddada rahama agaresu.
DAURA: Garin Sarkin talakawa Umar faruq Umar, Allah kara maka Lafiya.
DAURA: Gari mai cike da tarihi da sarauta ga kusugu ga bayajidda.
DAURA SABUWA HON, BASHIR SADE FOR MEMBER HOUSE OF ASSEMBLY DAURA.
SABUWA: Ta matasa ce kuna ina ga Matashi Na matasa.
SABUWA: Zaa rike alkawari dai dai yadda Allah yabada iko insha Allah.
SABUWA: Babu karya babu yaudara babu daukar alkawari bamu cika ba a tafiyar insha Allah.
SABUWA: kofarmu a bune take don hidimtawa alumma dai dai gwargwado insha Allah.
SABUWA: Hon, Bashir sade dan Kune jikankune muna nema masa Alfarmarku Alummar daura da kewaye a Jamiyar malam Dr DIKKO UMAR RADDA ta (APC). @