Masjidin Nur Gamawa

Masjidin Nur Gamawa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Masjidin Nur Gamawa, Bauchi.

10/12/2025

Darul Hadith Gamawa is an Islamic learning circle dedicated to the teaching and preservation of the Prophetic Hadith. Our majlis provides a disciplined environment for authentic study, reflection, and the spread of sacred knowledge.

05/12/2025

A yau 05/12/2025 ustax ABDULHAMID BAKOJI neh zai jagorancin sallah jumma'a in sha Allah

Assalamu Alaikum.In shaa Allahu, zamu saka live video na bude sabon masallacin Masjidul Huda a wannan shafi mai albarka.
12/09/2025

Assalamu Alaikum.
In shaa Allahu, zamu saka live video na bude sabon masallacin Masjidul Huda a wannan shafi mai albarka.

29/08/2025

Fassarar Khuduba

Assalamu Alaikum,Saboda sabuwar dokar Facebook, live videos yanzu suna da iyaka ta kwanaki 30 kacal kafin a goge su akan...
21/06/2025

Assalamu Alaikum,

Saboda sabuwar dokar Facebook, live videos yanzu suna da iyaka ta kwanaki 30 kacal kafin a goge su akan server.

Don haka, domin ku ci gaba da sauraron karatuttukan Malama daga Masallacinmu na Masjidin Nur na audio da bidiyo a kowane lokaci, muna gayyatar ku da ku shiga group ɗinmu na WhatsApp inda zamuke saka karatukan.

WhatsApp Group Invite

06/06/2025

KHUDBAH
Daga Masjidun—Nur Gamawa, Bauchi
Tare da Malam Said Adamu Gamawa
06/07/2025

Address

Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masjidin Nur Gamawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share