GAYA Emirate Council

GAYA Emirate Council Gaya Emirates palace. Kano state of Nigeria

Allah yaja zamanin sarki
26/12/2025

Allah yaja zamanin sarki

Mai gayya Mai aiki. Juma'a kareem
26/12/2025

Mai gayya Mai aiki.
Juma'a kareem

25/12/2025
GAYA EMIRATE COUNCILMai Martaba Sarkin Gaya Alh (Dr) Aliyu Ibrahim ya Halarci Bikin ƙaddamar da "yan sandan jiha, wanda ...
23/12/2025

GAYA EMIRATE COUNCIL

Mai Martaba Sarkin Gaya Alh (Dr) Aliyu Ibrahim ya Halarci Bikin ƙaddamar da "yan sandan jiha, wanda aka Gudanar a filin wasa na sani Abacha stadium.

Allah yaja zamanin sarki. Ameen.

GAYA EMIRATE COUNCILMai martaba sarkin Gaya Alh (Dr) Aliyu Ibrahim ya Jagoranci zaman fadar yau Juma'a a Babbar Fadarsa ...
19/12/2025

GAYA EMIRATE COUNCIL

Mai martaba sarkin Gaya Alh (Dr) Aliyu Ibrahim ya Jagoranci zaman fadar yau Juma'a a Babbar Fadarsa dake Garin Gaya.

Allah yaja zamanin sarki. Ameen

GAYA EMIRATE COUNCILMai martaba sarkin Gaya Alh (Dr) Aliyu Ibrahim ya karɓi Bakuncin kungiyar Iyayen yara ta Gaya model ...
16/12/2025

GAYA EMIRATE COUNCIL

Mai martaba sarkin Gaya Alh (Dr) Aliyu Ibrahim ya karɓi Bakuncin kungiyar Iyayen yara ta Gaya model yayin zaman fadar jiya Litinin inda a yayin ziyarar ne s**a karrama mai martaba sarki bisa irin gudun muwar da yake bayarwa a fannin ilimi.

Allah ya taimaki sarki ya ƙarawa sarki Lafiya. Ameen Thumma Ameen.

GAYA EMIRATE COUNCILA jiya Juma'a mai martaba sarkin Gaya Alh (Dr) Aliyu Ibrahim ya Halarci Bikin cikar mai martaba sark...
06/12/2025

GAYA EMIRATE COUNCIL

A jiya Juma'a mai martaba sarkin Gaya Alh (Dr) Aliyu Ibrahim ya Halarci Bikin cikar mai martaba sarkin Gumel Dr. Ahmad Muhammad Sani CON Shekaru 45 a Gadon mulki da kuma addu'ar zaman lafiya a fadar mai martaba sarkin na Gumel. Inda manyan sarakuna da "yan siyasa da kuma Malamai s**a Halarta ciki harda mai Girma mataimakin shugaban ƙasa sanata Kashim shattima.

Allah ya taimaki sarki, ya ƙarawa sarki Lafiya. Ameen Thumma Ameen.

Address

Sayyadi Road Alkala
Gaya
Q12EMIERPALACE

Telephone

+2349068655059

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when GAYA Emirate Council posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to GAYA Emirate Council:

Share