Bade Youth Political Organization for APC

Bade Youth Political Organization for APC BADE YOUTH POLITICAL ORGANIZATION FOR APC

BARKA DA JUMA,A SIR HON
27/03/2026

BARKA DA JUMA,A SIR HON

Hon.musa bala musa Alleri muna Maka fatan alkairi Mai gida
27/02/2026

Hon.musa bala musa Alleri muna Maka fatan alkairi Mai gida

12/01/2026
Hon.musa bala musa alkairi muna masa fatan alkairi
12/01/2026

Hon.musa bala musa alkairi muna masa fatan alkairi

25/04/2025

WAYE YAKE BURGEKA A
"YAN MEDIAN BADE NIDAI @.......

Amatsayina na chairman na wannan kungiya mai suna Asama Amadadin kungiya bakidaya munayiwa dukkan Nin musulman duniya ba...
02/04/2025

Amatsayina na chairman na wannan kungiya mai suna Asama Amadadin kungiya bakidaya munayiwa dukkan Nin musulman duniya bakidaya barka da sallah Allah yamai maita mana Amin

KAI TSAYE DAGA CIKIN GARIN KADUNA.A Yau Laraba February 19th, 2025!Shugaban Qaramar Hukumar Bade Hon. Ibrahim Babagana  ...
22/02/2025

KAI TSAYE DAGA CIKIN GARIN KADUNA.

A Yau Laraba February 19th, 2025!
Shugaban Qaramar Hukumar Bade Hon. Ibrahim Babagana (Yurema)Ya Halarci Wajen Taron 46th a Kaduna International Trade Fare 2025. Wanda Ake Gudanarwa Acikin Birnin Kaduna, Nigeria

A Wajen Taron ne, Shugaban Qaramar Hukumar Bade Ya bayyana irin Nasarar da Bade LGA ta samu...

Domin Yan Kasuwa Das**a Halarci Wajen Sun Ziyarci Bade Pavillion anan ne s**a tabbatar Masa dacewar in Sha Allahu zasu Kulla Kasuwanci Mai Inganci Dakuma Daurewa da Jahar Yobe

Bakin Yan Kasuwan Sun Shaidawa Shugaban Karamar Hukamar Bade Cewar Ire-Iren Kayayyaki Das**a Gani Yabasu Sha'awa Sosai Dakuma Yadda Shugaban Qaramar Hukumar Yamusu bayanin Yadda Zasu Dingayin Amfani Dasu .

Kadan Daga Cikin Abunda BADE LGA tayi Nasarar Jan Hankalin Yan Kasuwan Sune Kamar Haka:
☑️Yanda Ake Noman Shinkafa
☑️Yanda Ake Gudanarwa Da Kamun Kifi (su)
✓Goruba
✓ Kuka
✓ Busheshen Kifi
✓ Kubewa
✓ Aduwa Da Magarya da sauran Su!

Duk Wannan Ababe a na Samunsu a Qasar Bade Domin Sune kadan daga Cikin Abunda Allah Ya Albarkaci Bade dasu.

Muna Addu'an Ubangiji Allah Yasa Ayi Taro Lafiya Kuma Agama Lafiya.

Signed: ✍️ SSA ON MEDIA AND PUBLICITY TO EXECUTIVE CHAIRMAN BADE LOCAL GOVERNMENT.

Bade 001
13/02/2025

Bade 001

Yurema Adalin Shugaba BADE 001 KULLUM IN MUN TASHI SAI MUNGA SABIN AYYUKANKA UBANGIJI YA FARANTA. MAKA DUNIYA DA LAHIRA
13/02/2025

Yurema Adalin Shugaba BADE 001 KULLUM IN MUN TASHI SAI MUNGA SABIN AYYUKANKA UBANGIJI YA FARANTA. MAKA DUNIYA DA LAHIRA

11/02/2025

ALHERIN MAI GIRMA CHAIRMAN BADE 001
BAYA QAREWA FATAN
UBANGIJI YA RABA KA DA KOWA LAPIYA

The council chairman of Bade Local government in Yobe state, Hon. Ibrahim Babagana  Yurema, has revealed how six of his ...
10/02/2025

The council chairman of Bade Local government in Yobe state, Hon. Ibrahim Babagana Yurema, has revealed how six of his family members died from chronic kidney disease despite undergoing dialysis.

Hon. Yurema stated this when the research and medical team investigating the causes of chronic kidney disease and related ailments in the area visited his office in Gashua, the headquarters of Bade local government.

A Yau Asabar 08/02/2025 Shugaban Karamar Hukamar Bade Hon. Ibrahim Babagana  (Yurema)Yakarbi Bakwancin  tawagar Gwamnati...
08/02/2025

A Yau Asabar 08/02/2025 Shugaban Karamar Hukamar Bade Hon. Ibrahim Babagana (Yurema)Yakarbi Bakwancin tawagar Gwamnatin Jihar Yobe karkashin jagorancin Mai bawa Gwamna shawara akan kiwon lafiya da bincike, Dr. Mahmud Maina Bukar, a bisa umarnin Gwamna, sun kaddamar da shirin kawo karshen ciwon ƙoɗa a yankin karamar hukumar Bade.

Tawagar, wanda take ɗauke da kwararrun likitoci da masana daga fannonin kiwon lafiya, cibiyoyin bincike akan harkokin kiwon lafiya daga sassan Najeria daban-daban sun kaddamar da shirin gwaje-gwaje na kwanaki goma har sai an gano tushen cutar tare da maganin ta.

A madadin Gwamnatin Mai Mala Buni, CON, Dr. Mahmud Maina Bukar ya bayyana irin damuwar da mai girma Gwamna yake yi akan wannan cutar, ya jajanta wa karamar hukumar Bade, sannan yayi alwashin da yardar Allah za'a gano bakin zaren.

A cikin jawaban shugaban karamar hukumar Bade, Hon. Babagana Ibrahim, ya bayyana cewa shima wannan cutar tana tayar masa da hankali -- domin a dangin su kaɗai sun rasa rayuka har shida sanadiyyar ciwon ƙoɗa. Daga karshe, yayi alwashin karamar hukumar sa zata bada haɗin kai kamar yadda ake bukata.

Muna Addu'an Ubangiji Allah Yakawo Karshan Wannan Annobar.

Signed: SSA ON MEDIA AND PUBLICITY TO THE EXECUTIVE CHAIRMAN BADE LOCAL GOVERNMENT COUNCIL

Address

Lawan Fannami Ward
Gashua
671106

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bade Youth Political Organization for APC posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share