DYSO Dan Yerma Support Organization

DYSO Dan Yerma Support Organization faruk yarma

Congratulations sir  faruk yerma
31/05/2025

Congratulations sir faruk yerma

Engr Aliyu Mohammed  COMBAT, YA TABBATAR MANA DA CEWA MAI TAIMAKO NE DAN ALLAH, KUMA MASOYIN MANZON ALLAH NEMai yin Taim...
16/05/2025

Engr Aliyu Mohammed COMBAT, YA TABBATAR MANA DA CEWA MAI TAIMAKO NE DAN ALLAH, KUMA MASOYIN MANZON ALLAH NE

Mai yin Taimako dan Allah shine wanda in yaga abu ana neman mai taimakawa ba tare da an tinkareshi cewa ya taimaka ba, kawai ya dauki abin yayi dan ganin dacewar hakan, ko taimakawa wanda suke buƙatar taimakon, koda kuwa an sani ko ba,a sani ba wannan aikin sunan shi dan Allah.

Na biyu Duk wanda akace Dan Annabi kuma ya duba girman Annabin yayi abin to masoyin Annabin ne.

Engr Aliyu Mohammed Combat, Allah ya nufeshi da daukar nauyin jinyar Fatima Muhammad Bappayo, sanadin ganin abin da yayi a SOCIAL MEDIA ana neman mai taimakawa, wanda a halin yanzu haka tana FTHG tana karban magani kuma Alhmdlh jikin da sauki ana ta samun dace.
Bayan Nan wata baiwar Allah tafito a kafar SOCIAL MEDIA tana neman mai taimaka mata da Jari na dubu dari uku (300,000) saboda Manzon Allah, Engr. Aliyu Muhammad Combat ya tura mata wannan kudin dan tayi jari Saboda Manzon Allah

Uwa, Uba Abokin Gwamarmayan mu
Zakari Dayyabu, kowa yasan irin gudummawar d yake bayarwa a wannan kafar, amma bai taba wani Benefit ba, sai yanzu da Allah ya kawo mana Matashi mai kishin Matasa ya bashi jari har dubu dari biyar (500k) wanda ya sjhafe sama da Shekaru yana Gwamarmaya bai taba jin ko Qamshin wannan kudin ba sai yanzu da Matashi yazo ya gane cewa bai kamata ana barin matasa a baya ba
Ga Usman Yuguda, Nafiu Mohammed Kwami Da Sauran Wanda S**a Amfana Tabbas Wakilin Nagari Yake kawo Wanna Aiki Lala's Ibn Isah Sen Safiyanu Existing Da Sauranku Sannu Da kokari.

Wannan ne yake tabbatar mana da cewa wannan bawan Allahn yana yin abinsa ne dan Allah da kuma Kaunar Manzon Allah, fatan mu Allah ya cigaba da shiga lamuran shi ya tsaya masa gabansa da bayansa

Address

Sabon Layi Street
Gombe
POLITICAL ORGANIZATION

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DYSO Dan Yerma Support Organization posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to DYSO Dan Yerma Support Organization:

Share