Katsina State Hisbah Board Dutsin-Ma Division

Katsina State Hisbah Board Dutsin-Ma Division For The Protection & Upliftment Shari'a In Katsina State

24/04/2026

๐’€๐’‚ ๐‘จ๐’๐’๐’‚๐’‰ ๐‘ซ๐’–๐’Œ ๐‘พ๐’‚๐’๐’…๐’‚ ๐’€๐’‚ ๐‘ฉ๐’–๐’…๐’† ๐‘พ๐’‚๐’๐’Š ๐‘ฏ๐’๐’•๐’†๐’ ๐‘ซ๐’‚ ๐‘บ๐’–๐’๐’‚๐’ ๐’‚ ๐‘จ๐’'๐’–๐’Ž๐’Ž๐’‚๐’“ ๐‘ฑ๐’Š๐’‰๐’‚๐’“ ๐‘ฒ๐’‚๐’•๐’”๐’Š๐’๐’‚ ๐‘บ๐’– ๐‘ณ๐’‚๐’๐’‚๐’„๐’†!
๐’€๐’‚ ๐‘จ๐’๐’๐’‚๐’‰ ๐‘ฒ๐’‚ ๐‘ป๐’‚๐’…๐’‚ ๐‘ฎ๐’๐’ƒ๐’‚๐’“๐’‚ ๐’‚ ๐’„๐’Š๐’Œ๐’Š๐’ ๐‘ฏ๐’๐’•๐’†๐’ ๐‘ซ๐’Š๐’, ๐‘ฉ๐’‚๐’š๐’‚๐’ ๐‘ด๐’–๐’•๐’‚๐’๐’†๐’ ๐‘ฒ๐’Š๐’“๐’Œ๐’Š ๐‘บ๐’–๐’ ๐‘ญ๐’Š๐’•๐’‚.

โœ๏ธ๐‘ฉ๐’€๐‘จ๐‘น๐‘ฌ๐‘ฌ๐‘ด๐‘จ
๐‘ฒ๐‘ป๐‘บ๐‘ฏ๐‘ฉ ๐‘ซ๐‘ผ๐‘ป๐‘บ๐‘ฐ๐‘ต-๐‘ด๐‘จ ๐‘ซ๐‘ฐ๐‘ฝ๐‘ฐ๐‘บ๐‘ฐ๐‘ถ๐‘ต

23/04/2026

๐—ฆ๐—ข๐— ๐—œ๐—ก ๐—ง๐—”๐—•๐—œ ๐—š๐—”

Masu Nuna Goyon Bayan a rika Barin Masu Yawon Banza Na Yawo Suna Haihuwa Bisa T**i.
Zamu sa Sunayensu Sannan Mu Kafe Hotunansu

โœ๏ธฬฒBฬฒYฬฒAฬฒRฬฒEฬฒEฬฒMฬฒAฬฒ
Oฬฒ.Cฬฒ IฬฒCฬฒTฬฒ
KฬฒTฬฒSฬฒHฬฒBฬฒ DฬฒUฬฒTฬฒSฬฒIฬฒNฬฒ-MฬฒAฬฒ DฬฒIฬฒVฬฒIฬฒSฬฒIฬฒOฬฒNฬฒ

22/04/2026

Suma Sun San Mun Sansu
Mutanen Banza Ne Mashaya,
Mutunen Banza ne Maciya Amana,
Marasa Gaskiya.

Aikin Da Ake Don Allah, An Kafa Wannan Hukuma ne Don ta Tarairayi Gaskiyar Al'ummah, Daga Kafa Hukumar Hisbah A Jihar Katsina Zuwa Yanzu Kowa Yaga Irin Ayyukan da Hukumar Hisbahโš–๏ธ Tayi.!

Ya Allah Duk Wanda Ya Kawo Karar Hukumar Hisbah a Kotun Duniya.

