MADARASATUl MALIK BIN ANAS ISLAMIYYA S/GEZAWA

MADARASATUl MALIK BIN ANAS ISLAMIYYA S/GEZAWA Alhamdulillaah
Masha Allah

Muna farin cikin sanar da daukacin al'ummar manzon Allah S.A.W Zuwa bude KARATUN TAFSIRIN ALQUR'ANI MAI GIRMA karkashin ...
15/02/2026

Muna farin cikin sanar da daukacin al'ummar manzon Allah S.A.W Zuwa bude KARATUN TAFSIRIN ALQUR'ANI MAI GIRMA karkashin jagorancin M. Mubarak Alhassan Sararin Gezawa Ranar lahadi da misalin karfe 9pm zuwa 10pm Allah yasa mushiga cikin wannan wata Mai tarin Albarka.

دار القادرية كبر Darul Qadiriyya Kabara Darul Qadiriyya Gezawa

Innalillahi wa'ina Ilaihi Rajioun ❗Innalillahi wa'inna ilaihi Rajioun ❗❗Munyi Rashi Babba ga Waliyin Allah 😭Allah Ubangi...
29/05/2025

Innalillahi wa'ina Ilaihi Rajioun ❗Innalillahi wa'inna ilaihi Rajioun ❗❗

Munyi Rashi Babba ga Waliyin Allah 😭
Allah Ubangiji ya jadada Rahama Agare ka Ya Malam Imam Abdullahi Ibrahim Sabo Sararin Gezawa 😭😭😓

EID MUBARAK 🕌📿Insha Allah masallacin Jumma'a na  Ahmad na kwarai Karkashi jagoran limamin masallacin mlm Abdullahi Ibrah...
29/03/2025

EID MUBARAK 🕌📿

Insha Allah masallacin Jumma'a na Ahmad na kwarai Karkashi jagoran limamin masallacin mlm Abdullahi Ibrahim (mlm Sabo) zai gabartar da sallar eid karamar sallah A gobe lahadi da misalin karfe 8:15 AM Sararin Gezawa L.G Kano State Nigeria 🇳🇬 Allah yabada ikon Zuwa Amin

Reposted Engr Awwal Gezawa

Alhamdulillah Masha Allah A yau ne Aka Katimul Tafseer Quran Kamar yanda ake Gudanarwa A kowace shekara na Wata Ramadan ...
27/03/2025

Alhamdulillah Masha Allah

A yau ne Aka Katimul Tafseer Quran Kamar yanda ake Gudanarwa A kowace shekara na Wata Ramadan Allah yasa Alquran Ya Cice mu Ranar Gobe Kiyama Ameen.

SANARWA   SANARWA   SANARWA Muna farin cikin gayyatar yan uwa Musulmai zuwa wajen rufe karatun tafsirin alqur'ani Mai gi...
27/03/2025

SANARWA SANARWA SANARWA
Muna farin cikin gayyatar yan uwa Musulmai zuwa wajen rufe karatun tafsirin alqur'ani Mai girma.Ranar Alhamis karkashi jagorancin sheikh imam malam Abdullahi Ibrahim Gezawa za'a rufe wannan karatun ne da misalin karfe 10::30pm Allah ubangiji Ya karbi duk kan ibadummu Allah Yasa muqara ganin wata shekarar da Rai da LAFIYA. 🤲🤲
Donated By Isah Bala Umar
~Reposted By Engr Awwal Gezawa

Darul Qadiriyya, Kabara Kano, Nigeria DARUL QADIRIYYA KABARA Imam Sheikh Jamil Sulaiman Al-qadiri Fagge Darul Qadiriyya Jos

Muna farin cikin sanar da daukacin al'ummar manzon Allah S.A.W Zuwa bude KARATUN TAFSIRIN ALQUR'ANI MAI GIRMA karkashin ...
28/02/2025

Muna farin cikin sanar da daukacin al'ummar manzon Allah S.A.W Zuwa bude KARATUN TAFSIRIN ALQUR'ANI MAI GIRMA karkashin jagorancin Imam Abdullahi Ibrahima Malam Sabo,Yau jummah da misalin karfe 9pm zuwa 10pm Allah yasa mushiga cikin wannan wata Mai tarin Albarka.

DARUL QADIRIYYA KABARA Darul Qadiriyya, Kabara Kano, Nigeria

14/12/2024
Alhamdulillah Ayi Bikin Sauka Al'quran me Girma Ga Zallah Mata Guda 21 A Madarasatul Malik Bin Anas Islamiyya Sararin Ge...
14/12/2024

Alhamdulillah Ayi Bikin Sauka Al'quran me Girma Ga Zallah Mata Guda 21 A Madarasatul Malik Bin Anas Islamiyya Sararin Gezawa Allah Yamayar DA Kowa Gida Lafiya Allah Yasa Me Amfani NeA Gare Su 👊👊 🪄🎊🎉✨🎇❤

Darul kadiriyya kano kabara Darul Qadiriyya Jos Imam Sheikh Jamil Sulaiman Al-qadiri Fagge Darul Qadiriyya, Kabara Kano, Nigeria
Qadiriya Online Tv Faizi Qadir Imam Malik bin Anas Ahibâoul Moustapha-Al Kadriya

MUNA GAYYATAR KOWA DA KOWA ZUWA WAJEN BIKIN SAUKAR AL'QURAN ME GIRMA A WANNNA MAKARATA TA MADARASATUl MALIK BIN ANAS ISL...
12/12/2024

MUNA GAYYATAR KOWA DA KOWA ZUWA WAJEN BIKIN SAUKAR AL'QURAN ME GIRMA A WANNNA MAKARATA TA MADARASATUl MALIK BIN ANAS ISLAMIYYA S/GEZAWA A KARO NA BIYAR DAGA BAKIN ME JAGORA M.ABDULLAHI SABO ,

NI DANA RAWAITO ✍️✍️✍️ Excellency004 INA YIWA KOWA FATAN ALKHAIRI A ISO LAFIYA 🤝🤝🤝

Address

Gezawa

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MADARASATUl MALIK BIN ANAS ISLAMIYYA S/GEZAWA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share