Abu Jiddarh

Abu Jiddarh Be yourself; everyone else is already taken.

Su Jidda da kannen ta
17/01/2026

Su Jidda da kannen ta

03/01/2026

Guess the location 📍

A wani mataki na magance matsalolin tsaro da ke ƙara ƙamari a jihar Neja, gwamnan ya umarci jami'an tsaro da su ɗauki ma...
23/04/2025

A wani mataki na magance matsalolin tsaro da ke ƙara ƙamari a jihar Neja, gwamnan ya umarci jami'an tsaro da su ɗauki matakai kan duk wanda s**a gani da gashin dada inda ya alaƙanta su da masu aikata laifuka.

Ya kuma faÉ—a wa jami'an cewa "su yanke wa duk wanda s**a samu da bindiga a faÉ—in jihar hukuncin É—an fashi".

ABIN BURGEWA: Alh Dr Bala Wunti, Ya Canza Rayuwar Matashi Aliyu Musa Dada Dake Jihar Bauchi Wannan shi ne Aliyu Musa Dad...
23/04/2025

ABIN BURGEWA: Alh Dr Bala Wunti, Ya Canza Rayuwar Matashi Aliyu Musa Dada Dake Jihar Bauchi

Wannan shi ne Aliyu Musa Dada, matashi da rayuwarsa ta sauya gaba daya sakamakon karamcin Alhaji Dr. Bala Wunti dake jihar Bauchi ya mishi.

A cikin irin wannan karamci, Alhaji Bala Wunti ya mishi sun hada da;
•Kyautar Gida
•Kyautar Mota
•Nadin Mukami (Appointment)
•Tallafin Karatu (Scholarship)
Wannan lamari ya nuna cewa Alhaji Bala Wunti ya zarce tsammanin kowa wajen taimakon matasa da tallafa musu don su cimma burinsu a rayuwa.

~ Zamani TV

Mazan jiya
22/04/2025

Mazan jiya

ALLAH yasa mutuwa Hutune
22/04/2025

ALLAH yasa mutuwa Hutune

22/04/2025

Madinaty

18/04/2025

Ba gudu baja da baya

18/04/2025

Chikakken dalilin gobara ashagon rahama Saidu ALLAH yakyauta Rahama Saidu

Address

Gombe

Telephone

+2349069081801

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abu Jiddarh posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Abu Jiddarh:

Share