Suleiman Abubakar Yuguda

Suleiman Abubakar Yuguda Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Suleiman Abubakar Yuguda, Disina, Disina.

10/12/2025
24/09/2025

My people, make we no dey carry load wey big pass our power. Life go easy if everybody dey carry wetin e fit lift. No kill yasef because you wan do pass body. Small small, we go reach destination.

24/09/2025

Ina son jin daga gare ku: wane abu ne yafi motsa ku — ilimi ko sana'a? Ku rubuta A (Ilimi) ko B (Sana'a) a comments. Zan amsa dukkan comments! 👇

Adam Ashaka inason kasani-Sheikh Muhammadu Sani Yahaya Jingir ya shahara a Najeriya da wajen ta a matsayin babban jagora...
20/09/2025

Adam Ashaka inason kasani-
Sheikh Muhammadu Sani Yahaya Jingir ya shahara a Najeriya da wajen ta a matsayin babban jagoran Izalah (JIBWIS), kuma ɗaya daga cikin fitattun Malaman Musulunci da s**a tsayu wajen yada tauhidi da da’awa cikin gaskiya da jajircewa.
Tun daga ƙuruciya, ya sadaukar da rayuwarsa wajen neman ilimin addini da koyar da shi ga jama’a. Da zarar ya shiga harkar tafsiri da wa’azi, ya zama haske ga al’umma, inda jama’a ke komawa gare shi don samun shiriya da ilim
Gudummawa da Ayyukan Da Ya Assasa.

Sheikh Jingir ya zama ginshiƙi wajen samar da ilimi, lafiya, da cibiyoyin addini a Najeriya da wajen ta.

Makarantu: ya assasa makarantu sama da 1000 – daga matakin firamare, sakandire, Malja’ussunnah Colleges, har zuwa manyan cibiyoyi na gaba da sakandire.

Jami’a: ya kafa Fortune University, wadda ta zama ginshiƙi wajen bai wa Musulmi damar samun ingantaccen ilimi mai hade addini da zamani.

Lafiya: ya bude cibiyoyin lafiya da dama, ciki har da Teaching Hospital, domin tallafa wa al’umma wajen kiwon lafiya.

Izalah: ya yada cibiyoyin Izalah a dukkan jihohin Najeriya da yawancin ƙananan hukumomi, lamarin da ya sa ƙungiyar ta zama mafi girma a nahiyar Afrika.

Musabaqar Al-Qur’ani: ya assasa cibiyoyin musabaqar Qur’ani a dukkan sassan Najeriya da ma kasashen Afrika, domin inganta karatun Qur’ani da fassara.

Da’awa ta Matasa: ya jagoranci cibiyoyin da’awar matasa, yana ba su jagora da shiriya wajen tunkarar ƙalubale na zamani.

Masallatai da Majalisai: ya kafa dubban masallatan Juma’a, masallatan kamsu salawatu, da darussa na ilimi a fannoni daban-daban.

Juriyar Gwaji da Wahalhalu

Sheikh Jingir ya sha gwagwarmaya a lokacin rikicin Jos da wasu rikice-rikice na ƙasa:

An jefa masa bama-bamai a gidansa da cibiyoyin da’awarsa.

Ya fuskanci barazana daga abokan gaba na cikin gida da na wajen ƙasa.

Duk da haka, ya ci gaba da tsayawa yana jagorantar jama’a, ba tare da tsoro ko kasawa ba.

Tasirin Da’awa da Jagoranci

A yau, ana kiyasta cewa mabiya Sheikh Jingir sun kai fiye da miliyan 40 a Najeriya, tare da fiye da miliyan 12 a ƙasashen waje.

Wannan yawan mabiya ya nuna irin amincewa da karɓuwa da yake da shi, da yadda muryarsa take da tasiri a kan al’umma.

Maganarsa tana da nauyi har ta kai ga cewa duk wani makiyi na Musulunci ko kuma mai adawa da gaskiya yana jin tsoron furucinsa, musamman idan ya yi magana a kan wani muhimmin lamari da ya shafi kasa baki É—aya.

Yana daga cikin fitattun Malamai masu ƙarfi wajen yin magana kan siyasa, zamantakewa, da addini cikin gaskiya da amana.

Da’ar Mabiya

Ɗaya daga cikin abubuwan da s**a fi fito da Sheikh Jingir a matsayin jagora shi ne tsarin da mabiya s**a kafa bisa Qur’ani da Sunnah:

Da’a ɗaya: duk inda ka sami mabiya Sheikh Jingir a Najeriya ko a Afrika, zaka tarar da akida iri ɗaya – akidar tauhidi bisa fassarar magabata na kwarai (salaf).

Biyayya: mabiya ba sa bijirewa umarninsa, domin sun san cewa dukkan umarnin nasa yana da hujja daga Qur’ani da Hadisi.

Tsari na gama-gari: wannan ya sanya ƙungiyar Izalah ta zama ɗaya daga cikin ƙungiyoyin da s**a fi samun nasarar haɗa Musulmi a tsari ɗaya, ba tare da rikice-rikicen akida ba.

Tasirin shugabanci: da’arsa ta wuce Najeriya ta shiga kasashen Afrika daban-daban, inda mabiya ke gudanar da ayyuka bisa tsarin da ya shimfiɗa.

Jagoranci na Gaskiya

Sheikh Jingir ya kasance:

1. Mai tsayin-daka a kan tauhidi da Ahlus-Sunnah wal-Jama’a.

2. Mai gina cibiyoyi da s**a inganta rayuwar Musulmi ta fannoni da dama (ilimi, lafiya, ibada).

3. Mai tasiri a duniya – inda maganarsa ke shiga kunne har zuwa kasashen waje.

4. Mai É—aukaka martabar Musulunci a idon duniya ta hanyar jagoranci mai gaskiya.
✍🏽 Suleiman Abubakar Yuguda

29/08/2025

Nigeria

08/05/2025

Digital creator

16/04/2025

A Cry for Humanity: A Message on the Killings in Plateau State and Across Nigeria

With deep sorrow and heavy hearts, we mourn the senseless and continuous killings of innocent souls in Plateau State and other parts of Nigeria. These tragedies are not just numbers—they are fathers, mothers, children, and friends whose lives have been cut short in cold blood, leaving behind pain, trauma, and unanswered questions.

How long shall we remain silent in the face of this brutality? How many more lives must be lost before our conscience awakes as a nation? These innocent people were not part of any war—they were simply living, hoping, praying, and striving like all of us.

We must remember that every life is sacred. The bloodshed, the burning of villages, the forced displacement, and the deepening grief have shaken the very soul of our nation. Injustice anywhere is a threat to peace everywhere.

We call on the government, religious leaders, traditional rulers, and every citizen with a voice and a heart to rise and say enough is enough. We must unite beyond ethnicity, politics, and religion to demand justice, protection, and peace for all Nigerians—especially the most vulnerable.

To those who have lost loved ones, we say: your pain is our pain. We grieve with you. We stand with you. And we will not stop speaking until peace returns, not as a temporary calm, but as a lasting presence.

May the souls of the innocent departed rest in peace. And may Nigeria rise from this darkness into the light of justice, unity, and true peace.

Address

Disina
Disina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Suleiman Abubakar Yuguda posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Suleiman Abubakar Yuguda:

Share