Hon Samaila Muazu Bawa

Hon Samaila Muazu Bawa this is official page of Hon SMB member representing faskari LG at katsina state house of assembly

28/06/2026
Kamar dai yadda aka saba ko wane lokaci.Jiya asabar mun wakilci Hon Hamza sule faskari dan takarar kujerar majalissar ta...
28/06/2026

Kamar dai yadda aka saba ko wane lokaci.
Jiya asabar mun wakilci Hon Hamza sule faskari dan takarar kujerar majalissar tarayya mai wakiltar Faskari kanaka sabuwa zuwa cikin garin kankara, domin isar da sakon kudi naira miliyan daya da ya bayar ga makarantar mata ta cikin garin kankara.

Bayan haka a bisa jagoranci na mun zagaya cikin garin kankara domin yin taaziyya da gaisuwa ga al'ummar garin, mun kuma gana da jama'a sosai tare da kara neman goyon bayan su zuwa ga wannan tafiya ta Hon Hamza.
Hon Samaila Muazu Bawa Faskari.

Cikin yardar Allah SWT daga cikin ayyukan mu matsayin wakilan al'umma a zauren majalissar jihar katsina shine kai koke d...
25/06/2026

Cikin yardar Allah SWT daga cikin ayyukan mu matsayin wakilan al'umma a zauren majalissar jihar katsina shine kai koke da isar da bukata ko sakon al'ummar da muke wakilta.
Jiya laraba 24-06-2026 na samu isar da koke tare da nema na aikin hanyar da zai tashi daga cikin garin sabon layi zuwa unguwar doka, zuwa unguwar tsamiyya, har ya isa birnin kogo, an karanta wannan kudurri nawa, an rubuta shi tare da tura shi zuwa majalissar zartarwa.
Insha Allah zamu ci gaba da bibiya domin tabbatar da an samu nasarar samun wannan aiki.
Kamar yadda kowa ya sani burin mu shine adalci ga al'ummar da muke wakilta baki daya, bamu fatan raba kawunan al'umma ko danne hakkin wasu ta ko wace hanya.
Hon Samaila Muazu Bawa Faskari PhD.

ALHAMDULILLAH...
25/06/2026

ALHAMDULILLAH...

Allah SWT muke roko ya maimaita mana irin wadannan lokuta na ibada cikin aminci, Allah ya Kara tabbatar mana da zaman la...
28/05/2026

Allah SWT muke roko ya maimaita mana irin wadannan lokuta na ibada cikin aminci, Allah ya Kara tabbatar mana da zaman lafiya ya Karo mana hadin kai da hanyoyin arzuki.
Barkanmu da sallah Allah SWT ya amsa mana ya ci gaba da taimakon mu Amin.
Hon SMB...

Alhamdulillah...Muna godiya ga Allah SWT da nuna mana wannan lokaci lafiya, ya bamu nasara akan wannan kujera, Muna kuma...
01/05/2026

Alhamdulillah...
Muna godiya ga Allah SWT da nuna mana wannan lokaci lafiya, ya bamu nasara akan wannan kujera, Muna kuma Kara neman nasara daga gare shi.
Muna godiya sosai ga al'ummar funtua zone baki daya, dangane da yadda s**a nuna mana soyayya Allah SWT ya saka da alkhairi.
Allah SWT ya k**a mana ya tabbatar da mu akan daidai ya karo mana zaman lafiya Amin.

Alhamdulillah Ala khullu halin...
29/04/2026

Alhamdulillah Ala khullu halin...

Barkanmu da juma'a, Allah SWT ya karba mana ibadar mu, ya karo mana zaman lafiya da nasara Amin.
24/04/2026

Barkanmu da juma'a, Allah SWT ya karba mana ibadar mu, ya karo mana zaman lafiya da nasara Amin.

FRIDAYManzon Allah SAW ya ce:Kalmomi guda guda biyu, ma su sauƙin (faɗi) a harshe, amma ma su nauyi a kan sikeli, abin s...
17/04/2026

FRIDAY

Manzon Allah SAW ya ce:
Kalmomi guda guda biyu, ma su sauƙin (faɗi) a harshe, amma ma su nauyi a kan sikeli, abin so ƙwarai ga (Allah) Mai Rahma: SubanalLahi wa bihamdiHi SubhanalLAhil Azim.

Sahih Muslim No. 2694

Address

Faskari
830102

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon Samaila Muazu Bawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share