ADC Alheri Media.

ADC Alheri Media. “ADC ALHERI CE �”

Ikon Allah 🤔 Bawan Allah da ake ta yaɗa bidiyon sa a hannun masu sace mutane ashe wai shima yana Tellen Tinubu.Allah ya ...
06/06/2026

Ikon Allah 🤔

Bawan Allah da ake ta yaɗa bidiyon sa a hannun masu sace mutane ashe wai shima yana Tellen Tinubu.

Allah ya kyauta ya koma kuɓutar da shi.

🚨 | Don Allah, Don Allah, Don Darajar Annabi, kuzo ku ce wani abu akan wannan batu. Ba wasa bane, ba kuma experiment ban...
02/06/2026

🚨 | Don Allah, Don Allah, Don Darajar Annabi, kuzo ku ce wani abu akan wannan batu. Ba wasa bane, ba kuma experiment bane.

ℹ️ A ganinku wa yafi cancanta mu zaba don cigaba Nigeria, kuma meye dalilinku? Ma'ana ku fadi me yasa kuke ganin wane shi yafi cancanta mu zaba a zaben 2027. Kuma kuji tsoron Allah. Ina so ku amsar tambayar nan kamar yadda ranar kiyama idan aka tambayeka zaka bada amsa.

Sai naji ku.

Wa zaka zaɓa?
30/05/2026

Wa zaka zaɓa?

Wannan shi ne haɗin guiwar yankin Kudu da Segun Osoba yake kuka a kai game da Tinubu. Duk wanda yake tunanin za a rarrab...
29/05/2026

Wannan shi ne haɗin guiwar yankin Kudu da Segun Osoba yake kuka a kai game da Tinubu. Duk wanda yake tunanin za a rarraba ƙuri’un Kudu tsakanin ‘yan takara daban-daban sannan Tinubu ya ci moriya daga hakan, to yana ruɗar mutane ne kawai. Da wannan tsari, Tinubu ba zai iya dawo da goyon bayan Arewa da ya rasa daga wani wuri daban ba. Yankunan Kudu maso Kudu (SS), Kudu maso Gabas (SE), da Kudu maso Yamma (SW) da yake fata zai mamaye su yanzu sun cika da masu takara da gasa. To ina hanyar samun nasara a gare shi?

Sakamakon zaɓen fitar da ɗan takarar na jam'iyyar ADC ya nuna cewa Atiku Abubakar ya samu jimillar ƙuri'a 1,846,370, ind...
28/05/2026

Sakamakon zaɓen fitar da ɗan takarar na jam'iyyar ADC ya nuna cewa Atiku Abubakar ya samu jimillar ƙuri'a 1,846,370, inda ya kayar da sauran ƴan takara biyu - Rotimi Amaechi da kuma Muhammed Hayatu-Deen.

Ƙarin bayani - BBC HAUSA

25/05/2026

😳Kalli yarda aka lissafa mutane miliyan 10 da aka ce sun zaɓi Tunubu a Primary Elections

Magoya bayan Arsenal ADC ALHERI MEDIA 🫶 NA TAYA MURNA.
24/05/2026

Magoya bayan Arsenal ADC ALHERI MEDIA 🫶 NA TAYA MURNA.

Kamar Yarda cancanta ta saka kuke son shi ya KAMATA duk wanda ya nuna ku duba cancantar sa ba wai kawai don kwankwaso ya...
21/05/2026

Kamar Yarda cancanta ta saka kuke son shi ya KAMATA duk wanda ya nuna ku duba cancantar sa ba wai kawai don kwankwaso yace shi ba.

Idan yana da matsala ko sanarwa jagora ya canza ko faɗa jagora ko kai muna son ka ne saboda kaza da kaza da kake da shi a Siyasa amma wannan da ka nuna bashi da kaza da kaza ka canza mana shi.

Amma tumasan ci ne kace wai kowa aka nuna kai zaka bi zai zamana cewar ba mafitar kan ka da ta ƙasar bace a gaban ka kai ɗan kalen cika Burin wani ne kawai.

Address

Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ADC Alheri Media. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share