Allah Mu Mun Kawo Karar Shi Gareka.
Allah Duk Mai Neman Hukumar Hisbah Da Sharri,
Allah Ka Maida Mashi Abunsa.

Commander General Katsina State Hisbah Board, Dr. Aminu Uthman {Abu Ammar} PhD Ya Allah ya tsare gabanka da Bayan ka, Allah Ya qara shirya maka zuri'ar ka ya Kuma Albarkace Su, Duk Wani Mai Neman Yaga Bayan ka, Ko Bayan Hukumar Hisbah Allah Ya Maida Shi Takalminka Ka Take Su, Ka Murje Su,
Allah Ya Kare ka Da Jami'an Ka daga dukkan sharrin masu sharri da makircin masu makirci, Ya Allah idan sun qulla Allah ka mayar da abun A kansu.

Amin

โœ๏ธ BYAREEMA
KTSHB DUTSIN-MA DIVISION

20/04/2026

Wani Samame Jami'an Hukumar Hisbah S**a Kai Inda S**a K**a Wata Budurwa da Wani Saurayi a Cikin Gida Suna Shaye-Shaye Ga Kadan Daga Cikin Bayanan ta.

A Kwanakin Baya Hukumar Hisbah ta K**ata da Kwayoyi da Take Sha da Siyar Wa.

BYAREEMA
O.C ICT
KTSHB DUTSIN-MA DIVISION

Hukumar Hisbah Reshen Karamar Hukumar Dutsin-ma Karkashin Jagorancin Kwamanda Shafi'u Ibrahim ta Samu Nasarar K**a Wani ...
17/04/2026

Hukumar Hisbah Reshen Karamar Hukumar Dutsin-ma Karkashin Jagorancin Kwamanda Shafi'u Ibrahim ta Samu Nasarar K**a Wani Saurayi Tare da Wata Budurwa a Cikin Gida Suna Shaye-Shaye.

O.C Patrol B. Lawal Ya Jagoranci Jami'an Hukumar Hisbah Domin Kamo Masu Laifin a Unguwar Tafkin Alkali Dake Garin Dutsin-ma, Dukansu Sun Shiga Hannu Don Cigaba Da Gudanar da Bincike.

Hukumar Hisbah ta Taba K**a Budurwar tana Sha Tare da Saida Kwaya a Cikin Garin Na Dutsin-ma Wadda Tace Wani Saurayin ta ne Yake Kawo Mata Tsaraba.

โœ๏ธ BYAREEMA
O.C ICT
KTSHB DUTSIN-MA DIVISION

Big shout out to my newest top fans! ๐Ÿ’Ž Fadah Abu Dtm, Suleiman A Sadauki, Muhammad Usman ChiromahDrop a comment to welco...
17/04/2026

Big shout out to my newest top fans! ๐Ÿ’Ž Fadah Abu Dtm, Suleiman A Sadauki, Muhammad Usman Chiromah

Drop a comment to welcome them to our community,

Hukumar Hisbah Reshen Karamar Hukumar Dutsin-ma Karkashin Jagorancin Kwamanda Shafi'u Ibrahim ta Samu Nasarar K**a Wasu ...
17/04/2026

Hukumar Hisbah Reshen Karamar Hukumar Dutsin-ma Karkashin Jagorancin Kwamanda Shafi'u Ibrahim ta Samu Nasarar K**a Wasu Matasa Guda Hudu Da Yanmata Biyu a Cikin Garin Karofi.

โš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธ

Sak**akon Farmakar Jami'ar Hukumar Hisbah a Garin na Karofi,
A Lokacin Da S**a Farmaketa ta Nemi Dauki Daga Abokan Aikin ta, Bayan Zuwan Jami'an Hukumar Sun Farmaki daya Daga Cikin Jami'an Hukumar Inda S**a Yi Masa Rauni a Wuyansa.

โš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธ

Maigarin Karofi Gazobi Shehu Yace Baya Goyon Bayan Bata Gari a Cikin Kasarsa, Duk Wanda Yayi Ba dai-dai ba Hukuma ta Hukunta Shi daidai da Abinda ya Aikata.

