25/11/2023
GODIYA DA TAYA MURNA
Babban Yaya kuma Uba Alh. Qs. Anas Adamu Muhammad (Anas Lubell) MD/CEO Salbrix Nigeria LTD ya Gwangwaje Kannensa Muhammad Rasheed Zakariya Adam da Usman Jauro da Gida Yalwatacce kirar Zamani a cikin Birnin Gombe tabbas Alh Qs. QS Anas Adamu Muhammadu FNIQS yayi abin a yabamar kuma wannan Hali abin koyine ga dukkan wanda yasamu dama a Rayuwa tabbas muna Godiya da irin wannan Abin Alkhairi muna Addu'ar ALLAH uakara Arziki mai Albarka yakara Budi yabiya k**a dukkan Bukatunka Duniya da Lahira, yanda kasa Farin Ciki a Zuciyarmu muna Addu'ar ALLAH yasanya Farin Ciki a Zuciyarka data Iyalanka wanda bamuda shi muna Addu'ar ALLAH yahore mana wannan Taimako dakayi kaima ALLAH ya Taimakeka Duniya da Lahira ALLAH yakara Wadata