Pantami Progressive Agenda

Pantami Progressive Agenda Supporting the vision of Pantami for a progressive, united, and prosperous Nigeria.

20/07/2026

Muryar Oga Salees
Haziƙi, fasihin kuma zaƙaƙurin marubucin gidan pantamiyya

Sarkin malaman malala 2027
17/07/2026

Sarkin malaman malala 2027

16/07/2026
16/07/2026

Professor Isa Ali Pantami a ƙaramar hukumar gombe. Thank-you visit

Dan takarar Gwamnan jihar Gombe na jam’iyyar PDP Professor Isa Ali Pantami CON, PhD (Majidadin Daular Usmaniyya) tare da...
12/07/2026

Dan takarar Gwamnan jihar Gombe na jam’iyyar PDP Professor Isa Ali Pantami CON, PhD (Majidadin Daular Usmaniyya) tare da jagoran jam'iyyar PDP a jihar Gombe Sanata Ibrahim Hassan Dankwambo (Talban Gombe) da dan takarar Sanatan Gombe ta tsakiya Alhaji Aliyu Hammadu (Kangiwan Gombe) sun gana da Dattawan jam'iyyar PDP na karamar hukumar Dukku.

Chairman Abba Sani Pantami

09/07/2026

Sako ga masoya da magoya bayan dan takarar gwamnan Jihar gombe a jam'iyyar PDP Professor Isa Ali Pantami daga Dr.Abubakar isa gombe

Akwai dimbin arziki da albarkatu a duniya, amma ilimi ne ke bayyana su tare da nuna yadda za a amfana da su. Abin da was...
07/07/2026

Akwai dimbin arziki da albarkatu a duniya, amma ilimi ne ke bayyana su tare da nuna yadda za a amfana da su. Abin da wasu ke gani a matsayin abu na yau da kullum, mai ilimi na iya gano damar da ke cikinsa ya mayar da shi wata hanya ta ci gaba da wadata. Saboda haka, ilimi ba hanyar samun sani ba ce kaɗai, mabuɗine na gano arziƙi, bunƙasa rayuwa da gina al'umma masu ci gaba.

Mun aminta da ilimin Pantami ta dukkanin ɓangarori shi ya sa muke da yakinin jiharmu zata bunkasa da arziki, wadata da kasancewa bisa hanyar ci gaba.

Oga Salees

07/07/2026

I got over 1,100 reactions on my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

02/07/2026

In ance wane Professor ne ko zage zage ya karanta, malam in kasake ya zageka sai an kwantar da kai asibiti.

Address

Gusau Zamfara State Of Nigeria
Gusau

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Pantami Progressive Agenda posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share