Barr. Idris Abdullahi for Senator Gombe Central 2023

Barr. Idris Abdullahi for Senator Gombe Central 2023 This is official Campaign page for Barr. Idrsi Abdullahi, for Senator Gombe Central in 2023 General Election.

The page is aims to promote and campaign for his mission and vision and share informations.

18/11/2022
TAKEN BADA YAWUN GOMNABA MAGANAN DIRECT TICKET A GOMBE CENTRAL 2023  PRIMARIES NE ZATA RABABiyaiya wa shugaba jagora Gas...
12/05/2022

TAKEN BADA YAWUN GOMNABA MAGANAN DIRECT TICKET A GOMBE CENTRAL 2023 PRIMARIES NE ZATA RABA

Biyaiya wa shugaba jagora Gaskiyane shiyasa mu Al,umman Gombe central muke Alfahari da

DANMAJEN GOMBE MAI TAZARCE

mai girma Gomnan jihar Gombe jagoranmu shugabanmu

gaskiya yanda wasu tsiraru sukeson suyi shishigi wa shugabancinka mu Al,umman Gombe central bazamuso hankaba, mu Al,umman Gombe central Abinda zai taba martaba jagoranmu shugabanmu baza musoba ..

Bugu da qari maganganun wasu tsiraru yanata yawo Akafafen sada zumunta cewa Anason Abawa Goje Direct ticket

Wanda wannan maganan yana damun masoyan mai girma Gomnan jihar Gombe na Gombe central ganin cewa Wanda Aketa kurara magananshi a kafafen sada zumunta Ahasalima ba masoyin mai girma Gomnan jihar Gombe bane.

gaskiyan Bayanin
shine yandan wasu masu son su kawo cikas wa tafiyan APC da mai girma Gomnan jihar Gombe
Alh muhammadu inuwa Yahaiya 4+4 suke yadawa a social media na qanzon kurege Agaskiya masoyan mai girma Gomnan jihar Gombe basajin dadin haka.

Yakamata mai magana da yawun Jam,iyan APC na jihar Gombe yafito yabaiyanawa duniya cewa wannan Abinda wasu sukeson suyita kullawa jam,iya da mai girma Gomnan ba Gaskiya bane maganan cewa Anbawa Goje Direct ticket

yakamata mai magana da yawun jam,iya yabaiyanawa magoya bayan Gomna da jam,iyan APC cewa hakan ba gaskiya bane Babu wani maganan DIRECT TICKET

Ahasalima Masana fashin Bakin siyasa sunyita fashin bakin cewa wadannan mutanen bason cigaban mulkin mai girma Gomnan jihar Gombe sukeyiba

Ahasashen Masana siyasa sunce ganin cewa mai girama Gomna yana Aiyuka kuma Jama,a Suna yabawa da irin namijin kokarin da mai girma Gomnan yakeyi sukuma baso sukeyiba su damuwansu shine sukawo nakasu wa tafiyan APC da mai girma Gomnan jihar Gombe
Inuwa 4+4 kogizau DANMAJEN GOMBE

Audu Bonny Hinna
11-5-2022

Address

Gombe Central, Senatorial District
Gombe

Telephone

+2347033550288

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Barr. Idris Abdullahi for Senator Gombe Central 2023 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share