โš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธ

2IC Operation Dahiru Abdulbasir Aliyu da Sauran Tawagarsa Ya Kamosu Ya Hannanta Masu Laifin a Dutsin-ma Division Domin Ci Gaba Da Gudanar da Bincike.
โš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธโš–๏ธ

โœ๏ธ๐๐˜๐€๐‘๐„๐„๐Œ๐€
๐Ž.๐‚ ๐ˆ๐‚๐“
๐Š๐“๐’๐‡๐ ๐ƒ๐”๐“๐’๐ˆ๐-๐Œ๐€ ๐ƒ๐ˆ๐•๐ˆ๐’๐ˆ๐Ž๐

Innalillahi Wa Inna Ilaihir RajiunInnalillahi Wa Inna Ilaihir RajiunInnalillahi Wa Inna Ilaihir RajiunAllah Yayi Wa Yasi...
14/04/2026

Innalillahi Wa Inna Ilaihir Rajiun
Innalillahi Wa Inna Ilaihir Rajiun
Innalillahi Wa Inna Ilaihir Rajiun

Allah Yayi Wa Yasir Ismail Rasuwa Bayan Fama Da Gajeruwar Rashin LafiyYasir yana Daya Daga Cikin Jami'an Hukumar Hisbah Na Karamar Hukumar Dutsin-ma, a Gangaren Wakaji Outpost.

Yasir Ya Kasance Daya Daga Cikin Jajirtattun Jami'an Hukumar Hisbah, Ga Biyayya da Girmama Na Gaba dashi.

Allah Ya Jikan Shi, Allah ya Yafe Masa Kura-Kuranshi Yasa Aljannar Firdausi Ce Makomarshi, Mu Kuma Idan tamu tazo Allah yasa Mu Cika da Imani Amin

Janaza Kofar Gidansu a Gangaren Wakaji da Safe Idan Allah ya Kaimu Lafiya.

๐๐˜๐€๐‘๐„๐„๐Œ๐€
๐Š๐“๐’๐‡๐ ๐ƒ๐”๐“๐’๐ˆ๐-๐Œ๐€ ๐ƒ๐ˆ๐•๐ˆ๐’๐ˆ๐Ž๐

๐†๐ฐ๐š๐ฆ๐ง๐š๐ง ๐‰๐ข๐ก๐š๐ซ ๐Š๐š๐ญ๐ฌ๐ข๐ง๐š ๐ƒ๐ซ. ๐ƒ๐ข๐ค๐ค๐จ ๐”๐ฆ๐š๐ซ ๐‘๐€๐๐๐š ๐๐ก๐ƒ ๐˜๐š๐œ๐ž Duk Wanda Aka K**a Yazo Karษ“ar Belin ฦ˜auraye To Shi ma Zaโ€™a Yanke Ma...
14/04/2026

๐†๐ฐ๐š๐ฆ๐ง๐š๐ง ๐‰๐ข๐ก๐š๐ซ ๐Š๐š๐ญ๐ฌ๐ข๐ง๐š ๐ƒ๐ซ. ๐ƒ๐ข๐ค๐ค๐จ ๐”๐ฆ๐š๐ซ ๐‘๐€๐๐๐š ๐๐ก๐ƒ ๐˜๐š๐œ๐ž Duk Wanda Aka K**a Yazo Karษ“ar Belin ฦ˜auraye To Shi ma Zaโ€™a Yanke Masa Hukunci Irin Na ฦ˜aurayeโ€

Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, PhD, ya bayyana hakan ne yayin da yake sanya hannu kan wata Doka ta musamman da ke da nufin dakile matsalar Kauraye da sauran masu aikata laifuka a faษ—in jihar.

An sanya wa dokar, mai taken Katsina State Kauraye Activities and Operations Order 2026, hannu a Gidan Gwamnati da ke Katsina, a gaban manyan jamiโ€™an tsaro da hukumomin gwamnati da abin ya shafa.

