Kogunan Gombe

Kogunan Gombe Usman Aliyu Garry shine Kogunan Gombe na farko a Masarautar Gombe.

 : Hotunan sada zumunci tsakanin Kogunan Gombe, Alh. Usman Aliyu Garry, Majen Gombe, Alh. Abdulrahman Aliyu, da kuma Maj...
01/04/2025

: Hotunan sada zumunci tsakanin Kogunan Gombe, Alh. Usman Aliyu Garry, Majen Gombe, Alh. Abdulrahman Aliyu, da kuma Majen Deba, Alh. Hassan Alabura.

 : Wasu daga cikin hotunan fitan Sallah na Mai Girma, Alhaji Usman Aliyu Garry (Kogunan Gombe), a ranan Sallah na farko.
31/03/2025

: Wasu daga cikin hotunan fitan Sallah na Mai Girma, Alhaji Usman Aliyu Garry (Kogunan Gombe), a ranan Sallah na farko.

10 Years On The Throne: Celebrating Gombe Emir's Remarkable Leadership By Usman Aliyu Garry (Kogunan Gombe)
06/06/2024

10 Years On The Throne: Celebrating Gombe Emir's Remarkable Leadership

By Usman Aliyu Garry (Kogunan Gombe)

It was a privilege to be hosted by the 14th Emir of Kano, Khalifa Sanusi Lamido Sanusi, yesterday at his residence in Li...
21/05/2023

It was a privilege to be hosted by the 14th Emir of Kano, Khalifa Sanusi Lamido Sanusi, yesterday at his residence in Liphook, United Kingdom.

Kogunan Gombe.

Koguna WakiliMaje Sarkin Kudu Da sauran yan uwa
25/04/2023

Koguna
Wakili
Maje
Sarkin Kudu

Da sauran yan uwa

Hawan Tudun Wada Kogunan Gombe
23/04/2023

Hawan Tudun Wada

Kogunan Gombe

A yau Asabar, rana ta biyun sallah, mun fito don zuwa gaisuwar sallah wa jagoran mu, Mai Martaba, Sarkin Gombe, Alh.(Dr)...
22/04/2023

A yau Asabar, rana ta biyun sallah, mun fito don zuwa gaisuwar sallah wa jagoran mu, Mai Martaba, Sarkin Gombe, Alh.(Dr) Abubakar Shehu Abubakar III CON a fadar sa.

Barka da Sallah wa Musulman Gombe da duniya ba ki daya. Usman Aliyu Garry, Kogunan Gombe.
22/04/2023

Barka da Sallah wa Musulman Gombe da duniya ba ki daya.

Usman Aliyu Garry,
Kogunan Gombe.

Alhamdulillah! Mun shirya tsaf don fita zuwa idi don gudanar da sallah bayan kammala ibada na watan Ramadan.
21/04/2023

Alhamdulillah! Mun shirya tsaf don fita zuwa idi don gudanar da sallah bayan kammala ibada na watan Ramadan.

BARKA DA SHIGOWA WATAN RAMADANIna taya daukacin alummar Musulmai musamman na Masarautar Gombe da kuma jiha baki daya mur...
23/03/2023

BARKA DA SHIGOWA WATAN RAMADAN

Ina taya daukacin alummar Musulmai musamman na Masarautar Gombe da kuma jiha baki daya murnar shigowa wannan wata mai falala da daraja.

Ina rokon Allah ya bamu ikon ninka ibadun mu, kyautatawa da kuma neman gafarar sa bisa zunuban mu.

Allah ya karba mana ibadun mu baki daya.

Usman Aliyu Garry,
KOGUNAN GOMBE.

Jumma’at Mubarak Allah ka azurta bayin ka da samun falalar wannan rana mai albarka; ka kuma sanya dukkanin ibadun mu su ...
24/02/2023

Jumma’at Mubarak

Allah ka azurta bayin ka da samun falalar wannan rana mai albarka; ka kuma sanya dukkanin ibadun mu su zama karbabbu albarkacin fiyayyen halitta, S.A.W

KOGUNAN GOMBE

Allah ya sada mu da dukkan alkhairi dake cikin wannan rana, ya kuma yi mana kariya daga sharrin cikin ta albarkacin fiya...
22/02/2023

Allah ya sada mu da dukkan alkhairi dake cikin wannan rana, ya kuma yi mana kariya daga sharrin cikin ta albarkacin fiyayyen halitta, Manzon Daraja, Sallallahu Alaihi Wasallam.

Kogunan Gombe.

Address

S/Fulani Street, New G. R. A
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kogunan Gombe posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share