05/03/2022
A madadin dukkan yayan Jamiyar PDPn Jihar Jigawa, muna Mika sakon taaziya ga dukkan iyalin marigayi Hon. Mohammed Sabiu Miga, tare da dukkanin alummar garin Miga da Karamar Hukumar Miga bisa rashinsa a wannan Rana. Ubangiji Allah yayi masa rahama, Amin.