Gwamna Radda ya bayyana cewa an ษ—auki wannan mataki ne sak**akon ฦ™aruwa da ake samu na ayyukan da s**a saษ“a wa doka, musamman a cikin birnin Katsina. Ya jaddada cewa gwamnatinsa ba za ta zura ido ta bari rashin tsaro da aikata laifuka su ci gaba ba. Ya kuma ce kare rayuka da dukiyoyin alโ€™umma na daga cikin manyan abubuwan da gwamnatinsa ta sa a gaba.

A matsayin wani ษ“angare na sabbin matakan, Gwamnan ya amince da kafa Kwamiti na Musamman na Aiki wanda ya ฦ™unshi jamiโ€™an Rundunar โ€˜Yan Sandan Najeriya, DSS, NSCDC, NDLEA, Community Watch Corps, Hukumar Hisbah, Maโ€™aikatar Tsaron Cikin Gida da Harkokin Cikin Gida, Maโ€™aikatar Shariโ€™a, Maโ€™aikatar ฦ˜ananan Hukumomi da Harkokin Masarautu, da kuma ALGON.

An ษ—ora wa kwamitin alhakin gano da rushe ฦ™ungiyoyin masu aikata laifi, gudanar da ayyukan sirri na tsaro, k**a waษ—anda ake zargi, ฦ™wace mak**ai da sauran kayayyakin da ake amfani da su wajen aikata laifi, sa ido kan wuraren da ake yawan aikata laifi, da tabbatar da gurfanar da masu laifi a gaban kuliyar tafi da gidanka. Haka kuma zai yi aiki tare da shugabannin alโ€™umma, sarakuna, da malamai domin hana ษ—aukar matasa cikin irin waษ—annan ฦ™ungiyoyi.

Gwamna Radda ya kuma sanar da kafa Kotun Tafi-da-Gidanka domin tabbatar da gaggauta shariโ€™ar masu laifi. Sannan ya sanar da cewa duk wanda yazo neman belin wadanda aka k**a da wannan laifuka to shima doka zata ษ—auki mataki kanshi. Wannan shiri zai gudana ne haษ—in gwiwa tsakanin Maโ€™aikatar Shariโ€™a da Ofishin Babban Alฦ™alin Jihar Katsina.

Ya ฦ™ara da cewa wannan Dokar na daga cikin manyan matakan da gwamnatinsa ke ษ—auka domin dawo da zaman lafiya, ฦ™arfafa tsaron cikin gida, da samar da ingantaccen yanayi ga dukkan alโ€™ummar Jihar Katsina.

Wadanda s**a halarci taron sun hada da sakataren gwamnati, Barr. Abdullahi Garba Faskari, PPP, Alh Abdullahi Aliyu Turaji, Kwamishinan Harkokin Tsaro, Kwamishinan Harkokin Shariโ€™ah, Shugaban Karamar Hukumar Katsina, Hon Isah Miqdad, Wakilin Kwamishinan Yan Sanda da sauransu.

MS Ingawa
SSA, Media & Strategy
Katsina State Government
April 14, 2026.

12/04/2026

๐–๐„๐„๐Š 3
๐ƒ๐€๐˜ 8 ๐„๐•๐„๐๐ˆ๐๐† ๐“๐‘๐€๐ˆ๐๐ˆ๐๐†
๐Š๐“๐’๐‡๐ ๐ƒ๐”๐“๐’๐ˆ๐-๐Œ๐€ ๐ƒ๐ˆ๐•๐ˆ๐’๐ˆ๐Ž๐

Address

Ibrahim Shehu Shema Way, Old Hospital, Opposite Yandaka Primary School Dutsin-Ma Close To J. N. I Office
Dutsin-Ma
821101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Katsina State Hisbah Board Dutsin-Ma Division posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Katsina State Hisbah Board Dutsin-Ma Division:

Share