14/08/2026
SAKON BARKA DA JUMA’AH
Daga kungiyar Malanvision2027, muna yi muku fatan alkhairi a wannan ranar Juma’ah mai Tsarki.
Allah Maɗaukakin Sarki Ya karɓi ibadunmu, Ya gafarta mana kurakuranmu, Ya ƙara mana imani, ilimi da hikima.
Muna roƙon Allah Ya ci gaba da ba ku lafiya, ƙarfi da nasara a dukkan al’amuran duniya da lahira.
Amin Ya Allah.
ZUWA GA MAI GIRMA
DAN TAKARAR KUJERAR MATAI
MAKIN GWAMNA A ZAƁEN 2027
IN SHA ALLAH
DAGA KUNGIYAR MALAN VISION 2027
#𝗭𝗮𝗺𝗳𝗮𝗿𝗮𝘀𝘁𝗮𝘁𝗲