Malja'us Sunnah Tahafiz Maigatari lg jigawa state

Malja'us Sunnah Tahafiz Maigatari lg jigawa state Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Malja'us Sunnah Tahafiz Maigatari lg jigawa state, Government Organization, Nasarawa quarters, Gumel.

28/10/2026

INDAI KA TABA ANNABIN ALLAH WALLAHI SAI ALLAH YAYI MAGANIN KA TUN A DUNIYA KAFIN AJE CAN SU MASUSSUKA GA BINDIGA GA KUMA WUTA .

28/10/2026

ALHAMDU LILLAH INA CIKE DA FARIN CIKIN MUTUWAR 'KASURGUMIN KAFIRI MASUSSUKA ALLAH YA KARA MASA NAUYIN KASA, HHH
MASUSSUKA AN TAFI.

16/10/2026

Koyon Baki

24/09/2026

Parade Passing out.

24/09/2026

Hisbah Parade Ground With Deputy Governor.

📸 LABARI CIKIN HOTUNA🕌 ZIYARAR COMMANDER GENERAL NA HISBAH TA JIHAR JIGAWA ZUWA MASARAUTAR GUMELA ranar Talata, 22 ga Sa...
24/09/2026

📸 LABARI CIKIN HOTUNA

🕌 ZIYARAR COMMANDER GENERAL NA HISBAH TA JIHAR JIGAWA ZUWA MASARAUTAR GUMEL

A ranar Talata, 22 ga Satumba, 2026, Commander General na Hukumar Hisbah ta Jihar Jigawa, Dr. Muhammad Fa’iz Bashir Harun, ya jagoranci tawaga zuwa Fadar Mai Martaba Sarkin Gumel, Dr. Lawan Ahmad Muhammad Sani, domin ziyarar girmamawa da ƙarfafa haɗin kai tsakanin Hukumar Hisbah da Masarautar Gumel.

🤝 Ziyara ce mai cike da girmamawa, haɗin kai da kyakkyawar fahimtar juna.

📷 Ga yadda ziyarar ta kasance cikin hotuna…

HISBAH TA JIHAR JIGAWA
Haɗin Kai • Zaman Lafiya • Hidimar Al’umma

23/09/2026

Address

Nasarawa Quarters
Gumel

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Malja'us Sunnah Tahafiz Maigatari lg jigawa state posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share


Other Government Organizations in Gumel

Show All