Zannah Reporters TV

Zannah Reporters TV Abdulmalik Zubairu (Zannah Bungudu).
(1)

The Zannah Reporters (ZR) is a dynamic and youth-driven news and publicity organization dedicated to documenting, promoting, and broadcasting the impactful works, projects, programs, events, and activities of Hon.

18/07/2026

ZANNAH REPORTERS UPDATE.

Zannah Reporters tv, mun kawo maku labaran Duniya, musamman Na siyasa, Acikin shirinmu na *Zannah Reporters update*

A Labaran namu na yau, Zaku Kalli yanda Dan majalisa mai wakiltar maru/bungudu. Ya kaddamar da ICT ta zamani a GDSS Bungudu.

Haka Kuma Zaku kalli yanda, ya karfafawa Jami,an kiyaye hadurra, ta hanyar basu kyautar mota.

Ku Cigaba da Kallon Gidan tvn Zannah Reporters, domin samun dukkanin Shirye shiryenmu.

©️Zannah Reporters
18th July 2026.



A wannan ranar Jumu’a mai albarka, muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya ci gaba da kare ka.Allah ya ƙara maka lafiya, hi...
17/07/2026

A wannan ranar Jumu’a mai albarka, muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya ci gaba da kare ka.

Allah ya ƙara maka lafiya, hikima da basira. Ya albarkaci rayuwarka da ayyukanka, Ya sa duk wani alheri da kake yi ya zama sanadin ɗaukaka a duniya da lahira. Amin. Jumu’a Mubarak.

©️Zannah Reporters.
17th July 2026.

14/07/2026

SHIRIN DAGA T**I, NA ZANNAH REPORTERS.

BATCH (A)

Zannah Reporters tv mun sake kawo maku program namu mai suna *Daga t**i*

Shiri wanda Yake Shiga Lungu, da sako, Domin sauraren Ra,ayoyin Al umma na jahar zamfara, musamman Ra,ayoya na siyasa, da shugabanci.

Zaku iya bibiyar Youtube Channel dinmu domin samun Shirye shiryenmu.

Zamu kawo maku Cikakkiyar Tattaunawar da mukayi da ko wannensu.

©️Zannah Reporters.
14th July 2026.



Zakayi kyau da Gwamna😍
13/07/2026

Zakayi kyau da Gwamna😍

12/07/2026

BA MU FARA SIYASA A GIDAN ZANNAH BUNGUDU BA, HAR SAI DA MUKA FARA GUDANAR DA AYYUKA, A MADADINSA ZUWA GA AL'UMMA.

HAKA KUMA, IDAN H.E. ZANNAH YA ƊAUKI NAUYIN MARAYU DA GAJIYAYYU DA S**A RASA IYAYENSU SAKAMAKON MATSALAR TSARO, YA TALLAFA MUSU HAR S**A KAMMALA KARATUNSU DAGA FURAMARE ZUWA JAMI'A.

Kalli yanda gidan Tv na Zannah Reporters Muka tattauna tare da Hon Sagir s fawa dambo, Coordinator Zannah Educational, initiatives for orphans and less privileged, akan siyasar gidan Dan majalisa mai wakiltar qananun hukumar Maru / Bungudu.

Kuci gaba da Bibiyar wannan gidan Tv domin ingantattun labarai, da tattaunawar siyasa, Zaku iya bibiyar wannan Youtube channel din namu, domin samun dukkanin shirye shiryenmu. https://youtu.be/xSCZYNLiWgs

©️Zannah Reporters.
12th july 2026.



11/07/2026

SHIRINMU NA ZANNAH REPORTERS UPDATE.

Zannah Reporters tv, muna Cigaba da kawo maku labaran Duniya, musamman labaran siyasa, na ciki da wajen jahar Zamfara.

A labarain namu na yau, zaku kalli yanda Dan majalisa mai wakiltar maru/bungudu, ya samarwa matasa 124 Yan asalin karamar hukuma Maru da BUNGUDU gurabun aikin soja

Haka Kuma ZAKUJI CEWA ya Bada gudummawa zunzurutun kudi naira miliyan 50 domin Ginin sakatariyar likitoci a FMC gusau

Zaku Iya kallon Dukkanin shiraruwanmu a wannan Youtube channel din namu
https://youtube.com/shorts/lKXmuD_PyK8?feature=share

Ku cigaba da kallon Gidan tvn zannah Reporters, domin samun dukkanin shirinmu, musamman na Gidan H E Abdulmalik zubairu zannah.

©️Zannah Reporters

10th July 2026.



Jagoranmu😍
11/07/2026

Jagoranmu😍

09/07/2026

ZANNAH REPORTERS POLITICAL PODCAST.

Zannah Reporters tv, mun Tattauna tare da Sufiyanu Umar Sufee, mataimaki na musamman, Ga Sanatan Zamfara ta Tsakiya, tare da abokin muhawararsa, Shamsu Abubakar Mai bulo, Jigo a siyasar Dr. Lubna Baba Gusau.
Acikin sabon shirinmu mai suna, *Zannah Reporters political podcast* Shiri wanda ke tattaunawa akan batututuwa na siyasa, wanda Zannah Reporters ke gabatarwa, inda ake gayyatar matasa, yan siyasa, masana, domin tattauna muhimman batutuwa, da s**a shafi siyasa, shugabanci, da cigaban Al umma.

©️Zannah Reporters.
8th july 2026.



08/07/2026

DUK WATA NI,iMA DA ALLAH KEYIWA YAN ADAM ALLAH YAYIWA KUNGIYAR ZANNAH REPORTERS.

Kalli Zantawar Zannah Reporters tv, da muka Gabatar tare Da Umar M Bawa, Shugaban kungiyar na jaha, inda ya bayyana mana Manyan nasarori da kungiyar ta samu, da kuma wasu kalubale, haka kuma ya bayyana mana irin kayan ayyuka, da kungiyar ta mallaka mabanbanta.

Zaku iya biyar Youtube channel namu domin Kallon shiraruwanmu https://youtube.com/shorts/2VQXFVyRC_Y?si=JahCghtORUzpdmS3

Ku Cigaba da kasancewa da Gidan tvn Zannah Reporters.

©️Zannah Reporters.
8th July 2026.



07/07/2026

ZANNAH REPORTERS MAKARANTA CE, DUK WANDA AT CIKIN REPORTERS KARATU YAKE DAUKA.

Kalli fita ta farko inda, Zannah Reporters tv, muka tattauna, tare Da Shugaban kungiyar na jaha, Umar M Bawa. Inda Ya fada mana dalilin Bude kungiyar zannah Reporters.

Haka Kuma Ya shaida mana cewa, ba zaka taba Ganin Kungiyar siyasa, tazo da irin Tsarin Da zannah Reporters suke dashi ba.

Zaku Iya Kallon Shiraruwanmu, ta wannan Youtube channel din https://youtube.com/shorts/5Inki6KWD5k?si=D9flBZ2c8nPl4EpK

©️Zannah Reporters
7th july 2026.



Address

Gusau

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zannah Reporters TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share