Gada Biyu Youth Development

Gada Biyu Youth Development Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gada Biyu Youth Development, Political organisation, maman bawa Road gadabiyu, Gusau.

10/10/2025

States’ GDP by trade (2023)

1. Lagos: 70.9%
2. ⁠FCT: 57.9%
3. ⁠Zamfara: 57.1%
4. ⁠Ondo: 55.5%
5. ⁠Katsina: 52.7%
6. ⁠Abia: 46.9%
7. ⁠Enugu: 43.6%
8. ⁠Kano: 41.1%
9. ⁠Anambra: 38.7%
10. ⁠Imo: 38.4%
11. ⁠Borno: 38.1%
12. ⁠Ekiti: 36.9%
13. ⁠Edo: 35.4%
14. ⁠Yobe: 32.7%
15. ⁠Ogun: 32.5%
16. ⁠Ebonyi: 31.4%
17. ⁠Plateau: 30.7%
18. ⁠Sokoto: 30.5%
19. ⁠Osun: 30.3%
20. ⁠Rivers: 29.5%
21. ⁠Jigawa: 26.9%
22. ⁠Gombe: 26.4%
23. ⁠Cross River: 21.9%
24. ⁠Akwa Ibom: 21%
25. ⁠Kebbi: 20.6%
26. ⁠Oyo: 20.5%
27. ⁠Kogi: 19.8%
28. ⁠Bauchi: 19.7%
29. ⁠Nasarawa: 19.5%
30. ⁠Kaduna: 17.6%
31. ⁠Niger: 16.8%
32. ⁠Taraba: 16.6%
33. ⁠Adamawa: 16%
34. ⁠Delta: 15.6%
35. ⁠Kwara: 13.8%
36. ⁠Bayelsa: 13.3%


01/09/2025

KAIGAMA Mutanen Gadabiyu na godiya,Allah yayi taimako

20/12/2023
19/05/2023
Lokacin siyasa ne.mun kowa da irin nasa ra'ayi,muna kowa fatan alheri
30/11/2022

Lokacin siyasa ne.mun kowa da irin nasa ra'ayi,muna kowa fatan alheri

Political organisation

30/11/2021

Har yanzu ba a samu nau'in korona na Omicron a Nijeriya ba- NCDC

Cibiyar yaƙi da cututtuka ta ƙasa, NCDC ta sanar da cewa har yanzu ba a samu nau'in korona na Omicron a ƙasar ba.

Duk da ba a samu nau'in cutar a Nijeriya ba, amma kuma ana ci gaba da samun su a ƙasashe irin su UK, Israel, Botswana, Hong Kong, Germany, Belgium, Italy da sauransu.

Darakta-Janar na NCDC, Ifedayo Adetifa ya baiyana cewa duk da ba a samu rahoton kisa da ga wannan nau'in korona ba, an gano cewa a kwai jinsin ƙwayar har 126 na yawo a faɗin duniya wanda a ka wallafa a wata mujallar tattara bayanan korona na duniya.

Adetifa ya ƙara da cewa Ma'aikatar Lafiya ta Ƙasa da NCDC na sane kuma suna zura ido a kan sabon nau'in cutar na korona, in da ya ce tuni Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO ta aiyana shi a wani nau'i mai ban tsoro ta kuma raɗa masa suna da Omicron.

"Gwamnatin tarayya ta ƙara ƙarfafa sa ido a filayen jirgin sama da sauran gurare sannan ta kafar dokar yin gwajin korona na dole a waɗan nan guraren domin tabbatar da bin matakan kariya na tafiye-tafiye da Hukumomin lafiya su ka gindaya," in ji Darekta-Janar ɗin.

Tsagerun IPOB sunwa ‘yansandan Najeriya yankan rago Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, Kungiyar IPOB tawa ‘yansandan Naj...
30/11/2021

Tsagerun IPOB sunwa ‘yansandan Najeriya yankan rago

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, Kungiyar IPOB tawa ‘yansandan Najeriya yankan rago.

Ministan yada labarai da al’adu, Alhaji Lai Muhammad ne ya bayyana haka inda yace kungiyar tsaro dake karkashin IPOB din, ESN ce ta yi wannan aika-aika."

A wani bidiyo da ya watsu sosai a shafukan sada zumunta, an ga wasu matasa kusa da gawarwakin ‘yansandan suna musu ba’a har suna cewa daya daga cikin ‘yansandan yayi k**a da Fulani.

Ya bayyana sunayen wadanda aka sace da Francis Idoko (AP No. 154945); Inspector Emmanuel Akubo (AP No. 222336) and Inspector Rufai Adamu (AP. No. 285009).

Ya kuma sha Alwashin cewa, za’a kamo wanda s**a yi wannan aika-aika."

30/11/2021

Yau yan siyasa suna kare wadanda ya k**ata ace sun soka saboda biyan bukatun kansu,ba don al'uma da kasa ba.

18/11/2021

*I WEPT AFTER READING THIS JUDGE'S SENTENCE ON A 15 YEAR OLD BOY...*

This was a fifteen year old boy.... He was caught stealing bread from a store. On trying to escape from the hold of the guard, a shelf of the store was also broken.

*The judge heard the crime and asked the boy, “Did you really steal something, a loaf of bread and cheese?”*

The boy responded by looking down.;- “Yes.”

Judge: - “Why?”

Boy: - “I needed it.”

Judge: - “Couldn't you have bought?”

Boy: - “There was no money.”

Judge: - “Take it from the family.”

Boy: - “There is only a mother in the house. Sick and unemployed.

Judge: - “You don't do anything?”

Boy: - “Used to wash a car. When I took a day off to take care of my mother, I was fired.”

Judge: - “Don’t you ask someone for help?”

Boy: - “Had left the house since morning, went to about fifty (50) people, but no help; so, I decided to take this step at the very end.”

*When the arguments ended, the judge began to pronounce the verdict;
.. “the theft and especially the stealing of Bread by a hungry boy is a very shameful crime and we are all responsible for this crime."

*Every person in the court, including me, is guilty and a perpetrator, so every person present here is fined ten dollars each. No one can get out of here without giving ten dollars.”*

Saying this, the judge took ten dollars out of his own pocket and then picked up the pen and started writing name accordingly:

- ‘In addition, I fine the store a thousand dollars for handing over a hungry child to the Police.’

‘If the penalty is not deposited within 24 hours, the court will order to seal the store.’ also the Police is fined the same amount for charging a hungry boy to court.

'By giving the full amount of fine to this boy, the court asks for forgiveness from that boy.'

After hearing the verdict, tears were pouring from the eyes of the people present in the court, that boy's handcuffs were also untied. The boy was watching the judge again and again, who came out hiding his tears.

*Are our society, systems and courts ready for such a decision?*

*if a hungry person is caught stealing bread, then the people of that country should be ashame.

If this touches your heart:
chose someone to give succour... People around you should not sleep without food’*

*PLEASE I AM BEGGING YOU IF YOU'RE MOVED BY THIS MESSAGE, BEFORE YOU DO ANYTHING ELSE, LOOK AROUND YOU AND MAKE SOMEBODY HAPPY, NO MATTER HOW SMALL, YOU ARE BETTER THAN SOME PEOPLE, YOU DON'T NEED TO BE RICH TO GIVE FROM THE LITTLE YOU HAVE. THANK YOU*

You can share this in other platform you belong. It will go a long way in feeding the hungry today.

18/11/2021

Address

Maman Bawa Road Gadabiyu
Gusau

Telephone

+2347059591612

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gada Biyu Youth Development posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Gada Biyu Youth Development:

Share