ADC Youth Ambassador Forum Jigawa State

ADC Youth Ambassador Forum Jigawa State AYAF for Empowering young leaders, inspiring change, and building a better future

CHANJIN SHEKA DAGA APC, PDP DA NDC A GARIN HADEJIA. ‎‎Taron chanjin Sheka Daga Jam iyar APC,PDP, NDC a garin Hadejia maz...
25/08/2026

CHANJIN SHEKA DAGA APC, PDP DA NDC A GARIN HADEJIA.

‎Taron chanjin Sheka Daga Jam iyar APC,PDP, NDC a garin Hadejia mazabar Yankoli, karkashin jagorancin Shugaban Kungiyar ADC UNITY FORUM, Hon Aliyu Adamu Yakubu Hadejia Inda dubban Matasa, Mata da Maza, Dattawa s**a koma Jam'iyyar ADC mai albarka a garin Hadejia.

‎Taron ya samu halartar Tsohon Shugaban Karamar Hukumar Hadejia Hon. Ibrahim Muhammad Jaga da Dan takakarar Dan Majalissar Jiha Mai Wakiltar Karamar Hukumar Hadejia Dr Isah Billami Hadejia da Hon. Hussaini Mohammed Rally da sauran masoya da magoya bayan Jamiyyar ADC a Karamar Hukumar Hadejia.

‎Allah ya mana jagora
Allah ya tabbatar mana da Alkhairi.

Nakudu-Aminu 2027.

Muna tare da Kai Atiku Abubakar da Rt Hon Chibuike R Amaechi a
23/08/2026

Muna tare da Kai Atiku Abubakar da Rt Hon Chibuike R Amaechi a

CAPACITY BUILDING TRAINING FOR SOCIAL MEDIA ACTORS JIGAWA NORTH EAST SENATORIAL ZONE.DATE:-22ND AUGUST 2026.TIME:- 9:00a...
22/08/2026

CAPACITY BUILDING TRAINING FOR SOCIAL MEDIA ACTORS JIGAWA NORTH EAST SENATORIAL ZONE.

DATE:-22ND AUGUST 2026.
TIME:- 9:00am.
VENUE:-MEEMA EVENT NTA QUARTERS ALONG NGURU ROOD HADEJIA.

PARTICIPANTS FROM NORTHEAST ONLY DON'T MISS THIS UNIQUE OPPORTUNITY.


ALLAHAMDULILLAH NEC today published the credentials and personal details of Atiku Abubakar the ADC presidential candidat...
01/08/2026

ALLAHAMDULILLAH

NEC today published the credentials and personal details of Atiku Abubakar the ADC presidential candidate for 2027, along with those of the ADC vice-presidential candidate, Rt Hon Chibuike R Amaechi.


TARON TATTAUNAWA DA WAKILAN JAM'IYYAR ADC NA HADEJIA ZONEA yau ne aka gudanar da taron tattaunawa domin bunƙasa tafiyar ...
30/07/2026

TARON TATTAUNAWA DA WAKILAN JAM'IYYAR ADC NA HADEJIA ZONE

A yau ne aka gudanar da taron tattaunawa domin bunƙasa tafiyar Jam'iyyar ADC tare da wakilan ƙananan hukumomin Hadejia Zone a garin Hadejia.

Taron ya samu halartar manyan jagororin jam'iyyar ADC na Hadejia Zone, ciki har da:

- Tsohon ɗan Majalisar Wakilai mai wakiltar Birniwa/Guri/Kiri-Kasamma, tsohon Sanata, kuma Jagoran Jam'iyyar ADC na Hadejia Zone, Hon. Abdul'aziz Usman Turabu.
- Tsohon Shugaban Ƙaramar Hukumar Hadejia, Alhaji Ibrahim Muhammad Jaga.
- Tsohon ɗan Majalisar Dokokin Jihar Jigawa, Hon. Adamu Hassan Abunabo.
- Hon. Usaini Rally Hadejia, tare da sauran manyan jiga-jigan jam'iyyar.

Haka kuma, taron ya samu halartar 'yan takarar Majalisar Wakilai na Jam'iyyar ADC:

- Hon. Salisu Muhammad Birniwa, ɗan takarar Birniwa/Guri/Kiri-Kasamma.
- Wakilin Hon. Zakari Kafin Hausa, ɗan takarar Hadejia/Auyo/Kafin Hausa.

Sannan an samu halartar 'yan takarar Majalisar Dokokin Jihar Jigawa da wakilansu, waɗanda s**a haɗa da:

- Wakilin Hon. Umar Baffa Birniwa, ɗan takarar Birniwa.
- Hon. Isah Billami, ɗan takarar Hadejia.
- Hon. Kais Abdallah, ɗan takarar Mallam Madori.
- Hon. Suraja Lawan Jiyan, ɗan takarar Kiri-Kasamma.
- Ɗan takarar Bulangu.
- Ɗan takarar Auyo.
- Wakilin ɗan takarar Kaugama.

A yayin taron, an tattauna muhimman batutuwa kan yadda za a ƙara ƙarfafa haɗin kai, fahimtar juna, da haɗa ƙarfi domin tabbatar da nasarar Jam'iyyar ADC a zaɓuɓɓuka masu zuwa, In shā Allah.

Allah Ya ba mu nasara.
Allah Ya tabbatar mana da alkhairi.
Allah Ya yi mana jagora. Amin.

#2027

Updated Updated Allahamdulillah Kotun Ɗaukaka Ƙara ta soke hukuncin Mai Shari’a Peter Lifu wanda ya ba da umarnin soke r...
28/07/2026

Updated Updated

Allahamdulillah
Kotun Ɗaukaka Ƙara ta soke hukuncin Mai Shari’a Peter Lifu wanda ya ba da umarnin soke rajistar Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC).




Address

Jigawa State Opposite ADC State Headquarters Dutse
Dutse

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ADC Youth Ambassador Forum Jigawa State posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share