Almaliki Ukasha Nura Bin Daud Gashuwa

Almaliki Ukasha Nura Bin Daud Gashuwa من يريد الله به خيرا يفقه في الدين

18/08/2026
LIVE FROM GASHUA CIGABA DA SAURARAN KARATU CIKIN LITTAFIN RIYADUSSALIHIN DAGA BAKIN SHEIKH HARUNA IBRAHIM GASHUA AYI SAU...
17/08/2026

LIVE FROM GASHUA
CIGABA DA SAURARAN KARATU CIKIN LITTAFIN RIYADUSSALIHIN DAGA BAKIN SHEIKH HARUNA IBRAHIM GASHUA

AYI SAURARE LAFIYA

Wata matashiyar ’yar Najeriya mai shekaru 19, Hajara Ibrahim, ta samu yabo bayan rahotanni sun bayyana cewa ta yi nasara...
17/08/2026

Wata matashiyar ’yar Najeriya mai shekaru 19, Hajara Ibrahim, ta samu yabo bayan rahotanni sun bayyana cewa ta yi nasara a wata gasa ta ƙasa da ƙasa ta Alƙur’ani Mai Girma da aka gudanar a ƙasar Jordan.

Rahotanni sun ce Hajara ta wakilci Najeriya a gasar, inda ta yi fice a tsakanin mahalarta daga ƙasashe daban-daban, sakamakon ƙwarewarta wajen karatun Alƙur’ani.

Wannan nasara na ƙara fito da hazakar matasan Najeriya a fagen karatun Alƙur’ani da kuma wakiltar ƙasa a gasannin ƙasa da ƙasa.

UBAN MARAYU NA ƘASAR BADE HON USTAZ Nasiru Musa Abba ALLAH YA KARƁA MAKA AYYUKANKA
17/08/2026

UBAN MARAYU NA ƘASAR BADE
HON USTAZ Nasiru Musa Abba
ALLAH YA KARƁA MAKA AYYUKANKA

MALAMI
17/08/2026

MALAMI

Yau Ma Kamar Kowace Litinin MUFTY SHEIKH ABDULRAHMAN ISAH JEGA Yana Gabatarda Karatun SAHIHUL BUKHARI Da Misalin 4:30 pm...
17/08/2026

Yau Ma Kamar Kowace Litinin MUFTY SHEIKH ABDULRAHMAN ISAH JEGA Yana Gabatarda Karatun SAHIHUL BUKHARI Da Misalin 4:30 pm A Masallacin Juma'a Gidan Alh Sule Basaura B/Kebbi.
Kuma Karatun Yana Zuwa Maku Live Facebook A Nura Abu Nasir. Kuna Iya Turo Tambaya Ta WhatsApp 07037078656
Insha Allahu.

Address

ANGUWAR KURATANDU LAWAN MUSA GASHUA
Gashua

Telephone

+2348145214358

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Almaliki Ukasha Nura Bin Daud Gashuwa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Almaliki Ukasha Nura Bin Daud Gashuwa:

Shortcuts

Share

Category