Ya,u me waya tumbi

Ya,u me waya tumbi Yau

16/02/2025
Amadadin kaina da iyalaina Ina taya dukkan Al"Ummar musulmin Duniya murnar zagayowar ranar haihuwar fiyayyen Halitta Ann...
15/09/2024

Amadadin kaina da iyalaina Ina taya dukkan Al"Ummar musulmin Duniya murnar zagayowar ranar haihuwar fiyayyen Halitta Annabi Muhammad (S.A.W) awannan wata na Rabi'ul Auwal. Allah ya mai-maita mana.ya biya mana bukatunmu,ya yaye mana musibun da suke damun Duniyarnan,Alfarmar shugaba Annabi (S.A.W)

Daya tamkar dubu kayinaka kayi narago
04/09/2023

Daya tamkar dubu kayinaka kayi narago

24/02/2023

YANZÚ-YANZÚ: Kimanin Ƴàn Arewa Kusan Mutum Miliyan Ukku Da Ke Zaune A Kuduncin Najeriya Sun Buƙaci Mazauna Aréwa Da Su Zaɓi Tìnúbú A Zaɓen Gobé Asabar

Wata haɗakar mutane miliyan ukku ƴan asalin yankín Aréwa da ke zaune a Kudu sun buƙaci ƴan uwansu ƴan Arewa da ke zaune a Arewa su marawa Bóla Ahmad Tinumbu baya a zaɓen Gobé Asabar.

Malam Mati Idris Jada da ke zaman jagoran haɗakar ƴan Arewan shi ne ya bayyana hakan a madadin sauran al'ummar, inda ya ƙara da cewa Tinumbu mutum ne mai nagarta wanda ya ba wa ƴan Arewa kariya a yankin Kudu ba kamar yadda wasu ke kushe shi ba.

"Duk al'umma za ta so ace Tinubu ne shugabanta domin mutum ne mai jajircewa akan cigaban al'umma, mu ma da mu ke zaune a Kudu da ba dan shi ba da ba mu samu damammakin cigaban rayuwa ba, ya yi mana duk wani gata saboda haka mu na fatan ƴan uwanmu da ke Arewa su mara masa baya 2023 domin ya zama shugaban ƙasa". Inji Mati Idris Jada.

Mé za kúce ?

24/02/2023

“Katin Zabenka Yancin Ka”

Kuriármu ýancinmu ce da za ta ba mu damar zaben nakwarai mu ajjiye baragurbi.Mu guji sauraren masu amfani da kudi
Kunne yaji jiki ya tsira

Address

Tumbi
Gamawa
752106

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2349067444323

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ya,u me waya tumbi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Ya,u me waya tumbi:

Share