Gwani adamu Mai kumsa gombe

Gwani adamu Mai kumsa gombe Wani tambaya kakeso kayi mana akan abunda ya shafi al.qur Ani

Ɗan Uwa Minti Nawa Kake Iya DaurewaKabawa Karatun Alqur'ani A Rana,Muƙara Himma💪
14/05/2025

Ɗan Uwa Minti Nawa Kake Iya Daurewa
Kabawa Karatun Alqur'ani A Rana,
Muƙara Himma💪

25/03/2025
Yanda kukaje lfy Allah ubangiji ya dawo daku lfy albarkacin Annabi Da Alqur'ani 🤲🤲🤲
25/03/2025

Yanda kukaje lfy Allah ubangiji ya dawo daku lfy albarkacin Annabi Da Alqur'ani 🤲🤲🤲

13/09/2024
Alhamdlh
16/04/2024

Alhamdlh

Mu riqe Alqur'anin nan da hannu bibbiyu zamuci nasara duniya da Lahira Insha Allah.💙
09/04/2024

Mu riqe Alqur'anin nan da hannu bibbiyu zamuci nasara duniya da Lahira Insha Allah.💙

Ya Allah Ka Amsa Mana mana 🤲Ya Allah Kayi Mana Arziƙin Bin Dokokin ka 🤲Ya Rahman Kayi Mana Rahman🤲Ya Ya Hayyu Ya Ƙayyum ...
09/04/2024

Ya Allah Ka Amsa Mana mana 🤲
Ya Allah Kayi Mana Arziƙin Bin Dokokin ka 🤲

Ya Rahman Kayi Mana Rahman🤲
Ya Ya Hayyu Ya Ƙayyum ka Shiryar Damu 🤲

Ya Gaffar Ya Gafur Ka Gafartawa Iyayen Mu 🤲
Ya Razzaaq Ka Azurtamu da Zaman Lafiya

Allah sarki ayau litinin baba shatima Yana kan rufe tafsirin da akeyi awatan ramadan ashirin  29 gawatan Ramadan 🌙🌙 Alla...
08/04/2024

Allah sarki ayau litinin baba shatima Yana kan rufe tafsirin da akeyi awatan ramadan ashirin 29 gawatan Ramadan 🌙🌙 Allah yabamu albarkacin wannan wata Mai albarkannan

08/04/2024

Duk Wanda Ya rasa Mahaifiyar sa😭 ko Mahaifin sa😭, Allah ka hadasu cikin Jannatul firdausee.🙏🙏

05/03/2024

Masha Allah

Address

Arawa
Gombe
08026946678

Telephone

+2348026946678

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gwani adamu Mai kumsa gombe posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category