Hon Umar yau Abba campaign

Hon Umar yau Abba campaign Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hon Umar yau Abba campaign, Political Party, sabon gari ward funtua, Funtua.

 Zarar BunuIdan Kace Sai Kayi Kudi Zaka Hidimtawa Al'umma Aganina Idan Allah Bai Tsara Zakayi Kudin Ba Fa? Kaga Kaida Ku...
19/01/2022

Zarar Bunu
Idan Kace Sai Kayi Kudi Zaka Hidimtawa Al'umma Aganina Idan Allah Bai Tsara Zakayi Kudin Ba Fa? Kaga Kaida Kudurinka Sai Dai Ka Gani Ga Dangi🙄
Tun Ina Mafarkin Inada Gudummuwar Da Zan Bawa Kasata Musamman A Yankina Na Arewa
Har Takai Gashi Yanzu Na Fara Gani A Kasa
Gaskiyar Magana Biyewa Cecekuce Na Mutane Ba Karamar Illa Bace Ga Matafiyi
Nagodema Iyayena Da Tunda Zan Fara Tafiya S**a Ummarcheni Da Na Dade Kunnuwa Na
Kamardai Kullun Har Yanzu Kunnuwana A Dode Suke
Fatan Dai Allah Ya xaba Mana abunda yafi xama alkaeri Ya Kuma Kara Yi Mana Jagoranchi 💪🤲

Address

Sabon Gari Ward Funtua
Funtua
234

Telephone

+2347082672962

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon Umar yau Abba campaign posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Hon Umar yau Abba campaign:

Share