01/03/2026
FARASHIN KAYAN GONA DA HATSI DAGA KASUWAR HATSI TA GIWA DAKE ƘARAMAR HUKUMAR GIWA JIHAR KADUNA NA YAU LAHADI 01/03/2026.
1.. JAR MASARA- 28,000 29,000 , ZUWA 30,000
2.. FARAR MASARA- 27,000 ZUWA 28,000. 29,000.
3.. DAWA KAURA 28,000 29,000 ZUWA 30,000.
4.. FARIN WAKEN ALALE DA KOSAI- 105,000, 110,000 Zuwa 112,00.
4.. FARAR DAWA- 26,000 , 28,000 ZUWA 30,000 , 32,000.
5.. JAN WAKE - 87,000 , 90,000 ZUWA 93,000.
6.. BUHUN GYADA - 120,000 , 122,000 ZUWA 160,000 ZUWA 162,000.
7.. BUHUN JAR DAWA- 39,000 , 40,000 ZUWA 42,000.
8.. BUHUN BORKONO DAN-MIYERE- 30,00, 33,000 ZUWA 36,000.
9.. BUHUN SHINKAFA TSABA- 95,000 , 100,000 ZUWA 108,000.
10.. BUHUN BUSASSHEN ROGO- 26,000 ZUWA 28,000.
11.. BUHUN BORKONO DAN-ZAGADE - 24,000 27,000 ZUWA 28,000. 30,00.
12.. BUHUN HONEY BEANS - 90,000 ZUWA 93,000.
13.. BUHUN FARIN WAKE MAI BAKIN HANCI - 77,000 80,000 ZUWA 82,000.
14.. BUHUN GUJJIYA - 90,000 , 95,000 ZUWA 100,000.
15.. BUHUN MASARAR GUGGURU -50,000,, 55,000 , 57,000 ,Zuwa 60,000, 61,000.
16.. BUHUN SHINKAFAR TUWO - 97,000 , 100,000 ZUWA 110,000.
17.. BUHUN FARIN WAKE DAN AMARYA - 85,000 , ZUWA 90,000
18.. WAKEN SOYA- 60,000 ,62,000 ZUWA 64,000.
19.. FARIN WAKE- ZAFA KO DA. GIWA - 77,000 /78,000 ZUWA 80,000 ,83,000,
20.. FARIN WAKE SABON DAN MISRA- 77,000 , 80,000, 83,000.
21.. SHINKAFA SAMFARERA 35,000, /38,000 ,ZUWA 40,000.
22.. BUHUN GERO- 42,000 , 45,000 ZUWA 47,000.
23.. BUHUN DAURO- 45,000 ZUWA 46,000.
Sannan A Kasuwar Hatsi Ta Giwa babu Tsayayyen Farashi akan Kayan Gona da Hatsi, Akoda Yaushe Farashi yana Iya Karuwa ko Raguwa acikin Kasuwar Farashi Hatsi da Amfanin Gona yana sauka yana Tasahi .
Karuwar Farashi ko raguwar Farashin a Kasuwar Hatsi Ta yana tasiri akan yawa ko karancin kawo amfanin gona daga wajen manoma acikin Kasuwar.
Kokuma karanci ko yawan masu bukatar sayen hatsi da sauran amfanin gona acikin Kasuwar Dake karamar Hukumar Giwa Jihar Kaduna.
Allah Yasa mukasance cikin kariyar Allah da Arzikinsa , Allah yahorema Kowa Abin Saye, Allah Yazaba mana abinda zaizama Alkhairi garemu,Allah yasa mudace Amin 🙏