Dandalin Sardauna dawo-dawo

Dandalin Sardauna dawo-dawo This platform is design for asking

05/04/2021

MENE NE AZUMI...??

1. AZUMI A LUGGA
Shine kamewa
2. ASHARI'ANCE:- Shine kamewa daga barin chi ko sha da saduwa da iyali tun daga ketowar alfijir har zuwa faduwar rana da niyyar yin ibada.

RUKUNAN AZUMI
1. Yin niyya
2. Kamewa dagachi ko sha da saduwa da iyali
3. Zamani (lokachin yin azumi).

SUNNONIN AZUMI
1. Gaggauta buda baki
2. Jinkirta sahur
3. Addu'a yayin buda baki
4. Yin sahur da jinkirta shi.

MAKARUHAN AZUMI
1. Kaiwa matuka wajen kurkuran baki
2. Sumba
3. Dauwamar da kallo na sha' awa
4. Tunani akan al'amuran saduwa
5. Shafa ko runguma
6. Dandanan wani abu
7. Sanya tozali
8. Yin kaho.

ABUBUWAN DA SUKE BATA AZUMI
1. Saduwan wani abu zuwa makoshi (narkakke)
2. Fitarda maniyyi ko maziyyi da gangar
3. Saduwa ta hanyar tilasta
4. Chi ko sha da tunanin sauran dare
5. Chi ko sha da gangan
6. Saduwan wani abu wanda ba narkakkeba zuwa makoshi
7. Ridda.

ABUBUWAN DA SUKE HALAS
1. Yin asiwaki
2. Sanyaya jiki da ruwa
3. Tafiya ta halas
4. Sanya magani wanda ya dache
5. Tauna wani abu ga karamin yaro
6. Sanya turare.

ABUBUWAN DA AKAYI RANGWAME
1. Hadiye yawu
2. Rinjayen amai da magwas
3. Rinjayen wani kwaro zuwa ga makoshi
4. Kuran kan hanya
5. Wayan gari da janaba
6. Yin mafarki da rana

22/02/2021

Halinka jarinka sardaunan Gombe

17/02/2021

Sardaunan Gidan Bubayero 2023

14/02/2021

Our capacity chairman

12/02/2021
12/02/2021

jamilu sardaunan Gombe

MUNA MIKA TAAZIYYA NARASUWAN SAIDU UMAR KUMO GARKUWAN GOMBE, ALLAH YAJIKANSA DA RAHAMA
27/12/2020

MUNA MIKA TAAZIYYA NARASUWAN SAIDU UMAR KUMO GARKUWAN GOMBE, ALLAH YAJIKANSA DA RAHAMA

muna mika ta'aziya Ga mai martaba sarkin Gombe dakuma iyalan marigayi Durbin Gombe Allah yamasa rahama Ameen
15/12/2020

muna mika ta'aziya Ga mai martaba sarkin Gombe dakuma iyalan marigayi Durbin Gombe Allah yamasa rahama Ameen

muna mika taaziyanmu zuwaga Dr jamilu isyaku Gwamna narashin yadikkonsa da yayi Allah yajikanta yamata rahama
10/12/2020

muna mika taaziyanmu zuwaga Dr jamilu isyaku Gwamna narashin yadikkonsa da yayi Allah yajikanta yamata rahama

ALLAH YAMAKA GWAMNAN GOMBE 2023
01/12/2020

ALLAH YAMAKA GWAMNAN GOMBE 2023

DR JAMILU ISYAKU GWAMNA FATAN ALHERI 2023
24/11/2020

DR JAMILU ISYAKU GWAMNA FATAN ALHERI 2023

ALLAH YAJIKANKA YOUTH LEADER NA JAM'YYAR P D P GOMBE LOCAL GOVERNMENT HON ISYAKU BABA AMI
12/11/2020

ALLAH YAJIKANKA YOUTH LEADER NA JAM'YYAR P D P GOMBE LOCAL GOVERNMENT HON ISYAKU BABA AMI

Address

Jekadafari Quarters Jankai
Gombe

Telephone

+2348136672255

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dandalin Sardauna dawo-dawo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Dandalin Sardauna dawo-dawo:

Share