01/08/2026
Update akan:
NEMAN TAIMAKON GININ MASALLACIN HAMMADAWA
Assalamu Alaikum wa RahmatuLLAH wa BarakaatuHU
AlhamduliLLAHAH:
Muna roƙon Allah ya biyawa kowa buƙatunsa na Alheri ya yayewa kowa damuwarsa ya sanya Aljanna makoma ga magabatanmu da mu baki ɗaya
Wani Bawan Allah ya turo:
Naira Dubu Uku (₦ 3,000)
Yanzu ana da:
Naira Dubu Ɗari da Tamanin da Uku (₦ 183,000)
Allah ya bada ikon Taimakawa
Allah kuma yasa a ɗauka da hannun dama ranar tsayuwa a gabanSA
Dan neman ƙarin bayani sai a tuntuɓi:
1. 08065418430 Hammad Muh'd Jinjiri
2. 07031026952 Mallam Usman Salisu
3. 0706 566 7817 Mallam Salisu Baba Adamu
Wanda zai tura taimakon Kuɗi zai iy turawa ta:
Account Number: 0237754618
Bank: Union Bank
Account Name: Muhammad Jinjiri.