Usman Mohammed Baffa

Usman Mohammed Baffa This page will guide peoples to have the awareness about their socialization and education.

04/01/2024

Wanda yace neman kuɗi akwai wahala! Kuma ya zaɓi zaman banza, Ku faɗa masa wahalar da zaisha yanzu sai yafi sauki samada wacce yake fuskanta.☹️

Ko kun kula!Tun 28th September, 2022; 'MTN' da 'Airtel' sun ƙara kuɗin 'DATA' da 10%.Misali, idan a baya kana siyan 'dat...
14/10/2022

Ko kun kula!
Tun 28th September, 2022;
'MTN' da 'Airtel' sun ƙara kuɗin 'DATA' da 10%.

Misali, idan a baya kana siyan 'data' ta ₦1,000, yanzu sai ka ƙara ₦100 (10%), ma'ana, za ka siye ta a ₦1,100 kenan. Ta ₦10,000 sai ka ƙara ₦1,000 (ie. ₦11,000)...

Wannan na alamanta, kai ma akwai buƙatar ka 'adjusting' nemanka, matuƙar kana son daidaita rayuwarka; ko kuma, sai ka jingine wasu buƙatun, don biyan wasu buƙatun.

Wannan sauye-sauye, da tashin farashin kayan, yana faruwa ne sakamakon matsin tattalin arziƙi da duniya ke ciki, da karyewar darajar ₦aira.

Allah Ya kawo mana sauƙi.

------------------------------------------------------------
Rubutu mai alaƙa 👉 bit.ly/3rVemVP
------------------------------------------------------------


12/10/2022

Allah Ya kyautata ƙarshe mu duniya da Lahira
✍️

Address

Sabon Gari Ward Gashu'a
Gashua
631001

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Usman Mohammed Baffa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Usman Mohammed Baffa:

Share