AKA Media Political Foundation

AKA Media Political Foundation AKA 019 As Members House of Assembly DUTSE.. KABIRU ADAMU CHAMO AT ALL LEVEL.. THANK YOU.

ALHAJI KABIRU ADAMU IS KNOWN AS A SELFLESS SERVANT AND ACCOMPLISHER OF GOOD OBJECTIVE...
IF WE REALLY NEEDS A COMPETENT LEADER TO ACTUALISE OUR FARES IN ACCORD WITH OUR NEEDS, LETS SUPPORT, HON.

A madadin Yan Kungiya, Muna Mika Sakon Ta'aziyar Rasuwar ALHAJI KABIRU ADAMU CHAMO Ga Iyalansa da Danginsa dakuma Sauran...
07/01/2019

A madadin Yan Kungiya, Muna Mika Sakon Ta'aziyar Rasuwar ALHAJI KABIRU ADAMU CHAMO Ga Iyalansa da Danginsa dakuma Sauran Al'umma Musulmai gaba daya, da Fatan Allah Yajikansa ya gafarta Masa, Idan Tamu Tazo Allah yasa Mu cika da Imani.. Lallai Munyi Rashi Babba Allah ya haskaka kabarinsa

Sannan Muna Mika Sakon Ta'aziyya ga daya daga cikin abokiyar tafiya Farida Garba bisa rasuwar mahaifinta duk a ranar juma'ar data gabata Allah yajikansa ya masa rahama..

Amin ya rabbil alamin. 🙏🙏🙏

Mun Gode
Allah ya bada lada..
Daga Umar Muhd (P.R.O)

Kullu nafsin zaikatul maut” Kullu nafsin zaikatul maut” is a verse from the holy book Quran which means every soul shall...
05/01/2019

Kullu nafsin zaikatul maut
” Kullu nafsin zaikatul maut” is a verse from the holy book Quran which means every soul shall have a taste of death.

Allah yayiwa ALHAJI KABIRU ADAMU CHAMO rasuwa ranar juma'a 04/01/2019
yan uwa musulmai muna barar aduar ku allah yajiqansa yaimasa gafara inkuma tamu taxo yasa mucika da imani.

A Madadin ALHAJI KABIRU CHAMO da Sauran Delegate da Kuma Shuwagabanin Mazabu da Kuma kungiyar Social Media Karkashin ALH...
07/10/2018

A Madadin ALHAJI KABIRU CHAMO da Sauran Delegate da Kuma Shuwagabanin Mazabu da Kuma kungiyar Social Media Karkashin ALHAJI KABIRU Muna Godiya Ga Dukkan Masoyan Mu, Dakuma Mai Girma Gwamnan Jihar Jigawa, Kuma Zamuci Gaba Da Bada Gudun Mawa a wannan Tafiya Ta APC Dari bisa Dari, Wajen Lashe Duk Wata Kujera a Jihar Jigawa dama Najeriya Gaba Daya..

Allah yayi Mana Jagora
Allah ya bamu Nasara

President Muhammadu Buhari won the APC Presidential Ticket with 14,842,072 million votes. It’s now official, he is the P...
07/10/2018

President Muhammadu Buhari won the APC Presidential Ticket with 14,842,072 million votes. It’s now official, he is the Presidential Candidate of our great party for the 2019 elections.

Har yanzu har kuma gobe.Muna Godiya Ga Allah Daya Nuna Mana Yadda ta kasance a Zaben Fidda Kwani a takarar Majalissar Ji...
07/10/2018

Har yanzu har kuma gobe.

Muna Godiya Ga Allah Daya Nuna Mana Yadda ta kasance a Zaben Fidda Kwani a takarar Majalissar Jiha ta Karamar Hukumar Dutse..
Muna kara Godia Kwarai da gaske ga delegate da sauran manya-manya wadanda s**a nuna mana soyayya ta gaskiya da rikon amana, Allah ya saka da alkhairi, Kuma Siyasar Gidan ALHAJI KABIRU yanzu Muka Fara, Kuma Mun Dauki Wannan a Matsayin Kaddara, Saboda dama Allah Muka Roka kuma Shine ya fimu Sanin Abin daya dace damu..

..

Ga yadda ta kasance a zaben dan majalissar jiha a karamar hukumar dutse.👇🏼1- Hon. Musa Sule 1552- Hon. Kabiru Adamu Cham...
07/10/2018

Ga yadda ta kasance a zaben dan majalissar jiha a karamar hukumar dutse.
👇🏼
1- Hon. Musa Sule 155
2- Hon. Kabiru Adamu Chamo 79
3-Hon. Bala Usman Chamo 39
4- Hon. Kwaimawa 16
5- Hon. Iliyasu Dundubus 13
6- Bello Wangara 5

Invalid 21

A CALL FOR CHANGE!A CALL FOR BETTER DUTSE!!
02/10/2018

A CALL FOR CHANGE!
A CALL FOR BETTER DUTSE!!

MAI AGOGO YOUTH MOBILISATION SOCIAL MEDIA A yaune Mai Girma HON. KABIRU ADAMU CHAMO Mai Neman Takarar Majalissar Jiha a ...
10/09/2018

MAI AGOGO YOUTH MOBILISATION SOCIAL MEDIA

A yaune Mai Girma HON. KABIRU ADAMU CHAMO Mai Neman Takarar Majalissar Jiha a Karamar Hukumar Dutse ya siyo FORM din Takara Na Jam'iyyar APC Muna Addu'ar Allah Yasa Shine Zai-zama Dan Takarar Member House Of Assembly Dutse Constituency..

Signed
Cha
P.R.O Mai Agogo Youth M.S.M
(Umar Muhd)

TAFIYAR KENAN A YANZU HAKAâś” NAJERIYA SAI BABA BUHARIâś” JIGAWA SAI GWAMNA BADARUâś” DUTSE MUNICIPAL SAI MAI AGOGO (A-K-A)
10/09/2018

TAFIYAR KENAN A YANZU HAKA

âś” NAJERIYA SAI BABA BUHARI

âś” JIGAWA SAI GWAMNA BADARU

âś” DUTSE MUNICIPAL SAI MAI AGOGO (A-K-A)

MAI AGOGO YOUTH MOBILISATION SOCIAL MEDIAAkan hanyarmu ta zuwa Dutse, domin marawa Alhaji Kabiru Adamu Chamo NAKOWA baya...
10/09/2018

MAI AGOGO YOUTH MOBILISATION SOCIAL MEDIA

Akan hanyarmu ta zuwa Dutse, domin marawa Alhaji Kabiru Adamu Chamo NAKOWA baya a madadin zunzurutun matasan karamar hukumar dutse mabiya wannan tafiya tamu..
Allah saukemu lafiya..
Allah bamu nasara mai dorewa..

Mun Godewa Allah daya bamu Alhaji Kabiru Adamu Chamo a Dutse Local Govt. ALHAJI KABIRU ADAMU Bashi da Gyamar Mutane Kuma...
31/08/2018

Mun Godewa Allah daya bamu Alhaji Kabiru Adamu Chamo a Dutse Local Govt.
ALHAJI KABIRU ADAMU Bashi da Gyamar Mutane Kuma Bashi da Girman Kai, Ka duba hoto mai magana yadda Alhaji Kabiru ya zauna ciki matasan karamar hukumar dutse suke cin abinci tare...

ALLAH YA RAYA JIHAR JIGAWA
31/08/2018

ALLAH YA RAYA JIHAR JIGAWA

Address

Dutse

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AKA Media Political Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share